Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Hukumar INEC Ta Sauyawa Ma’aikata 186 Guraren Aiki
Hukumar Zabe mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta ce ta gano shugabannin sassa 46 da maikata 140 domin gaggauta yi musu sauyin gurin aiki.
Shugaban Sashin Yada Labarai da Wayar da Kan Masu Zabe, Festus Okoye, ne ya baiyana hakan a wata!-->!-->!-->…
Buhari Ya Sanyawa Dokar Zabe Ta 2022 Hannu
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya sanyawa Kudirin Dokar Zabe ta shekarar 2022 hannu, inda a yanzu ta zama cikakkiyar doka.
Shugaba Buharin ya sanyawa kudirin dokar hannu ne yau Juma'a a Fadar Shugaban Kasa da ke Abuja.
A lokacin!-->!-->!-->!-->!-->…
N-Power Ta Musanta Sakin Sunayen Batch C Stream 2
Alamu na tabbatar da gaskiyar maganar karyata sakin sabbin 'yan N-Power wadanda ake kira da Batch C Stream 2.
Kwanaki 3 da suka gabata ne aka samu sanarwar cewa an saki sunayen wadanda suka samu aikin N-Power a Batch C Stream 2.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Shugabannin Da Suka Rantse Da Littafi Mai Tsarki Bai Kamata Su Wulakanta Aikinsu Ba – Buhari
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari, ya yi kira ga shugabanni wadanda suka rantse da littafi mai tsarki lokacin da suke karbar rantsuwa da kar su manta da amanar shugabancin da Allah da mutane suka dora musu.
Shugaban ya baiyana hakan ne a!-->!-->!-->…
NECO Ta Saki Sakamakon SSCE External Ta 2021
Hukumar Shirya Jarabawa ta Kasa (NECO) a yau Alhamis ta saki sakamakon jarabawar kammala sikandire (SSCE) ga wadanda ba 'yan makaranta ba (external students) wadda aka rubuta a watan Nuwamba da Disamba na shekarar 2021.
Haka kuma NECO!-->!-->!-->…
Kotu Ta Rage Tsayin Shekarun Da Aka Yankewa Farouk Lawan
Kotun Daukaka Kara da ke Abuja ta rage tsayin shekarun da aka yankewa tsohon Dan Majalissar Wakilai, Farouk Lawan zuwa shekaru 5.
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ce ta yankewa Farouk hukunci a ranar 22 ga watan Yuni kan laifuffuka guda!-->!-->!-->…
Kotu Ta Baiwa Pop Cola Kwarya-Kwaryar Nasara A Kan Coca-Cola
Babbar Kotun Gwamnatin Tarayya da ke zamanta a Kano ta ki amincewa ta yi kwarya-kwaryar hukuncin da kamfanin Coca-Cola ya nema na dakatar da Pop Cola cigaba da kasuwanci har sai an kammala shari’ar da ake yi.
A lokacin da yake yanke!-->!-->!-->…
APC Ta Mika Wa Yankin Arewa Muƙamin Shugabancin Jam’iyyar – El-Rufai
Gwamnonin APC sun gana da Buhari ranar Talata game da babban taron jam'iyyar na ƙasa
Jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya ta ware wa yankin arewacin ƙasar muƙamin shugaban jam'iyyar na ƙasa yayin da ake tunkarar babban zaɓe na 2023.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Buhari Zai Sawa Dokar Zabe Hannu Nan Da ‘Yan Awanni Masu Zuwa
Mashawarci na Musamman ga Shugaban Kasa a kan Harkokin Yada Labarai da Hulda da Jama'a, Femi Adesina ya ce, Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai sanyawa Kudirin Dokar Zabe hannu.
Femi Adesina ya baiyana hakan ne a yau Talata ta cikin!-->!-->!-->…
Kwankwaso Ya Kaddamar Da Sabuwar Kungiyar Siyasa
Sanata Rabiu Musa Kwankwaso na jagorantar wani gagarumin taro na wasu manyan siyasar Najeriya karkashin wani yunkuri mai suna The National Movement TNM.
Fitattun mutane da ƴan siyasa da suka halarci taron sun haɗa da Alhaji Tanko!-->!-->!-->…
An Baiyana Osinbajo A Matsayin Wanda Ya Fi Cancanta Da Shugabancin Najeriya
Mai bai wa Mataimakin Shugaban Najeriya, Yemi Osinbajo, shawara kan harkokin siyasa ya ce suna fatan Bola Ahmed Tinubu zai ci girma ya bar wa mai gidansu takarar shugaban ƙasa a inuwar jam'iyya mai mulki ta APC saboda ya fi shi cancanta.
!-->!-->…
Jam’iyyar APC Ta Dage Ranar Babban Taronta Na Kasa Zuwa 26 Ga Maris
Kwamitin Riko na Jam’iyyar APC wanda aka nada shi domin gudanar da Zaben Shugabannin Jam’iyyar na Kasa, ya mika kai bori ya hau, ya kara canza ranar gudanar da Babban Taron Jam’iyyar na Kasa wanda da aka shirya gabatarwa ranar 26 ga watan!-->…
A Karon Farko Sule Tankarkar Ta Raba JAMB 60 Ga Dalibanta
Shugaban Karamar Hukumar Sule Tankarkar da ke Jihar Jigawa, Saleh Ahmad Danzomo, ya raba lambobin yin rijistar Jarabawar Share Fagen Shiga Jami'a, JAMB ga wasu dalibai 'yan asalin karamar hukumar da yawansu ya kai 60.
An zakulo daliban!-->!-->!-->…
Hanyoyi 10 Na Samun Nasara A Jarabawar JAMB Ta 2022
TASKAR YANCI hadin gwiwa da MURYAR BIRNIN KUDU sun yi nazari na musamman tare da tanada muku wadannan shawarwari domin samun nasararku, nasarar kannenku, nasarar 'ya'yanku da 'yan uwanku a jarabawar JAMB ta bana.
Akwai bukatar a tuna!-->!-->!-->…
Najeriya Na Bukatar Karuwar ‘Yan Tawaye Domin Ta Samu Cigaba – Obasanjo
Tsohon Shugaban Kasa Olusegun Obasanjo ya ce, Najeriya na bukatar mutanen kirki su zama 'yan tawaye domin su ciyar da ita gaba.
Obasanjo ya ce, mutanen da suke gudanar da rayuwa cikin gaskiya da amana ya kamata su zama 'yan tawaye, inda!-->!-->!-->…
Tattalin Arzikin Najeriya Ya Karu Da Kashi 3.98% A Watanni Ukun Karshen 2021
Tattalin arzikin GDPn Najeriya ya karu da kashi 3.98 bisa 100 sakamakon sauye sauyen da aka samu tsarin tattalin arzikin kasar a rubu’i na hudu na shekarar 2021, inda ya samu farfadowa daga mawuyacin yanayi.
A rahoton baya bayan!-->!-->!-->…
Wasu ‘Yan Bindiga Sun Kashe Dalibin BUK Mai 1st Class
Wasu 'yan-bindiga da ba a tantance ba, sun kashe Sule Mathew, dalibin da ya kammala karatun digiri na farko da shaidar 1st Class a sashin koyon ilimin sadarwa na Jami'ar Bayero da Kano, BUK.
'Yan-bindigar sun kashe Sule Mathew ne a kan!-->!-->!-->…
Akwai Yiwuwar INEC Ta Tura Zaben 2023 Zuwa Gaba Saboda Rashin Sanya Hannun Buhari
Alamu sun nuna cewa, Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC za ta iya tura gudanar da zabubbukan shekarar 2023 gaba da yanda ta ambata a baya.
Wannan kuwa zai faru ne, idan har Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya haura ranar Talata,!-->!-->!-->…
Kwanan Nan CBN Zai Fara Baiwa ‘Yan NPower Bashin Yin Sana’a – Minista Sadiya
Gwamnatin Tarayya ta baiyana cewa 'yan NPower wadanda suka kammala shirin a Batch A da B da suka kai mutum dubu 300 ne zasu karbi bashi daga Babban Bankin Najeriya, CBN, bayan an koya musu sana’o’i.
Ministar Aiyukan Jinkai, Sadiya Umar!-->!-->!-->…
Dattawa 4 Sun Kashe Matashi Bayan Sun Yi Kuskuren Zarginsa Da Satar Waya
An gurfanar da mutane 4 a gaban Kotun Majistare da ke Yola saboda kisan Adamu Ahmadu dan shekara 28 wanda sukai kuskuren zarga da satar wayar salula.
Marigayi Adamu, wanda dan gidan wani mai gadin Ma'aikatar Yada Labarai ne ta Adamawa,!-->!-->!-->…