Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Tinubu Ya Ce Ba Don Shi Ba Da Buhari Ya Fadi A 2015
Daya daga cikin na gaba-gaba a neman jam’iyyar APC ta tsayar da su takarar Shugaban Kasa a zaben 2023, Bola Ahmed Tinubu ya ce, shi ya jagoranci gwagwarmayar siyasar da ta kawo Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a shekarar 2015.
Haka kuma,!-->!-->!-->…
Zaben 2023: Obasanjo Na Kokarin Zuga ‘Yan Kudu Don Kar Su Zabi Atiku, Yana Son Mulki Ya Koma…
Ana tunkarar zaben shekarar 2023, tsohon Shugaban Kasa, Olusegun Obasanjo ya fara kiran manyan masu ruwa da tsaki a yankin Kudancin Najeriya da kar su goyawa dan takarar jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Atiku Abubakar baya.
!-->!-->!-->…
Dalilan Da Suka Sa Na Zaɓi Atiku Ban Zaɓi Bukola Ba – Dino Melaye
Tsohon Sanata mai wakiltar Kogi ta Yamma, Dino Melaye, ya kare takarar neman Shugaban Ƙasa da Atiku Abubakar ke yi, inda ya ce, Atikun zai lashe zaɓe a shekarar 2023 da gagarumin rinjaye.
Melaye, a lokacin da ake tattaunawa da shi gidan!-->!-->!-->…
Da Alama Nakudu, Jumbo Da Kulkuli Sun Koma NNPP
An hango wasu jiga-jigan jam'iyyar APC da PDP na jihar Jigawa da wasu manyan jam'iyyar NNPP, lamarin da ake ganin tamkar zasu sauya sheka ne.
Cikin wadanda aka hango a wasu hoto tare da wasu yan jam'iyyar NNPP hadda Sanatan Jigawa ta!-->!-->!-->…
2023: An Shigar Da Sabuwar Ƙara Ana Buƙatar A Hana Atiku Takarar Shugaban Ƙasa
Biyo bayan nasarar da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar ya samu a zaɓen fidda gwani na takarar Shugaban Ƙasa a jam'iyyar PDP a ranar Asabar da ta gabata, an shigar da sabuwar ƙara a kan sa, a Babbar Kotun Tarayya ta Abuja,!-->…
Sanata Kabiru Gaya Ya Ce, Mayar Da Mulki Kudancin Najeriya Shi Ne Adalci A APC
A Najeriya, yayin da babbar jam'iyyar adawa ta PDP ta tsayar da dan Arewa a matsayin dan takararta na shugaban kasa, wani dan Majalisar Dattawa daga jam'iyyar APC mai mulki ya ce, kamata ya yi jam'iyyarsu ta tsayar da wani daga kudancin!-->…
Cikin Watanni 11, Najeriya Ta Tura Sojoji 640 Su Temakawa Ƙasashen Waje Alhali Ƙasar Na Cikin…
Najeriya ta tura sojojin da ba su gaza 640 ba zuwa samar da zaman lafiya daban-daban a ƙasashen wajen ana tsaka da matsalar tsaro a faɗin ƙasar.
An samo adadin sojojin ne daga rahotannin kafafen yaɗa labarai waɗanda aka duba tsakanin!-->!-->!-->…
Buhari Ya Baiyana Hanya Da Nagarta Da Za A Duba Wajen Fitar Dan Takarar APC Na Shugaban Kasa
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a yau Talata ya baiyana hanyar zabar dan takarar Shugaban Kasa a jam’iyyar APC domin tunkarar zaben shekarar 2023.
Shugaban Kasar ya baiyana hakan ne lokacin da yake ganawa da gwamnonin jam’iyyar APC a!-->!-->!-->…
Nan Da 2026, Biyan Bashin Najeriya Zai Iya Laƙume Kuɗaɗen Shigar Ƙasar Gaba Ɗaya Idan Ba A Yi…
Asusun Bayar da Lamuni na Ƙasa da Ƙasa, IMF ya yi gargaɗin cewa, biyan bashin da Najeriya ke yi, zai iya laƙume kuɗaɗen shigar 100 bisa 100 nan da shekarar 2026 idan har gwamnati ta gaza ɗaukar matakan da suka kamata na haɓɓaka samun!-->…
SERAP Na Bukatar Kotu Ta Soke Yafiyar Da Buhari Yai Wa Joshua Dariye Da Jolly Nyame
Kungiyar Tabbatar da Hakkokin Rayuwa da Aiwatar da Gaskiya ta SERAP ta shigar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kara kan yafiyar da yai wa tsohon Gwamnan Jihar Plateau, Sanata Joshua Dariye da tsohon Gwamnan Jihar Taraba, Rabaran Jolly!-->…
Nasarata A Matsayin Gwamnan Lagos Ita Ke Nuna Zan Iya Yin Shugaban Kasa – Tinubu Ga APC
Mai neman takarar Shugaban Kasa, Bola Ahmed Tinubu, a jiya Litinin ya baiyana a gaban kwamitin tantance ‘yan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, domin ya kare muradinsa na tsayawa takara domin ya gaji Shugaban Kasa Muhammadu Buhari a!-->…
Da Yanzu Peter Obi Ne Dan Takarar Mataimakin Shugaban Kasa A NNPP – Kwankwanso
Dan takarar neman kujerar Shugaban Kasa a jamíyyar New Nigerian Peoples Party, NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso ya baiyana cewa, da yanzu tsohon Gwamnan Jihar Anambra, Peter Obi ne ke yi masa takarar Mataimakin Shugaban Kasa.
Kwankwaso, wanda!-->!-->!-->…
Atiku Abubakar Ya Hadu Da Nyesom Wike Bayan Zaben Fidda Gwani
Dan takarar Shugaban Kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP, Alhaji Atiku Abubakar, a yau Litinin, ya hadu da Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike a Abuja.
Atiku dai ya kayar da Wike ne a zaben fidda gwani na masu neman takarar!-->!-->!-->…
Fitattun Ƴan Siyasa Da Suka Sha Kaye A Zaɓukan Fitar Da Gwani Na APC Da PDP
Zaɓukan da aka gudanar na fitar da gwani na masu neman takara a matakai daban-daban a manyan jam'iyyun siyasar Najeriya biyu a makon jiya, sun bar baya da kura inda wasu 'yan takara, musamman wadanda suka sha kaye, suka yi zargin tafka!-->…
JAMB Zata Ci Gaba Da Tantance Sakamakon Jarabawa 27,105
Hukumar Shirya Jarabawar Shiga Jami'a, JAMB ta ce zata ci gaba da tantance jarabawa 27,105 ta wasu dalibai da suka rubuta jarabawar a wannan shekarar ta 2022.
Hukumar ta baiyana hakan ne a yau Litinin a Abuja.
An baiyana wannan!-->!-->!-->!-->!-->…
EFCC Ta Gano Ƙarin Naira Biliyan 90 Da Babban Akawunta Na Ƙasa Ya Wawura
Fadin binciken da Hukumar Hana Cin Hanci da Rashawa da Yiwa Tattalin Arziki Ta'annati, EFCC ke gudanarwa kan dakataccen Babban Akawunta na Ƙasa, Ahmed Idris na ƙara girmama, inda yanzu kuɗaɗen da ake zargin ya wawure suka kai Naira Biliyan!-->…
Goodluck Jonathan Ba Ɗan APC Ba Ne, In Ji Mataimakin Shugaban Jam’iyyar
Mataimakin Shugaban Jam'iyyar All Progressives Congress, APC na yankin Arewa maso Yamma, Salihu Muhammed Lukman ya ce, tsohon Shugaban Ƙasa Goodluck Jonathan ba ɗan jam'iyyar APC ba ne.
Salihu Lukman, ya baiyana hakan ne a tattaunawarsa!-->!-->!-->…
Tarihin Atiku Abubakar Wanda PDP Ta Tsayar Takarar Shugaban Ƙasa
A daren Lahadin nan ne babbar jam'iyyar hamayya a Najeriya, PDP, ta ayyana tsohon mataimakin shugaban ƙasar Atiku Abubakar a matsayin wanda ya lashe zaɓen fitar da gwani na ɗan takarar shugaban Najeriya.
Atiku ya lashe zaɓen ne bayan da!-->!-->!-->…
Jihar Zamfara Ta Canza Matsugunnin Sansanin Horas Da Ƴan NYSC Saboda Tsaro
Gwamnatin Jihar Zamfara ta canza matsugunnin sansanin horas da masu yi wa ƙasa hidima na wucin gadi daga Tsafe zuwa Gusau saboda taɓarɓarewar tsaro.
Mataimakin Gwamnan Jihar, Sanata Hassan Muhammad Gusau ne ya sanar da hakan lokacin da!-->!-->!-->…
Ganduje Ya Sauya Wa Jami’ar KUST Wudil Suna Zuwa Jami’ar Aliko Dangote
Daga: Aminya
Gwamnatin Jihar Kano ta amince da sauya wa Jami’ar Kimiyya da Fasaha (KUST) da ke Wudil a Jihar, suna zuwa na hamshakin attajirin nan na Afirka, Alhaji Aliko Dangote.
Daukar matakin, a cewar Kwamishinan Yada Labarai na!-->!-->!-->!-->!-->…