Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Abdullahi Adamu Ya Zama Shugaban APC Yayin Da Gwamnoni Suka Bijirewa Buhari A Wasu Muhimman Muƙamai
Gwamnonin Jam'iyyar APC sun saɓawa Shugaban Ƙasa Muhammadu Buhari a wajen fitar da waɗanda zasu jagoranci jam'iyyar APC a matakin ƙasa, inda suka zubar da mutane huɗu cikin mutane biyar da Shugaba Buharin ya bayar.
Sai dai kuma duk da!-->!-->!-->…
Ko Bayan 2023, Buhari Ne Zai Ci Gaba Da Baiwa APC Shugabanci – Ahmad Lawan
Shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Ahmad Lawan ya baiyana cewa, ko bayan zaɓen shekarar 2023, Shugaba Buhari ne zai ci gaba da baiwa jam'iyyar APC shugabanci.
Sanata Ahmad Lawan ya baiyana hakan ne a daren jiya Asabar, lokacin da yake!-->!-->!-->…
Ɗan Afirka Na Farko Ya Zama Shugaban Hukumar Ƙwadago Ta Duniya
Hukumar kwadago ta duniya ILO, ta sanar da Gilbert F. Houngbo na kasar Togo, a matsayin sabon Darakta Janar mai jiran gado.
Hukumar gudanarwar Majalissar Dinkin Duniya, wadda ta kunshi wakilan gwamnatoci da ma’aikata ce ta zabe shi,!-->!-->!-->…
BABBAN TARON APC: Ƴan Takarar Shugabancin Jam’iyya 6 Sun Janyewa Ɗan Takarar Buhari
Ƴan takarar neman shugabancin jam'iyyar APC shida sun janye takararsu tare da zaɓar abokin takararsu, Sanata Abdullahi Adamu a matsayin ɗan takarar maslaha.
Sanata Adamu dai shine wanda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya zaɓa a matsayin!-->!-->!-->…
Na Amince Zan Fito Takarar Gwamnan Jihar Jigawa – Mustapha Sule Lamido
A lokacin da shirye-shiryen shiga babban zaɓen shekarar 2023 ke cigaba da kankama, matashin ɗan siyasa Mustapha Sule Lamido ɗa a wajen tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido ya baiyana aniyarsa ta neman takarar gwamnan jihar a zaɓen!-->…
EFCC Ta Kama ‘Yan Damfara Ta Intanet Guda 33
Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC na yankin Lagos da Enugu sun kama wadanda ake zargi da damfara ta yanar gizo guda 33 a samame daban-daban da suka kai. Sanarwar da Mai Magana da yawun EFCC, Wilson Uwujaren ya saki a ranar!-->…
2023: Ƴan Gani Kashenin Kwankwaso Sun Yi Mubaya’a Ga Sule Lamido
Waɗansu ƴan gani kashenin tsohon Gwamnan Jihar Kano, Rabi'u Musa Kwankwaso sun nuna mubaya'arsu ga tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido.
Tun dai lokacin da Kwankwaso ya yanke hukuncin barin jam'iyyar PDP domin ya koma jam'iyyar NNPP!-->!-->!-->…
Zan Tabbatar Da Samar Da Ƴansandan Jihohi Idan Na Zama Shugaban Ƙasa – Tambuwal
Gwamnan Jihar Sokoto, Aminu Waziri Tambuwal, ya tabbatar da cewa, samar da ƴansandan jihohi wani muhimmin abu ne wajen magance matsalar tsaro a Najeriya.
Tambuwal ya baiyana hakan ne a hirarsa da gidan talabijin na CHANNELS ta cikin!-->!-->!-->…
Ruwan Da Ke Karkashin Kasa Ya Ishi Duniya Baki Daya
Majalisar Dinkin Duniya ta jadadda cewa albarkar ruwa da ke kwance a karkashin kasa, wanda Dan Adam zai iya shan sa cikin koshin lafiya, na da matukar yawan da zai ishi al’ummar duniya matukar aka bi hanyoyin da suka dace.
Asusun!-->!-->!-->…
Gwamnonin APC Sun Sasanta Kansu Gabanin Taron Zaɓen Shugabanni
Gwamnan Jihar Nassarawa, Abdullahi Sule ya ce, gwamnonin jam'iyyar APC sun magance saɓanin da ke tsakaninsu gabanin taron zaɓen shugabannin da za a gudanar ranar 26 ga watan Maris ɗin nan.
Gwamna Abdullahi Sule, wanda shine Shugaban!-->!-->!-->…
Kotu Ta Ƙwace Kujerun Ƴan Majalissa 20 Saboda Sauya Sheƙa Zuwa APC
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta kori ƴan majalissar Jihar Cross River guda 20 waɗanda suka fice daga jam'iyyar PDP suka koma jam'iyyar APC.
A lokacin da yake yanke hukunci kan karar da aka shigar kan 'yan majalissar, Alƙali Taiwo!-->!-->!-->…
Awanni Kadan Bayan Mika Mulki Ga Sabon Gwamna, EFCC Ta Kama Tsohon Gwamna
Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta kama tsohon gwamnan Jihar Anambra Willie Obiano.
Ta kama shi ne a ranar Alhamis, sa'o'i bayan ya miƙa mulki ga sabon gwamnan jihar Charles Soludo.
Mai magana da yawun hukumar!-->!-->!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: An Yi Garkuwa Da Wasu Mutane 46 A Wani Sabon Hari A Kaduna
Akalla mutane 46 aka yi garkuwa da su a Agunu Dutse, da ke mazabar Agunu ta karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna.
Wani mazaunin wajen da ake kira da Maurice Clement Tanko (Galadiman Agunu Dutse), ya baiyanawa jaridar DAILY TRUST cewa!-->!-->!-->…
Kotu Ta Daure Dalibi Saboda Satar Taliya Da Indomi
Babbar Kotun Yanki da ke Gwagwalada a Abuja ta daure dalibi dan shekara 9, Hillary Yunana, a yau Alhamis saboda ya saci taliya da indomi a wani shago.
Mai laifin, wanda dan asalin kauyen Bassa ne da ke kan titin filin jirgin sama na!-->!-->!-->…
2023: PDP Ta Fitar Da Kudin Siyan Fom Din Takarar Shugaban Kasa, Gwamna Da ‘Yan Majalissu
Jam'iyyar Peoples Democratic Party, PDP, ta sanya naira miliyan 40 a matsayin kudin fom din tsayawa takarar shugaban kasa a jam'iyyar.
Fom nuna sha'awar tsayawa takarar za a siyarshi naira miliyan 5 na kuma tsayawa takarar a kan!-->!-->!-->…
‘Yan ISWAP Sun Yi Garkuwa Da Ma’aikacin Lafiya A Borno
'Yan kungiyar Islamic State of West African Province, ISWAP, sun yi garkuwa da wani da ake kira da Bulama Geidem wanda yake aiki da General Hospital, Gubio da ke Jihar Borno.
Gwamnatin Jihar Borno ta bakin Kwamishinan Iliminta, Juliana!-->!-->!-->…
Rudani A PDP Kan Yunkurin Dakatar Da Atiku, Saraki, Tambuwal Daga Takara
Rudani ya barke a zaman manyan jam’iyyar Peoples Democratic Party, PDP, wanda aka gudanar ranar Litinin da daddare, bisa kokarin tilasta Shugaban Jam’iyyar Nakasa, Iyorchia Ayu na canza lokacin zaman zuwa yau Laraba.
Rudanin dai ya faru!-->!-->!-->…
Har Yanzu Ni Dan PDP Ne – Kwankwaso
Ana tsakiyar cigaba da tantama kan matsayinsa a jam’iyyar PDP, tsohon gwamnan jihar Kano, Rabi’u Musa Kwankwaso, ya baiyana cewa, duk ya tabbatar da tattaunawarsa da jam’iyyar New Nigeria People’s Party, NNPP, har yanzu shi dan PDP ne.
!-->!-->!-->…
Akwai Yiwuwar ASUU Ta Kara Wa’adin Yajin Aiki Da Wata Biyu
Akwai alamun cewa, mambobin Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU, sun kammala yanke hukunci kan kara wa'adin yajin aikin da suke yi da wata biyu.
A safiyar yau Litinin ne, wani jigo a shugabancin kungiyar na kasa ya sanar da jaridar DAILY!-->!-->!-->…
Hukumar INEC Ta Yi Watsi Da Bello, Ta Ce Buni Ta Sani
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta ki karbar Gwamnan Jihar Neja, Abubakar Sani Bello a matsayin sabon Shugaban Kwamitin Riko na Jam'iyyar All Progressive Congress, APC.
INEC ta baiyana matsayarta ne a kan wata wasika mai!-->!-->!-->…