Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Uwar Jam’iyyar APC Ta Danka Wa Tsagin Ganduje Takardar Shaidar Shugabanci
Uwar jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya, ta mika takardar shedar shugabancin jam’iyyar ga bangaren gwamnan jihar Kano, wanda ya zabi Abdullahi Abbas a matsayin sabon shugaba.
BBC Hausa ta rawaito cewa, a dazun nan ne Sakataren rikon!-->!-->!-->…
APCn KANO: Tsagin Shekarau Za Su Fitar Da Matsaya, Yayin Da Tsagin Ganduje Ke Kiran A Hada Kai
'Yan awanni kadan bayan samun nasarar da tsagin APC da ke yiwa Gwamna Gaduje ya yi a Kotun Daukaka Kara, Gwamnan Kano, Abdullahi Umar Ganduje, ya yi kiran neman samun hadin kai ga tsagin abokin hamaiyarsa, Malam Ibrahim Shekarau.
Da!-->!-->!-->…
Wahalar Mai Ta Kara Ta’zzara Rayuwa A Fadin Najeriya
Har yanzu gidajen mai da dama a fadin Najeriya ba sa bayar da mai, lamarin da ya kara jefa 'yan kasar cikin tsananin rayuwa, ya dakatar da walwalar tafiyar al'amura da dama a kasar.
A Abuja da jihohin Lagos, Rivers, Bayelsa, Kwara,!-->!-->!-->…
TACE GURƁATACCEN MAN FETUR: Kuna Fa Daf Da Ku Kai Ƴan Najeriya Bango – PDP Ta Gargaɗi Buhari…
Jam'iyyar PDP ta gargaɗi gwamnatin jam’iyyar APC a kan matsin da take zargin ta saka ƴan Najeriya wanda hakan kan iya saka ƴan kasar fitowa kan titi domin gudanar da zanga-zanga.
PDPn ta ce, ‘yan Najeriya za su iya yin bore a kan!-->!-->!-->…
Professor Sabo Ibrahim Ya Zama VC Na Federal University of Technology, Babura
Duba da ka’idojin tabbatar da kafuwar sabuwar makaranta, Gwamnatin Tarayya ta sanar da nadin jagorori (principal officers) na sabuwar Jami’ar Fasaha ta Gwamnatin Tarayya (Federal University of Technology) da ta samar Babura, Jihar Jigawa.
!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Nada Shugabannin Sabbin Jami’o’i 4 Da Ta Samar
Duba da ka’idoji, Gwamnatin Tarayya ta sanar da nadin jagorori (principal officers) na sabbin jami’o’i 4 ta samar a kasar.
Ma’aikatar Ilimi ta kasa ce ta sanar da nadin a wata sanarwa da ta gabatar ga manema labarai yau a Abuja ta!-->!-->!-->…
Farashin Kayayyaki Ya Sauka A Najeriya A Watan Janairu – Hukumar Kididdiga
Hukumar Kididdiga ta Kasa (NBS) ta ce an samu saukar yawan hauhawan farashin kayayyaki a watan Janairun 2022 a Najeriya, idan aka kwatanta da watan Disambar 2021.
A cewarta, an samu raguwar da kaso 0.03 cikin 100, ragi a kan kaso 15.63!-->!-->!-->…
Siyasa Ta Matasa ‘Yan Kishin Kasa Ce Irinsu Ado Maje Saleh
Matashi dan kishin kasa, masanin siyasa da mutumcin mutane, mai shaidar digiri a fannin siyasa, da gogewa a fannin mu'amala da al'umma, Ado Maje Saleh (Mai Ritaya), zai zama tsanin cigaban matasan Birnin Kudu a fannoni da dama idan ya samu!-->…
Kwanaki 11 Kafin Zaben Shugabannin APC, Jam’iyyar Ta Kasa Fara Siyar Da Takardun Neman Takara
Kasa da kwanakin mako biyu kafin Babban Taron Jam’iyyar All Progressives Congress, APC ba ta fara siyar da takardun neman takara ga masu sha’awar tsayawa takarar shugabancin jam’iyyar a matakin kasa a mukamai daba-daban.
A ranar 19 ga!-->!-->!-->…
Yadda Ƙarancin Man Fetur Ya Jefa Jama’a Mawuyacin Hali A Najeriya
Jihohin Najeriya da dama sun shiga wannan makon da matsananciyar matsalar man fetur, wadda daman tun bayan sati biyu da suka gabata kasar ke cikin wannan matsala.
Bayan kwanaki da fara fuskantar ƙarancin man sai kuma aka fara samun wani!-->!-->!-->…
Wanda Ake Zargi Da Kisan Hanifa Ya Ce Bai Yi Garkuwa Da Ita Ba Kuma Bai Kasheta Ba
Shari’ar da ake yi kan zargin kisan Hanifa, daliba mai shekara biyar a Kano ta dauki sabon salo, bayan da wanda ake zargi da kisan nata, Abdulmalik Tanko ya ce sam ba shi ya kashe ta ba.
A yayin zaman Babbar Kotun Jihar Kano da ke!-->!-->!-->…
ASUU Ta Baiyana Farfesancin Pantami A Matsayin Wanda Ya Saba Ka’ida
Kungiyar Malaman Jami’a, ASUU ta kushe ciyarwa gaban da akaiwa Ministan Sadarwar Najeriya, Dr. Isa Ali Pantami zuwa matakin Farfesa.
Kungiyar ta baiyana hakan ne bayan kammala zaman tattaunawa ta da ta yi, inda ta baiyna lamarin da!-->!-->!-->…
ASUU Za Ta Shiga Yajin Aikin Gargadi Na Wata 1
Bayan tattaunawa mai tsayi wadda Ƙungiyar Malaman Jami'a, ASUU ta yi tun daga ranar Asabar kawo safiyar Litinin din nan, shugabancin kungiyar ya amince da shiga yajin aikin gargadi na wata daya domin sanya gwamnati ta aiwatar da!-->…
ASUU Za Ta Baiyana Matsayarta A Yau Litinin Kan Tsunduma Yajin Aiki
Ana tsammanin Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU, za ta baiyana matsayarta a yau Litinin kan ko za ta tsunduma yajin aiki.
Mambobin Kwamitin Zartarwar Kungiyar sun yi ta tattaunawa kan wannan batu tun ranar Asabar.
Mambobin Kwamitin da!-->!-->!-->!-->!-->…
PDP Da APC Sun Raba Kujerun Kananan Hukumomin Abuja A Zaben Da Aka Kammala
Jam'iyyar All Progressives Congress, APC, da jam'iyyar People’s Democratic Party, PDP, sun raba kananan hukumomin Abuja daidai wa daida inda kowaccensu ta ci kananan hukumomi 3 a zaben da aka gudanar jiya.
APC ta ci kananan hukumomin!-->!-->!-->…
Sama Da Shekaru 13 Ba A Yiwa Albashinmu Gyara Ba – ASUU Reshen ATBU
Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU ta ce, Gwamnatin Tarayya ba ta yi gyara ga albashin malaman jami'o'i batsawon sama da shekaru 13 tun bayan yarjejeniyar 2009.
Shugaban Kungiyar ASUU reshen Jami'ar Abubakar Tafawa Balewa, ATBU, da ke!-->!-->!-->…
ASUU Na Tattaunawa Kan Hukunci Na Karshe Game Da Shiga Yajin Aiki
Shugabannin Kungiyar Malaman Jami'o'i, ASUU na fara zaman kwanaki biyu a yau, a Jami'ar Lagos da ke Akoka domin yanke hukunci na karshe game da batun shiga yajin aiki da ya ki ci ya ki cinyewa.
Kungiyar ASUU za ta yanke hukuncin karshe!-->!-->!-->…
Yanda Matasa 3 ‘Yan Jiha Daya Suka Sami 1st Class A Nursing Science A ABU, Zaria
Sashin Koyon Ilimin Aikin Jinya na Jami'ar Ahmadu Bello, ABU da ke Zaria, mutane uku kadai ya fitar masu matsayin digiri mafi daraja wato first class kuma dukkanninsu 'yan Jihar Bauchi ne.
Wakilin THE NATION ya rawaito cewar, nasararsu!-->!-->!-->…
2023: Kiraye-Kiraye Sun Kai Makura A Kan Mustapha Sule Lamido – Baffa Danhaya
Babban zaben shekarar 2023 yana kara kusantowa, a yayinda kiraye-kiraye sukai yawa a Nijeriya kan matasa domin su karbi jagorancin shugabanci a dukkannin matakai na kasar, kamar dai yadda kasashen duniya wadanda suka ci gaba suke a halin!-->…
ASUU Reshen SLU Kafin Hausa Ta Zargi Gwamnatin Tarayya Da Ingiza Kungiyar
Kungiyar Malaman Jami'oi reshen Jami'ar Sule Lamido da ke Kafin Hausa a Jihar Jigawa ta zargi Gwamnatin Tarayya da kokarin ingiza kungiyar shiga yajin aiki.
Kungiyar ta baiyana hakan ne a takaradar da ta rabawa manema labarai wadda!-->!-->!-->…