Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Lead Story
Jihar Yobe Ta Sami Naira Biliyan 108 Cikin Watanni 10 – Mai Mala Buni
Daga: Kabiru Zubairu
Gwamnan jihar Yobe Mai Mala Buni, ya bayyana cewa jihar ta samu Naira Biliyan Dari da Takwas da Miliyan Ashirin da Hudu da Dubu Dari Tara da Arba’in da Uku da Dari Biyu da Arba’in da Shida (N108,024,943,246)!-->!-->!-->…
Najeriya Na Bukatar Dala Tiriliyan 1.5 Cikin Shekaru 10 Domin Samarda Ababen More Rayuwa –…
Daga: Habibu I Gimba
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya ce cewa Najeriya tana bukatar Dala Tiriliyan 1 da Biliyan 500 cikin shekaru 10 domin cike gibin da take dashi a fannin manyan ayyuka.
Shugaba Buhari ya bayyana hakan ne a yau!-->!-->!-->!-->!-->…
Kar Ku Karaya, Kun Kusa Samun Nasara – Buhari Ga Matasa
Shugaba Muhammadu Buhari ya hori matasan Najeriya da su cigaba da juriya kuma kar su juya baya a kokarinsu na cimma manufa.
Ya hore su da kar su gajiya wajen fuskantar kalubaloli, inda ya ba su tabbacin cewa za su cimma nasara.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Matasa A Jigawa Sun Zargi Masu Wuce Musu Gaba Wajen Neman Bashin NIRSAL Da Yaudara
Daga: Habibu I Gimba
Matasan da suka samu horo a cibiyar Gishirin Ma’aurata a Jihar Jigawa suna cigaba da kokawa kan shirun da sukaji bayan kashe dubban kudade domin samun horon.
A watan Agustan da ya gabata ne bankin bada!-->!-->!-->!-->!-->…
El-Rufai Ya Warewa Ilimi Kaso 29% A Kudirin Kasafin Kudin Jihar Kaduna Na 2022
Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El-Rufai, ya gabatar da Kudirin Kasafin Kudi na Jihar na Shekarar 2021 ga Majalissar Dokoki ta jihar a Talatar nan.
Gwamnan ya gabatar da Kudirin Kasafin Kudin da ya kai Naira Biliyan 233 ga majalissar!-->!-->!-->…
An Yi Kira Ga Al’umma Da Su Saba Da Tsadar Abinci
Shugaban daya daga cikin manyan kamfanonin samar da kayan abinci na duniya na Kraft Heinz, ya ce ya kamata mutane su saba da tsadar kayan masarufi.
Miguel Patricio ya shaida wa BBC cewa matsin tallatin arziki da hauhawar farashin!-->!-->!-->…
Najeriya Za Ta Karbo Bashin Tiriliyan 6.258 Don Kasafin 2022
Gwamnatin Tarayya a ranar Laraba ta nuna alamun cewa za ta kashe tiriliyan N6.258 a cikin kasafin kudin shekarar 2022 wanda za ta ciyo bashi.
Ministar Kudi, Kasafin da Tsare-Tsare ta Kasa, Zainab Shamsuna Ahmed, ta bayyana hakan ga!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Dakatarda Kaddamar Da ENaira
Babban Bankin Najeriya (CBN) a ranar Alhamis, ya ba da sanarwar dakatar da shirin kaddamar da tsarin kudi na intanet wanda aka fi sani da eNaira, don ba da damar aiwatar da wasu muhimman ayyuka na tunawa da ranar cika shekaru 61 da samun!-->…
CUTA BA MUTUWA BA (1)
Sodikat Aisha Umar
**************************************
Barci nake muraran, kwatsam sai ji nayi cikina yana kullewa, ji nake duk cikin mafarki da nake ne, amma ga mamaki, ina bude idanuwana na ji tabbas ba mafarki bane gaskiya ne.
!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Manoman Ridi A Sakkwato Sun Yabawa Gwamna Tambuwal
Daga: Lukman Dahiru
Kungiyar manoman ridi ta jihar Sakkwato ta yabawa Gwamna Aminu Waziri Tambuwal bisa gudunmawar da yake bawa kungiyar.
Yabon ya fito ne ta bakin shugaban Kungiyar Manoman Ridi ta jihar ta Sakkwato, Alhaji Shu'aibu!-->!-->!-->!-->!-->…
Tsarin Samar Da Sukari Zai Iya Samawa Najeriya Dala Miliyan 700 Kowacce Shekara – Dangote
Shugaban kamfanin sukari na Dangote Sugar Refinery Plc, Aliko Dangote ya ce, idan aka aiwatar da tsarin samar da sukari na kasa (NSMP), yadda aka tsara, zai iya ceton kudaden musaya na kasashen waje sama da dala miliyan 700 a duk shekara.
!-->!-->…