Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Top News
An Cimma Matsaya Da Gwamnati, Gobe NNPC Zai Fara Sayar Da Man Dangote
Gwamnatin Tarayya da Matatar Dangote sun cimma yarjejeniya kan samar da man fetur, inda jigilar man daga matatar zata fara gobe Litinin.
Kamfanin Mai na Najeriya, NNPC, zai kasance shi kadai ne mai ɗaukar man fetur daga matatar ta!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Gwamnatin Tarayya Ta Ayyana Litinin A Matsayin Hutun Bikin Mawlidi
Gwamnatin Tarayya ta ayyana Litinin, 16 ga Satumba, 2024, a matsayin ranar hutu domin bikin Mawlidi a Najeriya.
Ranar Mawlidi dai rana ce ta tunawa da haihuwar Annabi Muhammad (SAW).
Ministan Harkokin Cikin Gida, Dr. Olubunmi!-->!-->!-->!-->!-->…
Jam’iyyar NNPP A Jigawa Ta Maka Hukumar Zaben Jihar A Kotu Kan Zaɓen Ƙananan Hukumomi
Jam'iyyar NNPP reshen Jihar Jigawa ta garzaya kotu domin neman bayani da amsoshi game da abubuwan da ta ce sun yi kama da kuskure a shirye-shiryen zaɓen ƙananan hukumomi da kansiloli da aka tsara gudanarwa ranar 5 ga watan Oktoba mai zuwa.!-->…
An Kama Wata Mota Maƙare Da Makamai A Katsina
Jami’an tsaro a Jihar Katsina sun kama wata mota maƙare da makamai masu yawan gaske a Ƙaramar Hukumar Batsari ta Jihar Katsina.
Kwamishinan Tsaro da Kula da Harkokin Cikin Gida na Jihar Katsina, Dr. Nasir Mu’azu, ya bayyana cewa lamarin!-->!-->!-->…
Ambaliyar Ruwa Ta Mamaye Birnin Yenagoa Na Jihar Bayelsa
Mamakon ruwan sama da aka yi daga ranar Talata zuwa Laraba ya jawo ambaliyar ruwa a yankuna da dama na Yenagoa, babban birnin Jihar Bayelsa.
Yankunan da suka fi shan wahala sun haɗa da maƙabarta, Azikoro, Ekeki, Okaka, Swali, Kpansia,!-->!-->!-->…
Mutane Rabin Miliyan Ne Suka Rasa Gidajensu Yayin Da Mutane 30 Suka Mutu A Ambaliyar Ruwan Borno
Aƙalla mutane 414,000 ne suka rasa matsugunansu yayin da wasu 30 suka mutu sakamakon ambaliyar ruwa a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno, a ranar Talatar da ta gabata.
Hukumar Kula da Agajin Gaggawa ta Ƙasa (NEMA) ta bayyana cewa!-->!-->!-->…
IMF Ya Buƙaci Gwamnatin Tarayya Da Ta Kare Talakawa Daga Tasirin Ƙarin Kuɗin Mai
Asusun ba da Lamuni na Duniya IMF ya buƙaci Gwamnatin Tarayya da ta kare talakawa daga tasirin ƙarin farashin man fetur.
A wata hira da gidan talabijin na Arise, wakilin IMF a Najeriya, Dr. Christian Ebeke, ya bayyana cewa ana sayar da!-->!-->!-->…
Kotu Ta Bayar Da Belin Ƴan Zanga-Zanga Kan Naira Miliyan 100, Ta Hana Su Ƙara Shiga Zanga-Zanga A…
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta ba da beli na naira miliyan goma ga kowanne ɗaya daga cikin mutane goma da suka yi zanga-zangar #EndBadGovernance da ake zarginsu da yunƙurin kifar da gwamnatin Shugaba Bola Tinubu a tsakanin 1 ga Agusta!-->…
Afenifere Ta Zargi Tinubu Da Aiwatar Da Mulkin Kama Karya
Ƙungiyar Afenifere ta zargi gwamnatin Shugaba Bola Tinubu da neman koma wa salon mulkin kama-karya irin na Janar Sani Abacha.
Ƙungiyar ta bayyana shirinta na kafa wata ƙungiyar siyasa don ƙwace mulki daga hannun gwamnati mai ci a zaben!-->!-->!-->…
Jam’iyyar APC Ta Amince Cewa Gwamnatin Tinubu Ta Sanya Ƴan Najeriya A Wahala
Jam’iyyar APC mai mulki ta amince cewa manufofin da Shugaba Bola Tinubu ya ƙaddamar sun ƙara jefa ƴan Najeriya cikin wahalhalun tattalin arziƙi.
Wannan amincewar ta fito ne a cikin wata sanarwa da Sakataren Yada Labarai na jam’iyyar,!-->!-->!-->…
NiMet Ta Ce A Gujewa Yankunan Da Ke Da Haɗarin Ambaliya, Yayin Da Ake Sa Ran Samun Ruwan Sama Mai…
Hukumar Kula da Yanayi ta Najeriya (NiMet) ta yi hasashen cewa za a samu ruwan sama mai ƙarfi da iska daga ranar Laraba zuwa Juma’a a sassan kasar nan.
A cikin rahoton yanayi da ta fitar a jiya Talata, NiMet ta ce ana sa ran za a sami!-->!-->!-->…
AJAERO: Babu Wanda Ya Fi Ƙarfin Doka, In Ji Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Tarayya ta jaddada cewa babu wanda ya wuce doka, ciki har da shugaban NLC, Joe Ajaero, bayan zarginsa da kin amsa gayyatar hukumomin tsaro.
An kama Ajaero ne a filin jirgin saman Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, yayin da yake!-->!-->!-->…
AMBALIYAR RUWA: Gwamnatin Tarayya Ta Buɗe Sansanonin Ƴan Gudun Hijira Yayin Da Ambaliya Ta Mamaye…
Dubban mutane sun rasa matsugunansu a Maiduguri yayin da Hukumar Kula da Gidajen Gyara Hali ta Najeriya ta sake kamo fursunoni uku da suka tsere bayan rugujewar kurkuku, sannan kashi 80% na dabbobin gidan zoo na Sanda Kyarimi sun mutu!-->…
Gwamnatin Jigawa Ta Miƙa Dajin Baturiya Ga Gwamnatin Tarayya
Gwamnatin Jihar Jigawa ta miƙa Dajin Baturiya wato Hadejia Wetland Game Reserve ga Hukumar Kula da Gandun Daji ta Ƙasa (National Park Service).
A watan Yuli ne, Gwamna Mallam Umar Namadi ya karɓi baƙuncin shugabannin hukumar domin fara!-->!-->!-->…
AMBALIYAR RUWA: Macizai, Kadoji Da Sauran Muggan Dabbobi Sum Mamaye Borno
Wata sanarwa daga Gidan Adana Kayan Tarihi na Jihar Borno ta bayyana cewa dabbobin daji masu haɗari sun kutsa cikin unguwannin Maiduguri saboda ambaliyar ruwan da ta mamaye birnin.
Babban Manajan gidan, Ali Abatcha Don Best ne ya!-->!-->!-->…
Gwamnatin Jigawa Ta Amince Da Ware Sama Da Naira Biliyan 300 Domin Aiwatar Da Aiyukan Cigaban Jihar
A taron Majalisar Zartaswa ta Jihar Jigawa da aka gudanar jiya Litinin, 9 ga Satumba, 2024, ƙarkashin jagorancin Gwamna Malam Umar Namadi an yanke hukuncin aiyukan aiwatar da aiyukan raya ƙasa da dama a fadin jihar.
Majalisar ta amince!-->!-->!-->…
Ambaliyar Ruwa Ta Cinye Fadar Shehun Borno, Ta Raba Mutane Da Gidajensu
Ambaliyar ruwa ta mamaye fadar Shehun Borno, Alhaji Garbai Elkanemi, da wasu sassan birnin Maiduguri a farkon safiyar yau Talata, inda hakan ya tilastawa mutane barin gidajensu.
Wani rahoto ya bayyana cewa Shehun Borno ya bar fadarsa!-->!-->!-->…
An Gabatar Da Shugabannin Ƙungiyar ACF Reshen Jigawa
A ranar Asabar da ta gabata ne aka ƙaddamar da kwamitin shugabancin reshen Ƙungiyar Tuntuɓa ta Arewa a Jihar Jigawa.
An ƙaddamar da shugabancin domin assasa ƙungiyar a Jihar Jigawa tare da tabbatar da cewa ba a bar jihar a baya ba wajen!-->!-->!-->…
Kakakin Majalissar Matasa Ta Jigawa, Haruna Isah, Yai Alƙawarin Kawo Maganin Matsalolin Matasan…
A ranar 9 ga watan Satumba, 2024, Rt. Hon. Haruna Isah, sabon Kakakin Majalisar Matasa ta Najeriya reshen Jihar Jigawa, ya gabatar da jawabi a wurin taron da aka gudanar a Cibiyar Bunƙasa Ƙwararru, MDI, da ke Dutse, Jihar Jigawa.
Ya!-->!-->!-->…
TSADAR SUFURI: Ɗalibai Na Takawa A Ƙasa Yayin Da Wasu Suka Ƙauracewa Makarantunsu
Rahotanni sun nuna cewa ɗalibai a sassa daban-daban na ƙasar nan sun fara tafiya a ƙafa zuwa makarantunsa sakamakon tsadar kuɗin sufuri da ta biyo bayan ƙarin farashin man fetur.
Yawancin makarantun sun fara sabon zangon karatu a jiya,!-->!-->!-->…