Browsing Category
News
ASUU Ta Shiga Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani A Jihar Taraba
Kungiyar Malaman Jami’a, ASUU, reshen Jami’ar Jihar Taraba ta sanar da tsunduma yajin aikin sai baba ta gani.
Wannan ya biyo bayan amincewar da kungiyar ta samu daga uwar kungiyar ASUU ta kasa na shiga yajin aikin domin neman hakkokinsu!-->!-->!-->…
Zamu Gayyaci IPOB Ta Zo Ta Kare Mu A Lagos – Shugabannin Igbo Na Kudu Maso Yamma
Eze Igbo na Ajao Estate da ke Jihar Lagos, Fredrick Nwajagu, ya yi alkawarin gayyatar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, zuwa Jihar Lagos domin su kubutar da dukiyoyin al’ummar Igbo a jihar.
Nwajagu ya bayyana hakan ne a wani!-->!-->!-->…
An Kama Malamin Jami’a Saboda Bukatar Yin Lalata Da Karbar Kudi A Wajen Daliba Don Ba Ta Maki
Hukumar Yaki Da Almundahana Da Saba Ka’idojin Aiki, ICPC, ta kama wani mai suna Dr. Balogun Olaniran, malami a Tai Solarin University of Education, (TASUED) da ke Ijebu-Ode, Jihar Ogun, bisa zargin cin zarafin daliba da neman kudi a!-->…
Ganduje, El-Rufai, Gbajabiamila Da Sauransu Na Fafutukar Neman Mukami A Gwamnatin Tinubu Yayin Da…
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje da Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir El-Rufai yanzu na fafutukar samun matsayi a majalissar Shugaban Kasa mai Jiran Gado, Bola Ahmad Tinubu kamar yanda SaharaReporters ta gano.
Haka kuma cikin masu!-->!-->!-->…
Fadar Shugaban Kasa Ta Tabbatar Da Ajiye Aikin Karamin Ministan Mai
Cecekucen da ya dabaibaye jita-jitar ajiye aikin Karamin Ministan Mai na Najeriya, Timipre Sylva ta zo karshe a Juma’ar nan, bayan Fadar Shugaban Kasa ta tabbatar da cewa Sylva ya ajiye aikinsa.
Mai Taimakawa Shugaban Kasa na Musamman a!-->!-->!-->…
Najeriya Ce Kasa Ta Biyu A Duniya Mai Yawan Yara Masu Fama Da Matsalar Karancin Abinci
Yayin wani taron hadin gwiwa, gwamnatin tarayyar Najeriya da kungiyar abinci mai gina jiki ta duniya sun tabbatar cewa yanzu haka akwai a kalla yara miliyan 17 da suke fama da tamowa a Najeriya, lamarin da ya sa Najeriya ta kasance kasa!-->…
Ƴan Sanda A Kano Sun Kama Mutum 14 Da Zargin Aikata Fashi Da Dabanci
Rundunar ƴan sanda a jihar Kano ta sanar da kama mutum 14 waɗanda take zargi da aikata fashi da makami da tu'ammali da ƙwayoyi da kuma aikata dabanci a makon farko na watan azumin Ramadan.
Rundunar ta ce an samu nasarar kama mutanen ne!-->!-->!-->…
Jami’an Immigration Sun Ki Aikinsu, Suna Shirin Shiga Zanga-Zanga Kan Rashin Biyansu Alawuns Na…
Wasu daga shugabannin Nigeria Immigration Service (NIS) yanzu haka suna shirya gudanar da zanga-zanga kan rashin biyansu kudaden alawuns na aiyukan zaben da ya gabata kamar yanda SaharaReporters ta gano.
Ana sa ran za a gudanar da!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Shi’a 19 Masu Zanga-Zanga A Abuja
Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun tabbatar da kama mambobin kungiyar ƴan shi'a 19 kan gudanar da zanga-zanga ba tare da izini ba.
A cikin wata sanarwa da ta samu a hannun mai magana da yawun ƴan sandan, SP Josephine!-->!-->!-->…
Bashin Da Ake Bin Najeriya Ya Kai Tiriliyan 46.25
Ofishin Kula da Basussuka a Najeriya, DMO, ya bayyana cewa bashin da ake bin ƙasar ya tashi zuwa N46.25trn a zuwa watan Dismanban 2022.
A wata sanarwa da ofishin ya fitar a ranar Alhamis, ya ce an samu ƙarin tiriliyan bakwai cikin!-->!-->!-->…
Kotun Koli Ta Umarci INEC Ta Maye Gurbin Shekarau Da Rufa’i Hanga
Kotun Ƙolin Najeriya ta umarci hukumar zaɓen ƙasar ta maye gurbin sunan Mallam Ibrahim Shekarau da na Rufa’i Hanga na jamiyyar NNPP, a matsayin sanatan mazabar Kano ta tsakiya.
A hukuncin da mai shari’a Justice Uwani Abba-Aji ta yanke!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Kisan Masunta A Borno
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da kisan fararen hula akalla 37 a wani harin kwantan ɓauna a ƙauyen Mukdolo a karamar hukumar Ngala na jihar Borno.
Rahotanni sun ce gwamman mutane ne waɗanda akasari manoma da masunta aka harbe!-->!-->!-->…
Boko Haram Ta Kashe Masunta 35 A Borno
Akalla masunta 35 ne wadanda suka fita kamun kifi, ‘yan Kungiyar Boko Haram suka kashe a Karamar Hukumar Ngala da ke Jihar Borno.
Mazauna garin da dangin wadanda aka kashe sun ce, sun matukar kaduwa da harin, yayin da sukai kira da a!-->!-->!-->…
Gbajabiamila Ya Ki Karbar Shaidar Cin Zabe, Yana Jiran Mukami A Gwamnatin Tinubu
Kakakin Majalisar Wakilai, Femi Gbajabiamila, bai halarci inda aka gabatar da takardar shaidar cin zabe ga zababbun ‘yan Majalisar Wakilai, da Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa (INEC) ta yi a ranar Laraba ba.
An sake zaben!-->!-->!-->…
Sabon Shugaban Majalissar Wakilai (Speaker) Zai Fito daga Jihar Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas Jama'iyar APC tayi rawar ganin ta yadda ta samu gagarumar nasara a zaben Shugaban Kasa da kuma yan Majalissar Dokokin Tarayya, musamman ma a Jihar Jigawa.
Jihar Jigawa tana daga cikin muhimman jahohin da!-->!-->!-->!-->!-->…
Jirgin Kasa Ya Yi Awon Gaba Da Motar Ma’aikata, Ya Kashe Mutum 6 A Lagos
Akalla ma’aikatan gwamnatin Jihar Lagos shida ne suka mutu, wasu da dama kuma suka jikkata sakamakon awon gaba da wani jirgin kasa ya yi da wata motar bas a yankin Sogunle a jihar.
An gano cewa wata motar BRT da ke kai ma’aikatan!-->!-->!-->…
Dalilin INEC Na Ɗage Zaɓen Gwamnoni Da ‘Yan Majalisun Jihohi
Hukumar Zaɓe ta Najeriya INEC ta ɗage zaɓen gwamnoni da na 'yan majalisar dokokin jihohi da mako guda, wato zuwa 18 ga watan Maris.
INEC ta tabbatar wa da BBC ɗage zaɓen, bayan wani taron gaggawa da manyan jami'an hukumar suka yi a!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: An Ɗage Zaɓen Gwamna Zuwa Ranar 18 Ga Wata
Hukumar Zaɓe ta Kasa INEC ta ɗauki matakin ne domin samun isasshen lokacin daidaita na'urar BVAS yadda zata yi aiki a zaɓen na gwamnoni da ƴan majalisun jiha.
Wannan na zuwa ne, kwanaki 3 gabanin zaɓen.
Ku biyo mu domin jin karin!-->!-->!-->!-->!-->…
Manufata Ga Jihar Jigawa (10) – Mustapha Sule Lamido
Daga: Mustapha Sule Lamido
Zan fara da godiya da jinjina ga ƴan uwana mutanen Jihar Jigawa bisa fitowa da suka yi domin kaɗa ƙuri’unsu a zaɓen shugaban Ƙasa da na ƴan Majalisun Tarayya. Duk da irin ƙalubalen da aka fuskanta, mutane sun!-->!-->!-->…
Mummunar Tsawa Ta Kashe Mutum 10 A Mozambique – Majalissar Dinkin Duniya
Majalisar Dinkin Duniya ta ce tsawa ta hallaka mutuane 10 bayan mamakon ruwan sama da kuma afkuwar wata mahaukaciyar guguwa a Mozambique.
Ofishin bayar da agaji na Majalissar Dinkin Duniya ta ƙara bayar da sanar cewa wasu mutum 11 sun!-->!-->!-->…