For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Top News

A Ƙarshe Dai, Tinubu Ya Tare Villa

Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu a ranar Lahadin da ta gabata ya tare a ɗaya daga cikin gidajen da ke Gidan Shugaban Ƙasa, Villa, Abuja, wanda aka fi sani da Gidan Gilas (Glass House). A baya dai, Shugaban yana zuwa ofis ne domin yin

Ƴansanda Sun Kama Ɓarayin Babura A Bauchi

Jami’an ƴansanda a Jihar Bauchi sun sami nasarar kama wasu mutane guda biyu waɗanda ake zargi da sun ƙware wajen ƙwatar babura daga masu su a yankin Gudum Hausawa da ke jihar. Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar Ƴansandan Jihar Bauchi,