Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Top News
Darajar Naira Ta Ƙara Rugujewa Inda Ake Canja Dala 1 Kan Naira 1,660
Jiya, darajar Naira ta ƙara faɗuwa zuwa N1,660 kan dalar Amurka a kasuwar bayan-fage daga N1,645 da aka samu ranar Juma'ar da ta gabata.
Sai dai kuma, darajar Nairar ta ƙaru zuwa N1,580.46 kan dalar Amurka a kasuwar musayar kudade ta!-->!-->!-->…
Shugaban NLC Ya Shaƙi Iskar Ƴanci Bayan Barazanar Da Ƙungiyar Ta Yi
Shugaban Ƙungiyar Ƙwadago ta Najeriya (NLC), Kwamared Joe Ajaero, wanda aka kama, an sako shi a daren Litinin da ta gabata daga hannun hukumar tsaro ta DSS, duk da cewa matakin hukumar ya jawo suka daga sassa daban-daban na kasar.
Wani!-->!-->!-->…
Gwamnati Zata Ƙwace Naira Tiriliyan 5 Daga Hannun Ƴan Najeriya A Dalilin Ƙarin Farshin Man Fetur –…
Fitaccen masanin tattalin arziki kuma Shugaban kamfanin Financial Derivatives Company Limited (FDC), Bismarck Rewane, ya yi hasashen cewa ƙarin farashin fetur da ya kai kashi 50.1 cikin ɗari, daga N568 zuwa N855 a kowanne lita, zai ƙwace!-->…
YANZU-YANZU: DSS Sun Mamaye Ofishin SERAP
Ma'aikatan Hukumar Tsaro ta DSS sun mamaye ofishin kungiyar SERAP da ke Abuja.
Rahotanni sun nuna cewa jami'an sun nemi ganawa da shugabannin kungiyar kare hakkin dan Adam da lura da al'amuran tattalin arziki.
A cikin wani rubutu da!-->!-->!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: DSS Ta Kama Shugaban NLC, Joe Ajaero
Jami'an Hukumar Tsaro ta DSS sun kama Shugaban Kungiyar Kwadago ta Najeriya (NLC), Joe Ajaero.
An kama Ajaero ne a safiyar yau Litinin a filin jirgin sama na kasa da kasa na Nnamdi Azikiwe da ke Abuja, a lokacin da yake kan hanyarsa ta!-->!-->!-->…
Bello Turji Ya Amince Ya Rage Kuɗin Fansa Daga Naira Miliyan 50 Zuwa Naira Miliyan 30
Mutanen garin Moriki a Ƙaramar Hukumar Zurmi ta jihar Zamfara sun samu nasarar shawo kan sanannen jagoran ƴanta’adda, Bello Turji, inda ya rage kudin fansar da ya ɗora musu daga naira miliyan 50 zuwa naira miliyan 30, tare da ba su wa’adin!-->…
Wani Sarki A Yobe Ya Kai Ziyarar Haɗinkai Ga Sarkin Kano Sunusi
A ranar Lahadi, Sarkin Kano Muhammadu Sanusi II ya karɓi baƙuncin Sarkin Potiskum na Jihar Yobe, Umar Bauya, wanda shine na farko daga sarakunan Arewacin Najeriya da ya kawo masa ziyarar haɗin kai tun bayan da Gwamna Abba Yusuf ya mayar da!-->…
SERAP Ta Bai Wa Tinubu Awanni 18 Da Ya Janye Ƙarin Kuɗin Man Fetur Tare Da Bincikar NNPCL
Ƙungiyar SERAP ta buƙaci Shugaba Bola Tinubu da ya umarci Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) da ya gaggauta sauƙe farashin fetur da aka ƙara wanda suka kira da ba bisa ƙa’ida ba.
Sun kuma buƙaci Shugaban ya umarci Ministan Shari’a!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Wasu Sojojin 196 Sun Miƙa Takardar Ajjiye Aiki Saboda Matsalolin Aikin
Aƙalla sojoji 196 da ke aikin yaki a yankin Arewa maso Gabas da sauran wuraren yaƙi sun rubuta takardun ajiye aiki ga shugaban rundunar sojin ƙasa, Laftanar Janar Taoreed Lagbaja, don yin ritaya da son ransu.
Matakin na su ya zo ne a!-->!-->!-->…
Zan Lashe Zaɓen Shugaban Ƙasa Na 2027, PDP Ta Riga Ta Mutu – Kwankwaso
Jagoran jam'iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), Rabiu Musa Kwankwaso, ya nuna tabbacin lashe zaɓen shugaban ƙasa na shekarar 2027.
Kwankwaso, wanda shi ne ɗan takarar shugaban ƙasa a zaben 2023 ƙarƙashin jam’iyyar, ya bayyana ne!-->!-->!-->…
BINCIKE: Ko Junabiyu Zan Iya Ɗebe Shekara Uku Da Rabi Ba A Haife Shi Ba?
Wani Malamin addinin Musulunci, Alhaji Yahaya Nafiu, ya yi iƙirarin cewa matarsa ta ɗauki ciki na tsawon shekaru uku da rabi kafin ta haifi yara 11 a Jamhuriyar Benin.
Alhaji Nafiu ya ce matarsa, Chognika Latoyossi Alake, ta haifi yara!-->!-->!-->…
ZARGIN ALMUNDAHANA: Amurka Ta Buƙaci Ta Gana Da Jami’in Binance Da Najeriya Ta Tsare
Wata babbar jami'a a Ma'aikatar Harkokin Waje ta Amurka ta ce, Amurka na neman damar ziyartar wani babban jami'in Binance, Tigran Gambaryan, wanda ke tsare a gidan yari na Kuje a Abuja.
Gambaryan, dan kasar Amurka kuma shugaban sashen!-->!-->!-->…
An Kama Mutane 7 A Yayin Da Zanga-Zangar Tsadar Man Fetur Ta Ɓarke A Kwara
Hukumar Tsaro ta NSCDC ta kama mutane bakwai da ake zargi da aikata ta'addanci a lokacin zanga-zangar ƙin jinin ƙarin farashin man fetur da direbobin haya suka yi a Ilorin, babban birnin Jihar Kwara.
Kakakin NSCDC na jihar, Ayoola!-->!-->!-->…
Tinubu Ya Amince Da Ajjiye Aikin Mai Magana Da Yawunsa, Yai Masa Fatan Alheri
Fadar Shugaban ƙasa ta sanar da karbar takardar ajiye aiki na dindindin daga mai Magana da Yawun Shugaban Ƙasa, Bola Tinubu, Ajuri Ngelale, saboda dalilai na ƙashin kansa da kuma matsalolin lafiyarsa.
Wannan ya bayyana ne a cikin wata!-->!-->!-->…
TSANANIN TSADAR FETUR: Wahala Na Jiran Iyaye, Ɗalibai Da Malamai Yayin Da Ake Shirin Komawa…
Yayin da makarantu ke shirin fara zangon karatu na 2024/2025 a faɗin Najeriya, ƙarin farashin man fetur da aka samu a makon da ya gabata ya jefa iyaye, dalibai, malamai, da masu makarantu cikin damuwa da tashin hankali.
Wasu masu!-->!-->!-->…
Zamu Fara Shirin Ɗiban Dubunnan Ƴansanda A Najeriya – Tinubu
Gwamnatin Tarayya ta yi alkawarin samar da kayan aiki na zamani ga Hukumar Ƴansandan Najeriya domin inganta ayyukanta.
Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ne ya bayyana hakan a yayin bikin yaye ɗalibai 478 a Kwalejin Ƴansanda ta Najeriya da ke!-->!-->!-->…
MATATAR DANGOTE: Babu Wani Tabbas Na Samun Sauƙin Farashi – NNPCL
Kamfanin Man Fetur na Najeriya (NNPCL) ya bayyana cewa ba shi da tabbacin cewa farashin man fetur zai ragu duk da fara ɗaukar mai daga matatar Dangote.
NNPCL zai fara ɗaukar man fetur daga matatar Dangote daga ranar 15 ga watan Satumba.!-->!-->!-->…
Dubban Faransawa Na Zanga-Zanga Kan Naɗin Sabon Firaminista
Dubban masu zanga-zanga sun fito kan tituna a sassan Ƙasar Faransa yau Asabar don yin watsi da nadin Michel Barnier a matsayin Firaminista da zargin shugaba Emmanuel Macron da karbar mulki ta ƙarfi.
Zanga-zangar ta gudana ne a birnin!-->!-->!-->…
Gwamnati Zata Na Cajar N50 A Kan Duk Hada-Hadar Kuɗin Da Ta Kai N10, 000 A OPay
Bankin Yanar Gizo na OPay ya sanar da sabon haraji na N50 akan duk wata hada-hadar da ta kai N10, 000 ko sama da haka, tsarin da aka samar bisa ga dokokin Hukumar Tara Kudaden Haraji ta Kasa (FIRS).
Daga ranar Litinin, 9 ga Satumba,!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Mai Magana Da Yawun Shugaba Tinubu, Ngelale Ya Tafi Hutun Sai Baba Ta Gani
Mai bai wa Shugaban Ƙasa Bola Tinubu Shawara kan Harkokin Yaɗa Labarai, Ajuri Ngelale, ya tafi hutun sai baba ta gani saboda rashin lafiya ba tare da shiri ba.
Ngelale ya bayyana cewa ya ɗauki wannan matakin ne bayan shawarwari da!-->!-->!-->…