Browsing Category
News
Ko Akwai Bukatar A Riƙa Tantance Malamai Kafin Su Fara Wa’azi A Najeriya?
Sananniyar kafar yada labarai ta BBC ta yi bincike tare da jin ra’ayoyin malamai daban-daban kan ko akwai bukatar a dinga tantance malamai kafin a ba su dama su yi wa’azi ga al’umma.
Wannan ya samo asali ne saboda zargin sakin kalaman!-->!-->!-->…
Za A Yi Muhawara Da Sheikh Idris Dutsen Tanshi Da Malamai Kan Zargin Munana Kalamai Ga Manzon Allah…
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Bauchi ta yi ƙarin haske a kan dalilanta na ɗage zaman tattaunawa da ta shirya da Sheikh Idris Abdul’aziz, wanda ake zargi da munana kalamai a kan Annabi Muhammadu.
Tun farko a yau Asabar ne, hukumar!-->!-->!-->…
Hanyoyin Kulawa Da Waya A Lokacin Zafi Don Gujewa Lalacewarta
Masu wayoyin hannu na iya fuskantar wadan nan abubuwa:
1. Rashin ɗaukar caji da wuri
2. Saurin sauƙar caji, da kuma
2. Ɗaukar zafi.
Da wuya baka haɗu da irin yanayin guda ɗaya, ko biyu ko duka ukun ba.
Hanyoyin Magance!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Isra’ila Ta Yi Luguden Wuta A Syria
Isra'ila ta ce jiragen yaƙinta sun kai hari kan makaman atilari da makamai masu linzamin da sojin Syria suka harbo.
BBC ta rawaito cewa, tun da fari, kafar yaɗa labaran Syria ta ce an ji ƙarar fashewar wani abu a kusa da birnin!-->!-->!-->…
Buhari Ya Ce Wayewar Masu Zabe Ce Ta Hana Gwamnoni 10 Zuwa Majalisar Dattawa
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce zaɓukan 2023 sun nuna yadda mulkin dimokuraɗiyya ke ci gaba da ginuwa da ƙara ƙarfi musamman ganin yadda masu zaɓe suka waye da kuma sanin shugabannin da za su zaɓa.
Shugaba Buhari ya bayyana haka ne!-->!-->!-->…
Hukumar Alhazai Ta Sanar Da Kudin Hajji Da Ranar Rufe Rijistar Alhazai A Bana
Hukumar Kula da Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta sanar da kudin zuwa hajjin bana ga maniyyata zuwa aikin hajjin shekarar 2023.
Da yake sanar da manema labarai a yau Juma’a a Abuja, Shugaban NAHCON, Zikrullah Hassan, ya ce, kudin hajjin!-->!-->!-->…
NDLEA Ta Kara Wa’adin Daukar Sabbin Ma’aikatan Da Take Yi
Shugaban Hukumar Hana Sha da Fatucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA, Buba Marwa, ya amince da kara wa’adin sati guda kafin a rufe shafin daukar sabbin ma’aikata na hukumar.
Buba Marwa ya bayyana hakan ne a sanarwar da Daraktan Yada Labarai da!-->!-->!-->…
Buhari Ya Kori Wata Babbar Jami’ar Gwamnatinsa Daga Aiki
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya soke nadin da aka yiwa Saratu Umar a matsayin Shugabar Hukumar Bunkasa Sanya Hannun Jari ta Najeriya, NIPC, nan take.
Mai magana da yawun shugaban kasa, Femi Adesina ne ya sanar da hakan a jawabin da ya!-->!-->!-->…
Majalisar Wakilai Zata Tilastawa Likitoci Aikin Shekaru 5 A Kasa Kafin Barin Najeriya
Wani kudirin doka da ke kokarin hana ‘yan Najeriya wadanda suka koyi aikin likitanci a kasar damar zama cikakkun likitoci har sai bayan sun yi wa kasar aiki na tsawon shekaru biyar ya tsallake karatu na biyu a jiya Alhamis.
Wannan na a!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Tsohon Mataimakin Gwamna
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado a garinsu na Gwagi da ke yankin Karamar Hukumar Wamba da sanyin safiyar yau Juma’a.
Wata majiya daga iyalan wanda tsohon Mataimakin Gwamnan!-->!-->!-->…
Fararen Hula 755 Ne Suka Mutu Wasu 1321 Suka Samu Raunuka Sakamakon Tashin Bamabamai A Najeriya
Sashen dake kula da iyakance barazanar dake tattare da bamabamai da sauran abubuwan fashewa na Majalissar Dinkin Duniya UNMAS ya tabbatar jiya laraba 5 ga wata cewa, adadin mutane 755 ne suka mutu yayin da wasu 1321 kuma suka samu raunuka!-->…
Gwamnatin Kaduna Ta Mayar Da Malaman Da Ta Kora Bakin Aiki
Gwamnatin Kaduna ta amince a mayar da malaman makarantar firamare fiye da duɓu ɗaya da ta sallama a Yunin 2022 bayan yi musu wata jarrabawar tabbatar da ƙwarewarsu.
Kakakin ma'aikatar ilimi ta jihar Hajiya Hauwa Muhammad ce ta bayyana!-->!-->!-->…
Rabon Da Najeriya Ta Tsinci Kai A Rarrabuwar Kai Kamar Na Yanzu Tun Yakin Basasa
Khalifan Tijjaniyya, Muhammadu Sanusi II ya yi gargaɗi cewa Najeriya ta fi fama da rarrabuwar kai saboda ƙabilanci da bambancin addini tun bayan yaƙin Biafra fiye da shekara 50 da ta wuce.
Da yake jawabi a wani taro a Legas, Muhammadu!-->!-->!-->…
Cikakken Jerin Sunayen Manyan Masu Kudi 25 A Duniya Na 2023
Mujallar Kasar Amurka ta Kasuwanci, Forbes ta fitar da sunayen manyan masu kudi 25 na duniya na bana.
Bernard Arnault ne ya zo daya a bana, yayin da mamallakin Twitter, Elon Musk ya zo na biyu.
Mujallar ta kuma bayyana Elon Musk a!-->!-->!-->!-->!-->…
Mustapha Nabraska Yayiwa Rarara Martani Mai Zafi Kan Sabuwa Wakarsa
Fitaccen jarumin nan Mustapha Badamasi wanda aka fi sani da Nabraska ya fito fili ya nuna damuwarsa akan sabuwar waƙar da mawaƙi Rarara ya saki, inda Nabraska ya bayyana cewa “na kasa gane abinda ya sake jan hankalin Rarara har ya sake!-->…
Shugaban Kasa Mai Jiran Gado, Tinubu, Ya Hana Makusantansa Amfani Da Waya Don Kar Su Tona Asirin…
Shugaban Kasa mai Jiran Gado a Najeriya na Jam’iyyar APC, ya hana mataimakansa da masu kai masa ziyara amfani da wayoyin da ba a amince da su ba a Kasar France don gudun kar a tona asirin karfin jinyar da yake ciki in ji SaharaRepoters.
!-->!-->!-->…
‘Yan Acaba Sun Kashe Dansanda A Lagos
Akwai rashin zaman lafiya a kan titin Apapa-Oshodi biyo bayan zargin kisan dansanda da wasu ‘yan acaba da aka fi sani da okada riders suka yi.
An rawaito cewa, akalla bindigu uku mallakin dansandan ake zargin an an kwace.
DAILY TRUST!-->!-->!-->!-->!-->…
Matar Gwamna Ta Farko A Jihar Kano, Ladi Bako Ta Rasu
Ladi Bako, Matar gwamnan Jihar Kano na Farko, Audu Bako ta rasu tana da shekaru 93 a duniya.
‘Yarta Zainab Bako ce ta tabbatar da rasuwar mahaifiyartata ga DAILY NIGERIAN a yau Laraba, inda ta ce tsohuwa mai ran karfen ta rasu a!-->!-->!-->…
Yaro Dan Shekara 17 Ya Lalata Kananan Yara Biyu A Kano – ‘Yansanda
Wani yaro dan shekara goma sha-bakwai ya shiga hannun ‘yansanda a Jihar Kano bayan an zarge shi da lalata kananan yara biyu.
Kwamishinan ‘Yansanda na Jihar Kano, Mamman Dauda ne ya tabbatar da kama yaron a tattaunawar da yai da Kamfanin!-->!-->!-->…
Hauhawar Farashi Ta Mayar Da Karin Albashi Marar Amfani Da Sama Da Kaso 40 Cikin 100
Hauhawar farashi a Najeriya ta mayar da mafi karancin albashi na naira 30,000 a wata a matsayin marar amfani da kaso sama 40 cikin 100 tun daga shekarar 2019 in ji rahoton Afrinvest (West Africa) Limited, kamfanin da ke bayar da shawarwari!-->…