Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Za Mu Kashe Fasinjojin Jirgin Kasa Idan Gwamnati Ta Ki Biya Mana Bukatu – Ƴan Bindiga
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjoji bayan harin da suka kai kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, sun yi barazanar kashe su muddin Gwamnatin Tarayya ta gaza biya musu bukatunsu.
A cikin wani faifan bidiyo da suka fitar ranar!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Na Son A Haramta Auren Mace Fiye Da 1 A Duniya
Hukumar Kare Hakkin Bil Adama ta Majalisar Dinkin Duniya da Hukumar da ke yaki da cin zarafin da ake yi wa mata na bukatar haramta auren mace sama da guda daya saboda abinda suka kira kare ’yancin mata a duniya.
Alkaluman hukumar sun!-->!-->!-->…
An Kashe Sojoji 10 Yayin Da Ƴan Bindiga Suka Kai Hari Sassanin Sojoji A Kaduna
A kalla sojoji 10 ne aka rawaito sun mutu yayinda waɗansu kuma suka ji raunuka daga harin ƴan ta'adda wanda suka kai a sassanin sojoji da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna.
Al'amarin ya faru ne jiya Litinin da yamma da!-->!-->!-->…
Buhari Ya Jaddada Bukatar Yafewa Juna, Tausayi Da Kyautatawa Mabukata
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari a jiya Litinin ya shiga cikin Musulmi a Masallacin Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja wajen halartar buɗe tafsirin Alkur'ani na watan Ramadhan na bana.
A bayanin da Mai Taimakawa Shugaban Ƙasa kan Harkokin!-->!-->!-->…
Najeriyar Lokacin Yaƙin Biafara Ta Fi Ta Yanzu, In Ji Wani Bature Mai Shekaru 92
Wani Baturen Netherlands wanda ya debe shekaru 55 a Najeriya, Cif Joop Berkhout a jiya Alhamis, ya yi Allah-wa-dai da harin jirgin ƙasan da ƴan bindiga suka kai ranar Litinin din da ta gabata a Kaduna.
Baturen ɗan shekara 92, wanda ya!-->!-->!-->…
AZUMI: Sarkin Musulmi Ya Ce A Fara Duban Wata Yau Juma’a
Majalisar Koli ta Addinin Musulunci a Najeriya ta umarci al’ummar Musulmi da su soma duban watan Ramadan daga ranar Juma’a 29 ga watan Sha’aban shekara ta 1443 Bayan Hijira wanda ya yi daidai da 1 ga Afrilun 2021.
Majalisar da ke!-->!-->!-->…
Jerin Sunayen Sabbin Shugabannin Jam’iyyar NNPP Na Kasa
Jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP a jiya Laraba 30 ga watan Maris na shekarar 2022 ta zabi sabbin shugabannin jam'iyyar a Babban Taronta da ta gabatar a Abuja.
A dai wannan taro, jam'iyyar ta baiyana tsohon Gwamnan Jihar Kano,!-->!-->!-->…
Kwankwaso Ya Zama Jagoran NNPP Na Ƙasa
Kusan awanni 24 bayan ya bar jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso ya zama jagoran jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP na ƙasa.
Takardar bayanan yanda ya zamanto jagoran an same!-->!-->!-->…
Yawan Wadanda Ke Rayuwa Cikin Talauci A Najeriya Zai Kai Miliyan 95.1 A 2022 – Bankin Duniya
Bankin Duniya ya ce, rage radadin fatara a Najeriya ya tsaya cik tun a shekarar 2015, inda ‘yan Najeriya da dama suka fada cikin kangin talauci na tsawon shekaru.
An dai zabi Shugaban Kasa, Muhammadu Buhari, a matsayin shugaban Najeriya!-->!-->!-->…
Jerin Sunayen Sabbin Shugabannin NNPP Na Jihar Jigawa
Wadannan sune waɗanda aka zaɓa a Jihar Jigawa domin su jagoranci jam'iyyar NNPP na tsawon shekaru 4.
An gudanar da zaben ne a ranar Litinin 21 ga watan Maris, 2022 a filin wasa na Dutse babban birnin Jihar Jigawa.
Ga jerin sunayen!-->!-->!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Kwankwaso Ya Fice Daga Jam’iyyar PDP
Tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso ya fice daga jam'iyyar PDP.
Jaridar NIGERIAN TRACKER ta baiyana cewa, Kwankwaso ya baiyana hakan ne a wasiƙar da ya aikewa shugaban PDP na mazaɓarsa.
Tun a farkon watan nan ne tsohon!-->!-->!-->!-->!-->…
Kotu Ta Hana Jam’iyyar PDP Rushe Shugabancin Jihar Kano Dake Yiwa Kwankwaso Biyayya
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da shugabancin jam'iyyar PDP na ƙasa daga rushe shugabannin jam'iyyar na Jihar Kano.
Alƙali Taiwo O. Taiwo a hukuncin da ya yi, ya gargaɗi PDP da cewar, ta bar shugabancinta!-->!-->!-->…
Mutum 9 Sun Mutu, Da Dama Sun Ji Rauni A Jigawa
Mutanen da ba su gaza 9 ba ne suka rasa rayukansu sannan da dama suka ji raunuka a wani rikicin makiyaya da manoma da ya faru a Ƙaramar Hukumar Guri da ke jihar Jigawa.
Jaridar THE NATION ta rawaito cewa, rikicin ya fara ne tun a makon!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Rage Lokacin Aiki Saboda Wasan Ƙwallon Ƙafa
Gwamnatin Tarayya ta sanar da rage lokacin aiki ga ma'aikatanta a faɗin Najeriya saboda su samu damar goyawa Ƙungiyar Wasan Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, Super Eagles.
Gwamnatin ta rage lokacin aikin ne na yau Talata 29 ga watan Maris,!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Ƴan Ta’adda Sun Tayar Da Bom A Kan Titin Jirgin Ƙasa Na Abuja-Kaduna
Waɗansu da ake zargin ƴan ta'adda ne sun tashi bom a kan titin jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna, kuma sun sami nasarar karya titin.
Wata majiya mai inganci ta tabbatar da faruwar lamarin a daren yau Litinin.
A lokacin da aka kai!-->!-->!-->!-->!-->…
PDP Tana Son Disashe Nasarorin Buhari, Tana Fadawa Ƴan Najeriya Labaran Ƙarya – Lai Mohammed
Ministan Yada Labarai da Al'adu, Lai Mohammed a yau Litinin ya yi zargin cewa, matukar buƙatar jam'iyyar PDP na ta dawo mulki a 2023 ne ya sa take kushe kokarin gwamnatin Shugaba Buhari.
Ministan wanda ya baiyana hakan yayin da yake!-->!-->!-->…
Mu Ba Baƙin Nasara, Faduwa Da Jin Kunya Ba Ne A Siyasa – Abdullahi Adamu
Gina cikakkiyar jam'iyya mai haɗin kai shi zamu sa a gaba, in ji Shugaban Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, mai mulki, Sanata Abdullahi Adamu a jiya Lahadi.
Ya ce sabbin shugabannin jam'iyyar zasu fara samar da daidaito na!-->!-->!-->…
Abba Gida-Gida Ya Fice Daga PDP Ya Koma NNPP
Tsohon dan takarar gwamnan Kano a zaben 2019, Abba Kabiru Yusuf wanda aka fi sani da Abba Gida-Gida, ya sanar da sauya sheka daga jam’iyyar PDP zuwa NNPP.
Wannan na zuwa ne bayan wani taron masu ruwa da tsaki da ya gudanar a ranar!-->!-->!-->…
Jerin Sunayen Sabbin Shugabannin APC Da Jihohin Da Suka Fito
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC mai mulkin Najeriya ta gudanar da Babban Taron Zaɓen Shugabanninta na Ƙasa a ranakun 26 da 27 ga watan Maris na shekarar 2022.
A lokacin taron, an fitar da shugabanni 77 da kuma Sanata Abdullahi!-->!-->!-->…
Ƴan Jihohin Borno Da Zamfara Sun Lashe Gasar Karatun Al-Qur’ani Ta Bana
Baba Sayinna Goni Mukhtar daga Jihar Borno da Haulatu Aminu Ishak daga Jihar Zamfara ne suka zama gwarazan gasar karatun Alkur'ani ta Kasa ta 36 wadda aka gudanar a Bauchi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN ya rawaito cewa,!-->!-->!-->…