For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Top News

An Yi Garkuwa Da Wasu Ƴan China 2 A Ogun

Wasu ƴan China su biyu masu suna Chen Wenguang da Liang Ding sun faɗa hannun masu garkuwa da mutane a yankin Kemta/Abule-Owu da ke kan titin Onigbedu a Jihar Ogun. Jaridar PUNCH ta gano cewar, an yi garkuwa da mutanen ne a jiya Lahadi

Jarumar Kannywood Fati Slow Ta Rasu

A safiyar Talata tsohuwar tauraruwa e Kannywood, Mansura Isa ta sanar da rasuwar ta shfaubtavna Facebook. Mansura, wadda ta yi addu’ar samun rahama da Fati Slow ta ce marigayiyar ta rasu ne da daddare a kasar Habasha, kuma a can za a yi