Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
News
National Grid Collapses Again, Plunging Nigeria Into Darkness Twice In 24 Hours
Nigerians have once again been thrown into widespread darkness as the national electricity grid collapsed on Tuesday morning, less than 24 hours after a similar failure on Monday evening.
The frequent disruptions continue to strain the!-->!-->!-->…
Nigeria’s Crude Oil Output Slips Again: Production Falls By 33,000 Barrels In September
Nigeria’s crude oil production witnessed a notable decline in September, with a drop of 33,000 barrels per day, bringing the average output to 1.405 million barrels per day (bpd), according to the Organisation of Petroleum Exporting!-->…
Nationwide Blackout As National Grid Collapses For The Sixth Time In 2024
Nigeria was plunged into darkness once again on Monday, 14th October 2024, following the collapse of the national power grid, marking the sixth occurrence this year.
Data from the Nigerian System Operator’s portal (niggrid.org)!-->!-->!-->…
Tinubu Decries Super Eagles’ Ill-Treatment In Libya, Demands CAF Action
President Bola Tinubu has condemned the poor treatment of Nigeria's Super Eagles at a Libyan airport, calling for a thorough investigation by the Confederation of African Football (CAF).
The team, reportedly subjected to inhumane!-->!-->!-->…
God Never Planned Suffering for Nigerians – Obasanjo
Former President Olusegun Obasanjo has expressed his belief that Nigeria’s economic struggles were never part of God's plan, citing the nation’s vast natural wealth.
He made this assertion during the 40th anniversary celebration of the!-->!-->!-->…
Jigawa First Lady Reaffirms Commitment to Girls’ Education on International Day of the Girl…
By Mika'il Tsoho, Dutse
As the world celebrated the International Day of the Girl Child, the First Lady of Jigawa State, Hajiya Hadiza Umar Namadi, has reiterated her commitment to advancing the education of girls in the state. Speaking!-->!-->!-->…
Governor Namadi Appoints Dr. Maje And Dr. Isma As Pioneer Executive Secretaries
In a significant move to strengthen the administrative framework of Jigawa State, Governor Malam Umar A. Namadi has approved the appointment of two pioneer executive secretaries for the newly established Tsangaya Board and Residents!-->…
Beggars Flood Abuja Streets As Authorities Struggle To Contain Rising Numbers
Abuja, Nigeria’s capital, is known for its striking contrasts. On one side, glitzy malls and luxury cars paint a picture of wealth and success. On the other, the streets teem with beggars—men, women, and children hoping for a coin or two!-->…
CBN Ya Bayyana Dalilan Da Ya Sa Ya Ƙara Kuɗin Ruwa Zuwa Kaso 27.5%
Babban Bankin Najeriya ya danganta ƙaruwar kuɗin ruwa na MPR, da matsin lambar hauhawar farashin kayayaki, musamman karuwar hauhawar farashin kayayyakin amfani na asali saboda tsadar makamashi.
Kwamitin Manufofin Kudi na CBN ya!-->!-->!-->…
Taron Majalissar Ɗinkin Duniya; Najeriya Ta Miƙa Babbar Buƙata Ga Duniya
Najeriya ta miƙa buƙatar samun gurbi a Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya a taron majalissar karo na 79 da ake gabatarwa a birnin New York.
Najeriyar ta ce ta taka muhimmiyar rawa a ayyukan kiyaye zaman lafiya tare da tura fiye!-->!-->!-->…
Wata Ƙungiya Mai Sanya Ido Kan Zaɓe Ta Tona Asirin Badaƙalar Zaɓen Jihar Edo
Kungiyar ci gaban al’umma ta Yiaga Africa ta caccaki sakamakon zaɓen gwamnan jihar Edo da aka gudanar a ranar Asabar, tana mai cewa zaɓen ya gaza cika ƙa’idar gaskiya da amana.
Cikin wata sanarwa da ta fitar a yau Litinin, wadda!-->!-->!-->…
Za A Iya Sayar Da Man Dangote Ƙasa Da Naira 600 Matuƙar Gwamnati Ta Bi Shawarar Wata Ƙungiya
Kungiyar Dillalan Man Fetur ta Najeriya, IPMAN, ta bayyana cewa mambobinta za su gana da Matatar Dangote a wannan makon don tattaunawa kan fara ɗaukar man fetur kai tsaye daga kamfanin da kuma rage musu farashin man.
Mai magana da yawun!-->!-->!-->…
Fintiri Ya Yi Muhimmiyar Magana Kan Makomar Demokaraɗiyyar Najeriya
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya nuna baƙin cikinsa kan sakamakon zaɓen gwamnan jihar Edo, inda ya bayyana cewa yana tausaya wa ga dimokaradiyyar Najeriya.
A ranar Lahadi ne hukumar zaɓe ta INEC ta bayyana Monday Okpebholo na!-->!-->!-->…
Babbar Kotun Tarayya Ta Yanke Hukunci Kan Makomar Ganduje A Shugabancin APC
Babbar Kotun Tarayya da ke a Abuja, a yau Litinin, ta ƙi amincewa da cire Dr. Abdullahi Umar Ganduje daga matsayin Shugaban Jam'iyyar APC na ƙasa.
A hukuncin da Mai Shari’a Inyang Ekwo ya yanke, kotun ta yi watsi da ƙarar da Ƙungiyar!-->!-->!-->…
Ministan Tinubu Na Shan Caccaka Kan Zargin Alaƙarsa Da Ƴanta’adda
Ƙaramin Ministan Tsaro, Bello Matawalle, yana fuskantar suka bayan da aka danganta shi da ƴan ta’adda.
Ana zargin Matawalle da sayawa shugabannin ƴan ta’addar motoci, ciki har da shahararren jagoran ƴan bindigar, Bello Turji da wasu ma,!-->!-->!-->…
Masu Zaɓe Sun Shiga Cikin Dukan Ruwan Sama Don Kaɗa Ƙuri’a A Zaɓen Gwamnan Edo
A yau Asabar, masu zaɓe da dama a yankin Tsakiyar Edo sun fito kwansu da kwarkwatarsu domin zaɓen gwamna duk da ruwan sama da aka tafka.
An fara kaɗa ƙuri’a da misalin ƙarfe 8:40 na safe a Makarantar Firamare ta Eguare, Ujiogba, Ƙaramar!-->!-->!-->…
Ba Neman Kuɗi Na Zo Ba, Aiki Ne Ya Kawo Ni, In Ji Tinubu
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya tabbatarwa ƴan Najeriya cewa gwamnatinsa ta mayar da hankali wajen kawo canje-canje na gari, tare da samar da cigaban ƙasa ta fannin gine-gine, tsaro da abinci, ilimi da kuma dauwamammen tattalin arziki.
A!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: An Gano Daga Lokacin Da Za A Fara Biyan Ma’aikata Mafi Ƙarancin Albashi
Kwamitin Daidaita Albashin Ma’aikata ya amince da cewa, sabon mafi ƙarancin albashi zai fara ne daga ranar 29 ga watan Yuli, 2024.
An bayyana hakan ne a takardar yarjejjeniya wadda aka raba a ƙarshen zaman kwamitin yau a Abuja.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Waɗanda Ruwa Ya Cinye A Maiduguri Na Zanga-Zanga Kan Rashin Abinci Da Tallafi
Daruruwan mutanen da ambaliyar ruwa ta raba da muhallansu a Maiduguri, Jihar Borno, sun yi zanga-zanga yau kan rashin abinci da kayan tallafi bayan ambaliyar da ta auku ranar 9 ga Satumba, 2024.
Ambaliyar ta raba sama da mutum miliyan!-->!-->!-->…
Filayen Jirgin Sama 2 Sun Yi Fice Wajen Tsari A Najeriya
Filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe na Abuja da Filin jirgin saman Port Harcourt sun samu lambobin yabo daga Hukumar Kula da Filayen Jiragen Sama ta Duniya yankin Africa, ACI Africa, saboda gagarumar gudunmawarsu wajen bayar kulawar tsaron!-->…