Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Top News
Shugaban Karamar Hukumar Hadejia Ya Yi Kira Da A Rika Taimakawa Mata
Shugaban Karamar Hukumar Hadejia, Hon. Abdulkadir Umar TO ya yi kira ga shugabanni, ƴan siyasa da masu hannu da shuni da su rika bai wa mata taimako, wajen samar musu da jari da zasu na yin sana'oi inda ya ce, ta haka ne za su samu damar!-->…
Kalubale Ga ‘Yan Media Da Gwamnatin Danmodi A Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas, Gwamnatin Danmodi tayi gagaruman aiyuka da kawo chanje-chanje masu amfani kama da ga ilimi, lafiya, samar da aiyukan yi da sauran su, wanda suke bukatar sanarwa al’ummah da kuma wayar musu da kai.
Haka!-->!-->!-->!-->!-->…
Ana Zargin Wani Basarake Da Yin Fyaɗe Da Sa Wa Yarinya Ƙanjamau A Jigawa
Ana zargin Digacin Ɗan Gulam da ke Ƙaramar Hukumar Gwaram a Jihar Jigawa, Umar Ibrahim da yin fyaɗe da yi wa yarinya mai suna Hannatu Yahaya ciki da kuma sanya mata cutar ƙanjamau.
Wannan na ƙunshe ne a wasiƙar da Babban Mai Shigar da!-->!-->!-->…
Sannanen Malamin Addinin Musulunci Sheikh Yusuf Ali Ya Rasu
Sannanen malamin addinin Musulunci, Sheikh Yusuf Ali na Jihar Kano ya rasu yana da shekaru 73 a duniya.
Ɗansa, Muslihu Yusuf Ali ya sanar da rasuwar mahaifin nasa a wani rubutu da ya saki a manhajar Facebook a dare jiya Lahadi.
An!-->!-->!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu Ta Shirya Yanke Hukunci Kan Shari’ar Cin Zaɓen Gwamnan Kano
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke zamanta a Abuja ta shirya yanke hukunci kan ɗaukaka ƙarar da Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf yai, yana ƙalubalantar hukuncin Kotun Sauraron Ƙarararakin Zaɓe wadda ta soke nasararsa.
Kotun Sauraron!-->!-->!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu Ta Yi Watsi Da Ƙarar Kwankwaso, Ta Tabbatar Da Cin Zaɓen Datti
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta yi watsi da hukuncin da ya bai wa Musa Ilyasu Kwankwaso na Jam’iyyar All Progressives Congress, APC, nasara a zaɓen Ɗan Majalissar Tarayya mai Wakiltar Mazaɓar Kura/Madobi/Garun Malam tare da tabbatar da!-->…
Hanyar Sadarwar Al’ummar Gaza Ta Katse Yayin Da Isra’ila Ta Tsananta Luguden Wuta
A daren da ya gabata Isra'ila ta tsananta luguden wuta kan yankin Gaza fiye da sauran darare a baya, lamarin da ya sanya aka gaza sadarwa da al'ummar yankin, abin da ke nuna cewa da alama hanyoyin sadarwa sun katse.
Isra'ila a ɓangare!-->!-->!-->…
Bai Kamata A Ce Kotu Ce Za Ta Bayyana Wanda Ya Ci Zaɓe Ba, Inji Femi Falana
Lauyan Kare Haƙƙin Bil’adama, Babban Lauyan Najeriya, Femi Falana ya ce, hukuncin Kotun Ƙoli na ranar Alhamis babu abun da yai face kawo ƙarshen duk wata takara, inda ya ce, bai kamata a ce ɓangaren shari’a ne zai bayyana waɗanda suka ci!-->…
Goodluck Jonathan Ya Ziyarci Shugaba Bola Tinubu A Villa
A jiya Juma’a, tsohon Shugaban Ƙasa, Goodluck Jonathan ya ziyarci Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, inda ya ce, tun da harkokin zaɓe sun zo ƙarshe, ya kamata tsofin shugabanni da masu ci a yanzu da ma masu yin zaɓe su haɗu su yi aiki tare!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Shirya Tattaunawa Kan Makomar Najeriya
Ministan Yaɗa Labarai da Wayar da Kan Ƴan Ƙasa, ya ce, Gwamnatin Tarayya na shirin gabatar da tattaunawa tsakanin ƴan ƙasa domin magance al’amuran da suka shafi halayya da haɗin kai.
Ya bayyana cewar, tattaunawar za ta banbanta da irin!-->!-->!-->…
Tinubu Zai Yi Aiki Da Atiku Da Peter Obi, Inji Wani Minista
Gwamnatin Tarayya ta ce, duk da kasancewar hukuncin ranar Alhamis da ya tabbatar da Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, shugaban a shirye yake ya yi aiki da abokan takararsa a zaɓen 25 ga watan Fabarairu, wato Atiku Abubakar na Jam’iyyar PDP!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Ciyo Bashin Naira Tiriliyan 26 Cikin Shekaru Uku Masu Zuwa
Bincike ya nuna cewar, cikin shekaru uku masu zuwa, bashin da ake bin Najeriya zai kai naira tiriliyan 118.37.
Wannan adadi dai an same shi ne daga lissafin yanayin bashin da ake da shi a yanzu da kuma hasashen kuɗeɗen da za a kashe a!-->!-->!-->…
Sanatoci Na Shirin Yin Dokar Da Za Ta Tilasta Tura Sakamakon Zaɓe Ta Na’ura
Majalissar Sanatocin Najeriya ta shirya yin gyaran dokar zaɓe domin bai wa ƴan Najeriya mazauna ƙasashen waje damar yin zaɓen shugaban ƙasa da kuma tilasta wa Hukumar Zaɓe tura sakamakon zaɓe ta na’ura.
Majalissar ta bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Shirya Kashe Wa Ɓangaren Ilimi Kaso 25% Na Kasafin Kuɗi
Ministan Ilimi, Farfesa Tahir Mamman ya bayyana cewar, Gwamnatin Tarayya ta shirya kashewa ɓangaren ilimi kaso 25 cikin ɗari na kasafin kuɗin kowacce shekara matuƙar akwai tsare-tsaren da su tabbatar da buƙatar kuɗaɗen.
Ministan ya!-->!-->!-->…
Tarayyar Turai Ta Ware Maƙudan Kuɗaɗe Don Malaman Makaranta Na Arewa Maso Yamma
A ƙoƙarinta na magance yawaitar yaran da ba sa zuwa makaranta a yankin Arewa maso Yammacin Najeriya ta hanyar bunƙasa hanyoyin samun ingantaccen ilimi da rayuwar matasan yankin, Ƙungiyar Tarayyar Turai, EU, ta sanar da ƙarin tallafi na!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Ƴan Ta’adda Sun Yi Garkuwa Da Ɗalibai Mata Na Jami’ar Dutsin-Ma
Wasu da ake zargin ƴan ta’adda ne sun kai mamaya tare da yin garkuwa da ɗalibai mata biyar na Jami’ar Gwamnatin Tarayya da ke Dutsin-Ma a Jihar Katsina.
Wata ƴar’uawar ɗaya daga cikin ƴanmatan da lamarin ya rutsa da su mai suna Fatima!-->!-->!-->…
Gwamnatin Kano Ta Bayyana Yau Laraba A Matsayin Ranar Hutun Takutaha
Gwamnan Jihar Kano, Abba Kabir Yusuf ya bayyana ranar yau Laraba, 4 ga watan Oktoba a matsayin ranar hutu domin nuna murna da zagayowar ranar Takutaha.
Ranar Takutaha dai, rana ce ta bakwai bayan ranar 12 ga watan Rabi’il Auwal da aka!-->!-->!-->…
TAKARDUN TINUBU: Shaidar Kammala Karatun Da Tinubu Ya Miƙa Wa INEC Ta Bogi Ce, Inji Rijistaran…
Rijistaran Jami’ar Jihar Chicago, Caleb Wesberg ya bayar da shaida ƙarƙashin rantsuwa inda ya ce, takardar shaidar kammala karatu wadda Shugaban Ƙasa Bola Tinubu ya miƙawa Hukumar Zaɓe mai Zaman Kanta ta Ƙasa, INEC ba takarda ce da jami’ar!-->…
Ɗiban Malaman Sa Kai Na J-Teach Ba Mafita Ba Ce Ga Matsalar Ƙarancin Malamai A Jigawa
Daga: Kabiru Zubairu Birnin Kudu
Na daɗe da ƙalubalantar yunƙurin gwamnatin Jihar Jigawa na magance gagarumar matsalar ƙarancin malaman makaranta da tai wa harkar ci gaban ilimin jihar dabaibayi tsawon shekaru na amfani da malaman sa!-->!-->!-->…
Tallafin Naira Miliyan 20 Ga Nakasassu Na Sanata Malam Madori Gagarumin Aikin Alheri Ne
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas a wannan bigere da a ke na jarrabawar matsanancin yanayin na tattalin arziki dà ma duniya take ciki, duk mai tausayi yayi nazarin yaya Yan uwanmu suke cki, wayanda Allah yayi wa jarrabawar nakasa.
A irin!-->!-->!-->!-->!-->…