Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
News
Wasiƙa Ga Gwamnan Jigawa, Umar Namadi Kan Gyaran Ilimi
Daga: Haruna Shu’aibu Ɗanzomo
Maigirma Gwamna, da fatan kana cikin ƙoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin.
Tabbas hankali yana kan abubuwa guda uku a Jihar Jigawa wanda tsawon mulkinku na shekaru 8 wato daga 2015 zuwa 2023 sam ba ku!-->!-->!-->!-->!-->…
Nigerian Air Force Ba Sa Ɗaukar Sabbin Ma’aikata A Yanzu
Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya, NAF sun musanta tallallukan da ke zagayawa a kafafen sa da zumunta cewa suna ɗaukar sabbin ma’aikata.
Rundunar ta bayyana cewa masu yaɗa tallallukan na ƙoƙarin yaɗa ƙarerayi ne da kuma yunƙunrin!-->!-->!-->…
Jihar Jigawa Ce Jiha Mafi Ƙarancin Cin Bashi Daga Gida A Najeriya
Bashin da bankunan kasuwanci ke bin jihohin Najeriya ya ƙaru matuƙa inda ya kai naira tiriliyan biyu da biliyan ɗari biyu kamar yanda jaridar PUNCH ta binciko.
Wannan ya nuna cewa aron kuɗaɗen da jihohin suka yi shine kaso 40.33% na!-->!-->!-->…
Ƴanbindiga Sun Kashe Ƴansanda Biyu, Sun Cinnawa Motar Sintiri Wuta
Wasu ƴanbindiga sun cinnawa motar sintiri ta ƴansanda wuta bayan sun harbe ƴansanda biyu har lahira, abin da ya sa mutane tserewa zuwa cikin dazuka domin tsira da ransu a jiya Lahadi.
Jaridar DAILY POST ta rawaito cewa lamarin ya faru!-->!-->!-->…
NLC Za Ta Sake Ganawa Da Gwamnatin Tarayya Kan Cire Tallafi, Ta Jaddada Bukatar Karin Albashi
Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Najeriya za su gana da jami'an gwamnati don kokarin ganin sun amince da sabon mafi karancin albashi da kuma wasu bukatu na ma’aikata bayan da Shugaba Bola Tinubu ya cire tallafin man fetur.
Janye!-->!-->!-->…
El-Rufa’i Hatsabibin Dan Siyasa Ne, Ka Guje Shi, MBF Ga Tinubu
Kungiyar ‘Yan Middle Belt, MBF, a jiya Lahadi ta yi martani ga tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’I kan bidiyon da ake ta yadawa kwanan nan wanda aka ganshi yana bayanin dalilan da suka sa ya zabi dan takara Musulmi maimakon!-->…
Yiyuwar Ambaliyar Ruwa A Hadejia: Shin Mene Ne Shirin Karamar Hukuma?
Daga: Ahmed Ilallah
A bana ma Jihar Jigawa na daga cikin jihojin da za su fuskanci ambaliyar ruwa. Gashi kuma har yanzu mutanen da suka fuskanci ibtila'in ambaliyar bara, basu fita daga yanayin da suka samu kan su ba.
Karamar Hukumar!-->!-->!-->!-->!-->…
Ranar Talata 27 Ga Watan Yuni Ne Za A Yi Tsayuwar Arfa
Hukumomin Saudiyya sun bayar da sanarwar ganin jinjirin watan Zulhijja a yau Lahadi.
A cikin wata sanarwa da aka wallafa shafin Haramain Sharafain na Facebook, hukumomin Sauydiyyan sun ce Ranar Talata 27 ga watan Yuni ita ce ranar!-->!-->!-->…
‘Yan Boko Haram Sun Yanka Sama Da Mutane 15 A Borno
Wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne an rawaito cewa sun yanka a kalla mutane 15 a wani shiryayyen hari da suka kai kan kauyuka biyu a Karamar Hukumar Jere da ke Jihar Borno.
A wani rahoto da jaridar DAILY TRUST ta wallafa, ‘yan!-->!-->!-->…
Gwamnatin Kano Zata Bayar Da Tallafin Karatu Ga Masu 1ST Class A Jihar
Gwamnatin Jihar Kano ta dawo karbar takardun ‘yan asalin jihar wadanda suka cancanci samun tallafin zuwa karin karatu.
Gwamnatin jihar ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar, Malam Sunusi!-->!-->!-->…
JANYE TALLAFIN MAN FETUR: Noman Shinkafa Ya Tumurmushe A Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Duk da tunannin akasarin masana, na nuni da cewa cire tallafin mayin fetur shine mafi alkhairi da cigaban tattalin arzikin Nijeriya, kuma zai bawa gwamnatoci makudan kudade domin aiyukan raya kasa.
Amma fa rashin!-->!-->!-->!-->!-->…
Bawa Dalibai Bashin Karatu, Zai Iya Durkusar Da Ilimi A Arewacin Najeriya
Daga: Ahmed Ilallah
Kafin mu soma batu a kan wannan al’amari ya kamata duk mai bibiyar kudurorin gwamnati a kan harkar ilimi musamman na manyan makarantu, ya san a kwai shirin da gwamnatin baya ta yi a kudundune, duk da kokarin wayar da!-->!-->!-->…
Mataimakin Shugaban Kasa Na Neman Afuwar Al’ummar Musulmi
Maitamakin shugaban Najeriya, Sanata Kashim Shettima ya ce yana neman afuwar al'ummar Musulmi bisa wasu kalamai da ya yi game da zaɓen shugabannin majalisar dokokin Najeriya.
A cewarsa ba a fahimci maganar a muhallinta ba, kuma ba shi!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Tinubu Ya Sanya Hannu Kan Dokar Baiwa Dalibai Bashi
Shugaban Kasa Bola Tinubu ya sanya hannu a kan kudirin dokar baiwa dalibai bashi wanda hakan ya tabbatar da tsarin a matsayin doka.
Mai temakawa shugaban kasa, Dele Alake ne ya bayyana haka ga ‘yan jaridun Fadar Shugaban Kasa a yau!-->!-->!-->…
Na San Ƙuncin Da Janye Tallafin Mai Ya Jefa Ku – Tinubu
Shugaban Najeriya Bola Ahmed Tinubu ya buƙaci al'ummar ƙasar su ɗan ƙara sadaukar da kansu domin ceto ƙasar daga durƙushewa.
A cikin jawabinsa na tunawa da Ranar Dimokraɗiyya wadda ake yi duk ranar 12 ga watan Yuni, shugaba Tinubu ya ce!-->!-->!-->…
Wani Mutum Na Neman A Sakar Masa Matarsa Saboda Tsananin Kyanta
Wani mutum dan shekara 40 a duniya mai suna Arnold Masuka ya bukaci karamar kotu da ke Lusaka a kasar Zambia da ta warware auren da ke tsakaninsa da matarsa mai suna Hilda Mleya saboda tsananin kyan da take da shi.
Wani rahoto da!-->!-->!-->…
Buhari Zai Yiwa ‘Yan Kasa Jawabin Ban Kwana
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari zai yiwa 'yan Najeriya jawabin ban kwana daga karagar mulkin Najeriya a gobe Lahadi da misalin karfe 7 na safe.
Sanarwar da Mai Baiwa Shugaban Kasa Shawara na Musamman kan Harkokin Yada Labarai da Hulda da!-->!-->!-->…
RANTSAR DA TINUBU: An Bai Wa Ma’aikata Hutu A Najeriya
Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Litinin, 29 ga watan Mayu a matsayin ranar hutun ma’aikata sakamakon bikin rantsar da Shugaban Kasa mai jiran-gado, Bola Ahmed Tinubu.
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola ya ce an ba da hutun!-->!-->!-->…
Tinubu Bai Yi Min Adalci Ba Da Ya Hadu Da Kwankwaso A Paris – Ganduje
Gwamnan jihar Kano, Abdullahi Ganduje, ya nuna rashin jin dadinsa kan ganawar da tsohon gwamnan jihar, Rabiu Kwankwaso ya yi da Shugaban Kasa mai Jiran Gado, Bola Tinubu.
Gwamnan ya yi korafin ne a cikin wani faifan murya, wanda wasu!-->!-->!-->…
Dan Adaidaita Zai Kwashe Watanni 18 A Gidan Gyaran Hali Saboda Batan Babur
Wata kotun majistare da ke Jos, a jiya Juma’a, ta daure wani matshi direban adaidaita sahu, dan shekara 28 mai suna Sagir Abubakar saboda bacewar babur din da aka ba shi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya ya rawaito cewa, alkalin!-->!-->!-->…