Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
APC Ta Rantsar Da Shugabannin Jam’iyyar Na Jihohi 34 Banda Na Jihohi 2
A shirye-shiryen gudanar da Babban Taronta na Kasa a ranar 26 ga Fabarairu, 2022, Kwamitin Riko na Jam'iyyar APC ta rantsar da shugabannin jam'iyyar reshen jihohi 34 tare da Birnin Tarayya, Abuja.
Jihohi 2 da ba a rantsar da!-->!-->!-->…
Jami’an Tsaro Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kwato Makamai
Runduna ta 4 ta Sojojin Najeriya da ke aiki na musamman kan bayanan sirri ta samu nasara a kan masu garkuwa da mutane guda uku, wadanda ake zargi da hana zaman lafiya a kan sanannen titin nan na Auchi zuwa Benin da ke jihar Edo.
Masu!-->!-->!-->…
APC Zata Rantsar Da Shugabanninta Na Jihohi Yau A Yayinda Ake Cigaba Da Rikici
Duk da bukatar karin lokaci da kwamitin sasanto na APC karkashin tsohon Shugaban Majalissar Dattawa, Abdullahi Adamu yai domin gabatar cikakken rahoton kammala aikinsa na sasanto, jam'iyyar APC ta cigaba da bin jadawalin Babban Taronta.
!-->!-->!-->…
Majalissar Dattawa Ta Tabbatar Da Mutane Bakwai A Matsayin Kwamishinonin INEC
Majalissar Dattawa ta tabbatar da mutane bakwai wadanda Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya mika mata a matsayin Kwamishinonin Zabe na Kasa da kuma Kwamishinan Zabe na jiha na Hukumar INEC.
Tabbatarwar da majalissar tai a yau Laraba, ta!-->!-->!-->…
Najeriya Na Bukatar Shugaba Dan Kishin Kasa Irin Tambuwal – Sule Lamido
Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido ya yi kira ga 'yan siyasa a kasa da su yi watsi da maganar karba-karba a zaben shekarar 2023 me zuwa.
Maimakon haka, ya bukaci 'yan Najeriya da suke da shaidar gaskiya, wadanda suka san kasa!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Sanannen Shirin Idon Mikiya Na Vision FM
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da sanannen shirin nan na tattaunawa, Idon Mikiya na gidan radiyon Vision FM.
Rahotanni sun ce, Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ne saboda kalubalantar gwamnatin Najeriya da shirin yake yi.
Hukumar!-->!-->!-->!-->!-->…
Babu Tabbacin Yin Babban Taron APC A Fabarairu, Kwamitin Sasanto Sun Bukaci Karin Lokaci
Tababar data dabaibaye jam’iyyar APC mai Mulki a Najeriya, duk da fadi tashin da kwamatin sulhunta tsakanin ‘ya’yan jam’iyyar keyi na daidaita Tsakani, yaci tura a wasu jihohin.
Abinda ake ganin zai iya haifar da koma baya, koma ya!-->!-->!-->…
An Mayarwa Buhari Kudirin Gyaran Dokar Zabe Ya Sanya Hannu A Yayin Da Gwamnoni Ba Sa Goyon Baya
Akawun Majalissar Tarayya, Arch. Olatunde Amos Ojo, a yau Litinin ya mikawa Shugaban Kasa daftarin gyaran dokar zabe wanda akaiwa gyara domin ya sanya hannu.
Jaridar The Nation ta rawaito cewa, wata majiya da ta nemi a boye sunanta ta!-->!-->!-->…
Fayemi Bai Yi Katsalandan Kan Zaben Fidda Gwanin APC A Ekiti Ba, In Ji Gwamna Badaru
Kafin zaben fidda gwanin jam'iyyar APC a jihar Ekiti, 'yan takarar gwamna guda bakwai ne suka janye daga neman takarar, suna zargin cewa kwamitin shirya zaben ya shirya baiwa 'yan takarar da Fayemi ke goyon baya ne kawai.
Da aka tambaye!-->!-->!-->…
AREWA DA KUDU: PDP Zata Bar Kowa Ya Nemi Takarar Shugaban Kasa
A lokacin da ake tsaka da dakon matsayar jam’iyyu kan yankin da za su mika takarar shugaban kasa a jam’iyyunsu a shekarar 2023, haka kuma a lokacin da kiraye-kiraye sukai yawa kan tabbatar da tsarin karba-karba tsakanin Arewa da Kudu,!-->…
A Shekara 7 Gwamnatin APC Ta Yi Ayyukan Da Amurka Ta Kasa – Fashola
Ministan Ayyuka da Gidaje, Babatunde Fashola, ya ce gwamnatin jam’iyyar APC ta Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ta samar wa ’yan Najeriya ayyukan more rayuwa da gwamnatin Amurka ta gagara samarwa a shekara bakwai.
Fashola ya ce a shekara!-->!-->!-->…
Yanda ‘Almajirai’ Ke Biyan Naira 20 Ko 50 Don Samun Wajen Kwana A Kano
Hukumomi a jihar Kano da ke arewacin Najeriya sun ce sun gano wani gida da ke karɓar N20 zuwa N50 domin bai wa ƙananan yara masu gararamba da mabarata a birnin makwanci.
Rahotanni sun ce almajiran, wadanda ciki har da mata da kananan!-->!-->!-->…
Gwamnoni Da Kungiyar Kwadago Na Da Tantama Kan Man Da Ake Sha A Najeriya
Kungiyar Gwamnoni ta Najeriya, NGF da Kungiyar Kwadago, NLC a ranar Laraba sun kalubalanci Kamfanin Dillancin Mai na Najeriya, NNPC kan abun da suka kira da nuna halin ko in kula ga al’amuran tallafin mai.
NGF da NLC, kamar yanda!-->!-->!-->…
Cin Hanci Da Rashawa Ya Karu A Najeriya – CPI
Najeriya ta samu karin koma baya da mataki biyar a kididdigar Kokarin Kasashe na Magance Matsalar Cin Hanci da Rashawa a Bangaren Gwamnati (Corruption Perceptions Index (CPI), ta shekarar 2021 wadda Kungiyar Tabbatar da Gaskiya da Yaki da!-->…
Daraktan Kungiyar Gwamnonin APC Ya Ajjiye Aiki Saboda Rikicin Jam’iyya
Daraktan Janar na Kungiyar Gwamnonin Jam’iyyar APC, Salihu Mohammed Lukman, ya ajjiye aiki saboda rikice-rikicen da suka dabaibaiye jam’iyyar game da Babban Taronta na kasa.
Lukman ya ajjiye aikin ne a yau Litinin saboda rabuwar da aka!-->!-->!-->…
TALLAFIN MAI: Ku Shiryawa Zanga-Zanga – Kungiyar Kwadago Ga Kungiyoyi
Kungiyar Kwadago ta Najeriya, NLC ta umarci mambobinta, bangarorinta, da kungiyoyin cigaban al’umma da ke da alaka da kungiyar, da su shiryawa zanga-zanga wadda aka shirya yi a duk fadin Najeriya ranar 27 ga watan Janairu da kuma 1 ga!-->…
Ziyarar Kwamatin Takarar Shugaban Kasar Atiku Jihar Jigawa, Ta Banbance Tsakanin Tsaki Da Tsakuwa
A Ranar Juma'a 07/01/2022 wani Babban Kwamatin Tsare-Tsare a kan takarar Shugaban Kasa da Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa Alh. Atiku Abubakar GCON ya ziyarci jihar Jigawa, musamman domin yada munafar Alh. Atiku Abubakar din dangane da!-->…
Kaso 4.2 Cikin 100 Kawai Aka Gama Yiwa Rigakafin Korona A Najeriya
Alkaluma sun nuna cewa, kawo yanzu kaso 4.2% kawai aka gama yiwa rigakafin Korona a Najeriya duk da kiraye-kiraye da kuma dokokin da gwamnatoci ke sa wa don ganin an wuce hakan.
Wadannan alkaluma sun kuma nuna cewa, a dai-dai ranar!-->!-->!-->…
Bauchi Ta Shigar Da Dogara Da Wasu Mutane 28 Kara Kan Rikicin Tafawa Balewa
Gwamnatin jihar Bauchi ta dau matakin shari’a a Babbar Kotun Jihar Bauchi tana zargin Yakubu Dogara da wasu mutane 28 kan kisan kai da barnata dukiyoyi bayan taron tunawa da Baba Peter Gonto karo na 21 a kananan hukumominTafawa Balewa da!-->…
Ana Bin Najeriya Bashin Naira Tiriliyan 38, Sannan Kuma Tana Neman Karin Naira Tiriliyan 2.3
A karshen watan Satumba na wannan shekarar ta 2021, yawan bashin da ake bin Najeriya ya kai Naira Tiriliyan 38.005 in ji Ofishin Kula da Basussuka na Najeriya, DMO.
Ofishin ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya wallafa a shafinsa na!-->!-->!-->…