Browsing Category
News
Mutane 3 Sun Mutu, 13 Sun Jikkata A Yayinda Bus Ta Kama Da Wuta A Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta ce, fasinjoji mata uku ne suka rasa rayukansu yayinda fasinjoji 13 suka sami raunuka lokacin da wata motar bus ta haya ta kama da wuta a jiya Talata.
Jami’in Hulda da Jama’a na Hukumar, Alhaji!-->!-->!-->…
Cikakken Jerin Sunayen Apps Na Bayar Da Bashi Da Gwamnati Ta Amince Da Su
Manhajojin internet na bayar da bashi ga ‘yan Najeriya 173 ne Gwamnatin Tarayya ta amince da su ta hanun Hukumar Kula da Gasesseniya da Kare Hakkin Mai Saye ta Gwamnatin Tarayya, FCCPC.
TASKAR YANCI ta rawaito cewa cikin apps 173, guda!-->!-->!-->…
An Samu Masu Dauke Da Kwalara Su 447 A Jihohi 6 Na Najeriya – NCDC
Hukumar Kare Yaduwar Cututtuka Ta Najeriya, NCDC, ta ce, cikin mako biyar kacal, jihohi 6 na Najeriya sun sanar da samun masu dauke da cutar kwalara har mutane 447.
Jihohin sun hada da Cross River mai mutane 397, Zamfara mai mutane 25,!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Amince Da Apps 173 Na Bayar Da Bashi
Hukumar Kula Da Gasasseniya Da Kare Hakkin Mai Saye ta Gwamnatin Tarayya, FCCPC, ta amince da manhajojin yanar gizo na bayar da bashi a Najeriya har guda 173.
Cikin guda 173 da aka amincewa, 119 sun samu cikakkiyar amincewa, yayinda 54!-->!-->!-->…
In Ba Don Nasarorin Da Na Samu A Baya Ba, Da Tuni Liverpool Ta Kore Ni – Klopp
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana cewa ya na rike da aikinsa ne kawai saboda nasarorin da ya kai Club din ga samu a baya amma ba saboda halin da kungiyar ke ciki a wannan kaka ba.
Jurgen Klopp dan!-->!-->!-->…
Kudin Masaukai Ya Yi Tashin Gwauron Zabi A Makkah
An samu ƙarin farashin ɗakunan otal-otal da ke Makkah a watan Ramadan na bana.
Shi ne farashi mafi tsada cikin shekara uku, inda ya kai kashi 80 cikin 100 kamar yadda yake a ƙididdigar da hukumar kula da aikin hajj da umrah ta Makkah ta!-->!-->!-->…
Mambobin OPEC Sun Sanar Da Kudirin Su Na Kara Rage Yawan Danyen Mai Da Suke Hakowa
Masarautar Saudiyya da sauran kasashe masu fitar da danyen mai zuwa kasuwannin duniya ko OPEC+, sun sanar da kudurinsu na kara rage danyen mai da suke fitarwa, da kusan ganga miliyan 1.16 a ko wace rana, matakin da masharhanta ke cewa zai!-->…
Kalaman Peter Obi Na Neman Gudunmawar Kiristoci A Zabe Na Ci Gaba Jawo Cece-Kuce
A Najeriya, cacar-baki ta kaure tsakanin 'ya'yan jam'iyyar APC mai mulkin ƙasar da na jam'iyyar Labour mai adawa.
Lamarin na zuwa ne, tun bayan jin wata tattaunawar wayar salula tsakanin ɗan takarar shugaban ƙasa na jam'iyyar Labour,!-->!-->!-->…
Tinubu Ne Ke Da Wuka Da Nama Kan Cire Tallafin Man Fetur A Najeriya
Zaɓaɓɓen shugaban Najeriya, Bola Ahmed Tinubu ne aka bar wa wuƙa da nama don ya yanke shawara game da lokacin cire tallafin man fetur a ƙasar.
Mai magana da yawun shugaban ƙasar mai jiran gado, Abdul'aziz Abdul'aziz ne ya tabbatar da!-->!-->!-->…
Jam’iyyar APC Ta Kori Mataimakin Shugaban Majalissar Dattawa
Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, reshen Jihar Delta ta kori Mataimakin Shugaban Majalissar Dattawa, Ovie Omo-Agege, daga kasancewa dan jam’iyyar saboda zargin aikata zagon kasa ga jam’iyya da sauran laifuka da ba a bayyana ba.
!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Shiga Dakin Kwanan Dalibai, Sun Yi Garkuwa Da Dalibai Mata
Ƴan bindiga sun kutsa cikin dakin kwanan ɗalibai na Federal University, Gusau a Jihar Zamfara a yau Lahadi.
Batagarin sun kai samame ƙauyen Sabon Gida ne da ke Bunguɗu inda suka kutsa gidan da daliban suke kwana, suka kulle masu gadinsu!-->!-->!-->…
‘Yar Gombe Marar Hannaye, Mai Rubutu Da Yatsun Kafa Ta Samu Admission A Jami’a
Budurwa ‘yar shekara 22 da haihuwa mai suna Maryam Umar, wadda aka haifa babu hannaye ta roki ‘yan Najeriya masu jin kan al’umma, gwamnati da kungiyoyi masu zaman kansu da su temaka mata wajen ganin ta kammala biyan kudin Jami’ar Jihar!-->…
Minshari Yana Hana Mai Yinsa Samun Wadataccen Bacci
Ranar 21 ga watan Maris a kowace shekara, rana ce ta yin bacci ta duniya. Masana suna ganin cewa, yin minshari ba ya nufin yin bacci mai zurfi, a’a kila akwai hadarin tsayawar numfashi a lokacin bacci, tare da haifar da ciwon jijiyoyin!-->…
Mata 6 Da Aka Zaba A Matsayin Mataimaka Gwamnoni Masu Jiran Gado A 2023
Cikin mata 24 da suka yi takarar neman zama mataimaka gwamna, 15 daga cikinsu sun kai ga shiga zabe tare da mazan da sukai musu takarar gwamna, yayinda shida daga cikinsu suka kai ga samun nasarar lashe zaben da aka gudanar ranar 18 ga!-->…
INEC Ta Nada Manyan Lauyoyi 9 Don Su Kare Sakamakon Zaben 2023
Manyan lauyoyin da ba su gaza tara ba ne Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa ta nada domin su kare sakamakon zaben shugaban kasa na ranar 25 ga watan February.
Rukunin lauyoyin zai samu jagorancin Tsohon Shugaban Kungiyar Lauyoyi ta!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Shugaban Jam’iyyar NNPP Na Kasa Ya Ajjiye Mukaminsa
Shugaban Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party, NNPP, Farfesa Rufai Alkali ya mika takardar ajjiye aiki a matsayin shugaban jam’iyya na kasa.
Alkali wanda ya bayyana hakan a jikin wasikar da ya turawa Sakataren Jam’iyya na Kasa, ya!-->!-->!-->…
Yanda Za A Temakawa Jarirai Su Yi Bacci
Kullum gazawa wajen taimakawa jarirai su yi bacci, yana addabar iyayen da suka haihu ba da dadewa ba. Sabon nazari da aka gudanar a kasar Japan ya bayyana cewa, yayin da jarirai suke kuka, suka kasa yin bacci, rungumar su tare da yin!-->…
Kotu Ta Yanke Wa Mutane 3 Hukuncin Rataya A Jigawa
Babbar Kotun Jiha da zamanta a Kaugama, Jihar Jigawa, ta yanke hukuncin kisa ta hanyar rataya ga Suleiman Bello, Auwalu Muhammed da Yakubu Muhammed bisa samunsu da laifuka tara da suka hada da hada baki wajen yin fashi da makami.
!-->!-->!-->…
Matar Da Ta Dabawa Mijinta Wuka Har Lahira Ta Ce Ba Ta Da Hankali
Babbar Kotun Jihar Ekiti da ke Ado Ekiti, a ranar Alhamis da ta gabata, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare Janet Jegede a matsayin mai babban laifi saboda dabawa mijinta wuka da tai har ya mutu.
An dai gurfanar da Janet ne a gaban!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: An Kama Mutumin Da Yai Barazanar Gayyato IPOB Lagos
An kama Eze Ndigbo na yankin Ajao Estate a Jihar Lagos, Fredrick Nwajagu.
Da yake magana a wani faifan bidiyo da ya yadu a Juma’ar nan, Nwajagu ya yi barzanar gayyato mambobin haramtacciyar kungiyar IPOB domin su kare dukiyoyin ‘yan!-->!-->!-->…