Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Kotun Koli Ta Kori Karar Gwamnoni Tare Da Haramta ‘Executive Order 10’
A yau Juma'a ne Kotun Koli ta baiyana cewa, 'Executive Order 10' kan biyan kudaden bangaren Shari'a na Jihohi da Majalissun Dokoki a matsayin haramtacciya wadda ta sabawa kundin tsarin mulki.
Mafi yawan alkalan kotun da suka zauna sun!-->!-->!-->…
PDP Ta Dage Zaben Shugabanninta Na Arewa Maso Yamma
Jam'iyyar PDP ta dage zaben shugabanninta na yankin Arewa maso Yamma wanda da aka shirya gudanarwa ranar 12 ga watan Fabarairun da muke ciki a Kaduna.
Mamba na Kwamitin Rikon Jam'iyyar PDP a yankin Arewa maso Yamma, Muhammad Akibu!-->!-->!-->…
NNPC Ya Ɗora Wa Kamfani Huɗu Alhakin Shiga Da Gurɓataccen Mai Najeriya
Kamfanin mai na gwamnatin Najeriya NNPC ya bayyana sunan kamfanonin mai na 'yan kasuwa da yake zargi da shiga da gurɓataccen mai ƙasar, wanda ya haddasa lalacewar ababen hawa.
Shugaban NNPC Mele Kyari ya ce kamfanonin MRS da Oando da!-->!-->!-->…
Ministan Kwadago Ya Zargi ASUU Da Kokarin Makalawa Gwamnati Laifi
Ministan Kwadago da Samar da Aikin Yi, Dr. Chris Ngige ya zargi malaman jami'a da makala son zuciyarsu a kan Gwamnatin Tarayya domin su sami tausayawar 'yan kasa kan shirinsu na shiga yajin aiki.
Dr. Ngige ya ce, gwamnati tana cika!-->!-->!-->…
‘Yan Siyasa 100 Da Suka Hada Da Gwamnoni 14 Da Tsofin Gwamnoni 13 Suka Hadu A Lagos Domin Kubutar Da…
‘Yan siyasa da manyan mutane 100 ne da suka hada da gwamnoni masu ci guda 14, tsofin gwamnoni 13 da tsofin shugabannin majalissar dattawa guda 3 sun hadu a Lagos domin kubutar da Najeriya da kuma samar da sasanto domin samar da sabuwar!-->…
Buhari Na Fuskantar Matsin Lamba Kan Dokar Zabe
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari na fuskantar matsin lamba kan ya yi watsi da kudirin gyaran dokar zabe na shekarar 2022.
Majiyoyi sun baiyana cewa, wadanda ke takurawa Shugaba Buhari kan yin watsi da kudirin dokar suna kafa hujja ne da!-->!-->!-->…
Fashewar Tukunyar Gas Ta Yi Sanadiyyar Rai A Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani mutum daya sakamakon fashewar tunkuyar gas wadda ta faru a kauyen Ijarawa a Karamar Hukumar Bichi da ke jihar.
A jawabin da Jami'in Hulda da Jama'a na Hukumar, Alhaji Saminu!-->!-->!-->…
Tsagin APC Na Shekarau Ya Yi Watsi Da Tsarin Daidaiton Da Aka Gabatar A Kano
Tsagin jam'iyyar APC a jihar Kano wanda ake kira da G-7 ya yi watsi da takardar samar da daidaito a jam'iyyar APC reshen jihar Kano wadda take fama da rikici.
A cikin wasikar da Kwamitin Rikon Jam'iyyar APC ta gabatar ga reshen!-->!-->!-->…
Tsoffin Ciyamomin Kananan Hukumomin Jigawa A PDP Na Kira Ga Santuraki Ya Tsaya Takarar Gwamna A 2023
Kungiyar Tsoffin Shugabannin Kananan Hukumomin Jigawa karkashin jam'iyyar PDP a zamanin tshohon Gwamnan jihar, Sule Lamido sun yi kira ga Mustapha Sule Lamido, Santuraki, da ya fito ya nemi takarar gwamnan jihar Jigawa a jam'iyyar PDP a!-->…
APC Ta Fitar Da Tsarin Samar Da Daidaiton Shugabancin Jam’iyyar Na Jihar Kano
Bayan debe lokaci ana dakon sakamakon rikicin cikin gida na jam'iyyar APC reshen jihar Kano, Kwamitin Rikon Jam'iyyar na Kasa karkashin Mai Mala Buni ya fitar da tsarin samar da daidaito a mulkin jam'iyyar na jihar.
A yau Litinin ne!-->!-->!-->…
PDP Ta Yi Watsi Da Nadin ‘Yar APC Rhoda Gumus A Matsayin Kwamishiniyar INEC
Jam’iyyar PDP ta yi watsi da tabbatarwar da aka yiwa ‘yar jam’iyyar APC, Rhoda Gumus daga yankin Kudu maso Kudu a matsayin Kwamishiniyar Kasa ta Hukumar Zabe mai Zaman Kanta.
Jam’iyyar PDP ta baiyana tabbatarwar wadda ta zo bayan!-->!-->!-->…
Yau Za A Bayyana Shugabancin APC Na Jihar Kano
A jihar Kano, jam'iyyar APC mai mulki ta wayi gari cikin dakon wani sabon tsarin da uwar jam'iyyar ta kira "wanda zai shigar da kowa a dama da shi" cikin harkar shugabanci.
Duka ɓangarorin biyu, tsagin Sanata Shekarau ko kuma G7, da!-->!-->!-->…
A Shirye-Shiryen Shiga Yajin Aiki, ASUU Ta Dage Yin Karatu Na Kwana Daya
Reshen Kungiyar Malaman Jami'a na Jami'ar Bayero da ke Kano, BUK ya aiyana ranar Litinin, 7 ga watan Fabrairu a matsayin ranar da ba za ai karatu ba a jami'ar.
Jaridar DailyTrust ta rawaito cewa, kungiyar za tai amfani da ranar domin!-->!-->!-->…
Majalissar Tarayya Na Neman A Baiwa Sarakunan Gargajiya Aiki A Kundin Tsarin Mulki
Shugaban Majalissar Dattawa, Ahmad Lawan ya baiyana cewa za a gabatar da kudiri a Majalissar Tarayya domin sarakuna su samu aikin yi a Kundin Tsarin Mulki.
Ahmad Lawan, wanda yai maganar a yau Asabar a fadar Sarkin Ilorin, Mai Martaba!-->!-->!-->…
Buhari Zai Sayar Da Kamfanonin Gwamnati 42
Gwamnatin Tarayya ta bayar da izimin sayar wa ’yan kasuwa wasu ma’aikatu da kamfanoni 42 mallakin gwamnati.
Hukumar Kula da Kamfanonin Gwamnati (BPE) ta ce tuni ta samu izinin sayar da ma’aikatun da kamfanonin daga Hukumar!-->!-->!-->…
Majalissar Tarayya Za Tai Gyare-Gyare 55 A Kundin Tsarin Mulkin 1999
Majalissar Tarayya na duba gyare-gyare 55 da za tai a kundin tsarin mulkin shekarar 1999 inji Mataimakin Shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Ovie Omo-Agege.
Da yake jawabi a taron kwanaki biyu na kwamitocin gyaran kundin tsarin mulki na!-->!-->!-->…
Majalissar Zamfara Na Yunkurin Tsige Mataimakin Gwamna Mahdi Aliyu Gusau
Majalissar Dokoki ta jihar Zamfara ta fara yunkurin tsige mataimakin gwamnan jihar, Barrister Mahdi Aliyu Gusau.
Wannan na zuwa ne a ranar Juma'a lokacin da Babban Daraktan Hulda da 'Yanjarida na majalissar, Malam Mustapha Jafaru Kaura!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Kirkiro Sabuwar Ma’aikata, Ta Nada Shugaba
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da kirkirar sabuwar ma'aikatar gwamnati mai suna Nigeria Data Protection Bureau, NDPB.
Kirkirar ma'aikatar ta samo asali ne daga bukatar yin hakan da Ministan Ma'aikatar Sadarwa, Dr. Isah Ali!-->!-->!-->…
Sheikh Ibrahim Khalil Ya Shiga Jam’iyyar ADC
Sanannen Malamin Addinin Musuluncin nan kuma Shugaban Majalissar Malamai na Kano, Sheikh Ibrahim Khalil ya shiga jam'iyyar African Democratic Congress, ADC.
Shugaban Jam'iyyar ADC na jihar Kano, Musa Shuaibu Ungogo ya tabbatar da shigar!-->!-->!-->…
Ku Dena Yaudarar ‘Yan Najeriya – Falana Ga Gwamnatin Tarayya
Sananne Babban Lauyan Najeriya, Femi Falana ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta dena yaudarar 'yan Najeriya game da batun masu daukar nauyin ta'addanci a kasar.
Babban Lauyan ya baiyana hakan ne a tattaunawar sa da jaridar PUNCH bayan!-->!-->!-->…