Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Uzor-Kalu Ya Buƙaci APC Ta Tsayar Da Ahmad Lawan Takarar Shugaban Ƙasa Bayan Atiku Ya Fito A PDP
Mai Tsawatarwa a Majalissar Dattawa, Sanata Orji Uzor-Kalu, ya taya jam'iyyar PDP murnar zaɓar Atiku Abubakar a matsayin ɗan takarar Shugaban Ƙasa a babban zaɓen shekarar 2023 mai zuwa.
A wata sanarwa da ya fitar a yau Lahadi, Kalu ya!-->!-->!-->…
Zan Haɗa Kan Ƴan Najeriya, Na Magance Matsalar Tsaro, Na Kuma Ciyar Da Tattalin Arziki Gaba –…
A lokacin jawabin karɓar nasarar da yai a zaɓen fidda gwanin da zai yi wa jam'iyyar PDP takarar Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar wanda ya lashe zaɓen ya baiyana cewa zai haɗa kan ƴan Najeriya tare da kawo ƙarshen rarrabuwar kan da ake ciki.
!-->!-->…
Manyan Arewa Ne Suka Ce A Zaɓi Atiku A PDP
Rahotanni sun baiya cewa, nasarar da Atiku Abubakar ya samu a daren jiya Asabar ta samo asali ne daga manyan ƴan Arewa.
Atiku ya lashe zaɓen fidda gwani na jam'iyyar PDP bayan ya samu ƙuri'u 371 inda Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ya!-->!-->!-->…
Atiku Abubakar Ya Lashe Tikitin Yi Wa PDP Takarar Shugaban Ƙasa A 2023
Tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa kuma ɗan takarar Shugaban Ƙasa a lokuta daban-daban, Alhaji Atiku Abubakar, ya lashe zaɓen fidda gwani na Shugaban Ƙasa a babbar jam'iyyar adawa, Peoples Democratic Party, PDP.
An baiyana Atiku a matsayin!-->!-->!-->…
Cin Hanci Da Rashawa, Rashin Aikin Yi, Rashin Tsaro, Da Sauransu Sune Alamar Jam’iyyar APC – David…
Shugaban Shirya Babban Taron Jam’iyyar Peoples Democratic Party na 2022, Sanata David Mark, ya baiyana karuwar matsalar tsaro, rashin aikin yi, cin hanci da rashawa da talauci a kasa a matsayin alamar mulkin jam’iyyar All Progressives!-->…
Kungiyar Malaman Polytechnics, ASUP, Ta Janye Yajin Aikin Gargadin Da Ta Ke Yi
Shugabancin Kungiya Malaman Makarantun Polytechnics, ASUP, ta umarci mambobinta da su koma su ci gaba da aiki a ranar Litinin mai zuwa.
Wannan na zuwa ne bayan karewar wa’adin mako biyu na yajin aikin gargadi da kungiyar ta tsunduma a!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Hayatud-Deen Ya Janye Daga Takarar Shugaban Ƙasa, Ya Ce An Lalata Zaɓen Da Kuɗi
Mai neman takarar Shugaban Ƙasa a Peoples Democratic Party, PDP, Mohammed Hayatud-Deen ya janye daga neman takarar.
Hayatud-Deen, ya baiyana cewa ya janye daga neman takarar ne saboda an mayar da zaɓen na kuɗi.
Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa, Peter Obi, Ya Fice Daga PDP
Tshohon Gwamnan Jihar Anambra kuma tsohon ɗan takarar Mataimakin Shugaban Ƙasa a PDP a shekarar 2019, sannan ɗaya daga cikin masu neman Jam'iyyar PDP ta amince musu domin yi mata takarar Shugaban Ƙasa a 2023, Peter Obi, ya ajjiye takararsa!-->…
Jam’iyyar APC Ta Sake Sauya Lokutan Zaɓuɓɓukan Fidda Gwanayenta
Jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya har yanzu dai ta sake yiwa jadawalin gudanar da zaɓuɓɓukan fidda gwanayenta kwaskwarima.
Zaɓuɓɓukan da sauyin ya shafa sune, zaɓuɓɓukan fidda gwanaye na gwamnoni, ƴan Majalissun Jihohi, ƴan Majalissar!-->!-->!-->…
Ƴanbindiga Sun Kashe Direban Likita Da Wasu Mutane Biyu A Onitsha
Wani Likitan mai suna Dr. Dave Okorafor, a shafinsa na Facebook, jiya Lahadi da yamma, ya rubuta alhinin kisan direbansa wanda wasu ƴanbindiga suka kashe a Onitsha ta Jihar Anambra.
Ya rubuta cewa, a jiya duk da kasancewar ta Lahadi!-->!-->!-->…
Shekarau Ya Fice Daga APC Ya Koma NNPP
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Sanata Ibrahim Shekarau ya fice daga jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulkin Najeriya.
Malam Shekarau ya shiga jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP kamar yanda jaridar PUNCH ta rawaito.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Sabbin Wadanda Sukai Katin Zaɓe Sun Kai Miliyan 9.2 In Ji INEC
Sabbin wadanda sukai rijistar katin zabe a fadin Najeriya sun kai miliyan tara da dubu dari biyu da talatin da takwas da dari tara da casa'in da daya (9, 238, 991) a daidai ranar Litinin din da ta gabata.
Bayanin wannan kididdiga ya!-->!-->!-->…
Buhari Ya Kashe Najeriya Bayan Ya Same Ta Da Rauni – Saraki
Tsohon Shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Bukola Saraki, ya caccaki jam'iyyar APC mai mulkin Najeriya bisa gazawa wajen yiwa ƙasar abin da ya kamata a tsawon shekaru 7 na mulkin Shugaba Muhammadu Buhari.
Saraki ya yi wannan caccakar ne!-->!-->!-->…
Cikin Shekaru 7 APC Ta Yi Abin Kirkin Da Ya Fi Na PDP – Shugaban APC
Shugaban Jam'iyyar All Progressives Congress (APC) na Ƙasa, Sanata Abdullahi Adamu, ya baiyana cewa, jam'iyyar APC mai mulki, cikin shekaru 7, ta cimma nasarorin da babu wata jam'iyya a ƙasar nan da ta iya cimmawa.
Abdullahi Adamu, ya!-->!-->!-->…
SHUGABANCIN NIJERIYA 2023: Takarar Gwamna Badaru A Jam’iyyar APC
Daga: Ahmed Ilallah
Ta tabbata a wannan karon ma Gwamnan Jigawa mai barin gado zai yi takarar shugabancin kasar Nijeriya, amma fa akasarin takarkarin da wayanda ya gada suka yi a baya tamkar taka-kara ne, kusan cewar babu wani tasiri da!-->!-->!-->…
Farouk Support Organisation Ta Yi Allah Wadai Da Yunkurin Hallaka Hon. Farouk Adamu Aliyu
Daga: Muhammed Sulaiman Ringim
A daren ranar Talata 28/04/2022 wasu gungun mahara da ake zargin ƴan aike ne ko sojojin haya sun yi yunkurin hallak Dan-Takarar Gwamnan Jihar Jigawa a karkashin jam'iyyar APC Hon Farouk Adamu Aliyu a gidan!-->!-->!-->…
JIGAWA 2023: Bayan Yamutsar Hazo, A Yaran Badaru 4 Wa Zai Iya Gadon Buzunsa?
Daga: Ahmed Ilallah
Duk da kasancewar ita jigawa da rigimar siyasar ta, ta kan sha banban da wasu jahohin na Arewa, akasarin rigingimun siyasar manyan jama’iyyun Jigawa kan faru ne a gaf koma a lokacin fidda dan takara ko magajin!-->!-->!-->…
Tsokaci A Kan ‘Akidar’ Interfaith
Daga: Farfesa Salisu Shehu
Ta hanyar Interfaith Dialogue (Hiwaru Adyan) ne Shari'ah ta tabbata a Constitution din Nigeria. Na ga 'yan uwana almajirai, a dalilin rashin fahimtar turanci da kuma rashin sanin cikakken tarihin Nigeria, har!-->!-->!-->…
Malam Aminu Kano Ya Cika Shekaru 39 Da Rasuwa
Daga: Mansur Ahmed
A takardar barin aikin Malam Aminu Kano da ya rubuta ranar 4 ga Nuwamba 1950: yace “Na hango wani haske a can nesa tsakanin sama da ƙasa. Don haka zan yi kokari in riske shi, ko da a ce ni kadai ne ko ni da wani.”
!-->!-->!-->!-->!-->…
Dan Fim Mohamed Al-Siyari A Tunisia Na Neman A Sauya Lokacin Azumi Zuwa Lokacin Sanyi
Wani fitaccen dan fim a Tunisia Mohamed Al-Siyari ya haifar da ce-ce-ku-ce musamman a Gabas Ta Tsakiya bayan ya yi kiran a dawo da yin azumi lokacin hunturu duk shekara.
Ya yi wannan tsokacin ne a wata tashar rediyo ta Shams FM a!-->!-->!-->…