Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Kararraki 208 A Kotuna Na Barazana Ga Zaben Shugabannin APC Na Kasa
Jam'iyyar APC na fama da kararrakin da ba su gaza 208 ba a kotuna daban-daban, inda wadansu daga cikinsu ke kalubalantar shugabancin jam'iyyar a jihohi da dama, wasu kuma ke kalubalantar sahihancin Kwamitin Riko na Shugabancin Jam'iyyar na!-->…
Tsarin Da ASUU Ta Gabatar Na Biyan Albashi Ya Gaza Tsallake Gwaji
Gwamnatin Tarayya ta ce tsarin biyan albashi na Universities Transparency Accountability Solution, UTAS, wanda Kungiyar ASUU ta gabatar ya gaza tsallake gwajin tabbatar da ingancin da akai.
Wannan gazawa dai ta nuna cewa malaman jami'ar!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Shiga Duhu Yayinda Kudin Wutar Lantarki Yai Tashin Gauron Zabi
Kamfanin Samar da Wutar Lantarki na Najeriya, TCN, ya baiyana cewa, samar da wutar lantarki a kasar ya fado kasa wanwar saboda matsaloli a tashoshin samar da wutar guda 14.
Kamfanin ya nuna cewa, samar da wutar a watanni biyu da suka!-->!-->!-->…
Wani Dan Kano Ya Ce Yana Yin Tattaki Daga Abuja Zuwa Lagos A Kafa Saboda Tinubu
Wani dan asalin Karamar Hukumar Kabo da ke Jihar Kano mai suna Hussein Lawal ya fara tattaki daga Abuja zuwa Lagos a kafa ranar Laraba domin nuna goyon baya ga takarar shugabancin kasar da jagoran jam'iyyar APC na kasa, Bola Ahmed Tinubu.
!-->!-->…
Ya Tabbata Dole Masu Rike Da Mukaman Siyasa Su Sauka Kafin Su Tsaya Takara
Majalissar Dattawa a yau Laraba ta yi watsi da bukatar Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na gyara dokar zabe ta shekarar 2022.
Bukatar gyaran dokar dai ta sha kashi yau a majalissar, yayin da dattawan sukai watsi da ita a lokacin yin!-->!-->!-->…
‘Yan Siyasar Da Zasu Rasa Mukamansu Saboda Sauya Sheka Zuwa APC
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta kori Gwamna Dave Umahi na Jihar Ebonyi tare da Mataimakinsa, Eric Igwe, saboda sauya sheka daga jam'iyyar PDP zuwa jam'iyyar APC.
Alkalin Kotun, Alkali Inyang Ekwo, a hukuncin da ya yanke ranar Talata!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Nada Kwamitin Magance Rikicinta Da ASUU Wanda Zai Gabatar Da Rahoto Cikin Wata 3
Gwamnatin Tarayya ta samar da kwamiti mai mutum 7 wanda zai kara duba yarjejeniyar Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU da Gwamnatin Tarayya ta shekarar 2009.
Kungiyar ASUU dai ta shiga yajin aikin gargadi na wata 1 tun ranar 14 ga watan!-->!-->!-->…
Gwamna Sani Bello Ya Isa Sakatariyar APC Domin Karbar Mulki Daga Hannun Mai Mala Buni
Gwamnan Jihar Neja, Abubakar Sani Bello zai karbi shugabancin kwamitin rikon jam'iyyar APC daga hannun Gwamnan Jihar Yobe, Mai Mala Buni.
Gwamna Sani Bello yanzu haka ya isa Babbar Sakatariyar Jam'iyyar APC domin karbar shugabancin!-->!-->!-->…
Shahararren Ɗan Ƙwallon Ƙafar Holland, Seedorf Ya Musulunta
Tsohon shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa, ɗan ƙasar Netherlands, wacce a ka fi sani da Holland, Clarence Seedorf, ya musulunta, kamar yadda Arabnews.com ya rawaito.
Seedorf, mai shekara 45, da kansa ya sanar da cewa ya rungumi a ddinin!-->!-->!-->…
Osinbajo Ne Jagoran Najeriya Yanzu Bayan Buhari Ya Tafi London Neman Magani
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya baiyana cewa Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo shi ke da ikon gudanar da Najeriya a halin yanzu.
Shugaban ya baiyana hakan ne yau Lahadi lokacin da yake barin Abuja da nufin zuwa London domin a!-->!-->!-->…
Kungiyar Malaman Makarantun Fasaha, ASUP, Ta Ce Har Yanzu Gwamnati Ba Ta Cika Alkawuranta Ba
Kungiyar Malaman Makarantun Fasaha, ASUP ta baiyna cewa, har yanzu gwamnati ba ta yi abun da ya kamata ba game da alkawuran da tai musu lokacin janye yajin aikin da ya gabata, sannan kuma ASUP din ta yi kira kan tafiya cikin tsari da!-->…
Matar Abdulmalik Da Ake Zargi Da Kisan Hanifa Ta Yiwa Kotu Bayanin Abun Da Ta Sani
Matar Abdulmalik Tanko mutumin da ake zargi da kisan Hanifa a Kano, ta bayyana a gaban kotu a ranar Alhamis da safe.
Jamila Muhammad Sani ta tsaya a gaban ƙuliya ne a matsayin mai bayar da shaida kan tuhumar da ake yi wa mijinta da sace!-->!-->!-->…
Kwankwaso Ya Tabbatar Da Shirinsa Na Fita Daga PDP Zuwa NNPP
Tsohon gwamnan jihar Kano da ke arewacin Najeriya kuma jigo a jam'iyyar PDP mai hamayya, Sanata Rabi'u Musa Kwankwaso, ya ce zai fice daga jam'iyyar kafin karshen wannan watan na Maris.
Tsohon gwamnan ne ya tabbatar wa BBC Hausa wannan!-->!-->!-->…
NNPP A Kano Ta Yi Maraba Da Shigowar Kwankwaso Amma Ta Sanya Sharadi
Shugaban jam'iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, ya nuna farincikinsa kan sha'awar shiga jam'iyyarsu da mutane ke yi, yana mai cewa suna maraba da kowa amma ba bu tabbas cewa za su bawa wani tikitin takara kai tsaye.
Hashim Habib,!-->!-->!-->…
Jadawalin Gudanar Da Sabgar Zaben 2023 Daga Farko Zuwa Karshe
A ranar Asabar 26 ga watan Fabrairu ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta fitar da sabon jadawalin yanda sabgar zaben shekarar 2023 za ta kasance tun daga farko har karshe.
Wannan ya biyo bayan sanya hannun da Shugaban Kasa!-->!-->!-->…
Majalissar Tarayya Ta Amince Da Fitowar Dan Takara Marar Jam’iyya
A kokarin Majalissar Tarayyar Najeriya na gyaran Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na shekarar 1999, Majalissar ta amince da damar fitowa takarar kujerar shugabanci ba tare da amfani da jam'iyya ba - abin da ake kira da indifenda.
!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Har Yanzu Dai, Buhari Ya Nemi Majalissa Ta Yi Gyaran Dokar Zabe
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya rubuta wa Majalissar Dattawa bukatar sake gyara sabuwar dokar zaben da ya sanya wa hannu a Juma’ar da ta gabata.
A wasikar da Shugaban Kasar ya rubuta wadda Shugaban Majalissar Dattawa Ahmad Lawan ya!-->!-->!-->…
Tsawon Shekaru 14 Ba A Yiwa Malaman Firamare Promotion Ba A Adamawa
Shugaban Hukumar Ilimi a Matakin Farko (SUBEB), Salihi Ateequ, ya baiyana cewa babu malamin firamare ko daya da aka ciyar gaba a jihar cikin tsawon shekaru 14 da suka gabata.
Salihi Ateequ ya baiyana hakan ne jiya Litinin a Yola, inda!-->!-->!-->…
Wasu Mutane Sun Yanka Wata Mai Zaman Kanta A Jigawa
Rundunar 'Yansanda a Jigawa sun tabbatar da kisan wata mata 'yar shekara 35 da haihuwa mai suna Ladi Anndu bayan wasu mutane da ba a san suwaye ba sun farmaketa.
Lamarin dai ya faru ne a ranar Asabar da ta gabata da misalin karfe 8:45!-->!-->!-->…
Burodi Zai Kara Tsada A Najeriya Saboda Rikicin Rasha Da Ukraine
Akwai yiwuwar rikicin da ake fama da shi tsakanin kasashen Rasha da Ukraine ya sa farashin burodi ya yi tashin gwauron zabo a Najeriya.
Burodi dai na daya daga cikin abincin da aka fi amfani da su a gidajen ’yan Najeriya da dama; ba!-->!-->!-->…