Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Top News
An Kori Malaman Jami’a Biyu Saboda Zargin Aikata Baɗala
Shugaban Jami’ar Abuja, Farfesa Abdulrasheed Na’Allah ya ce, jami’ar ta kori malamanta guda biyu saboda zarginsu da aikata baɗala a kwanan nan.
Shugaban ya kuma faɗawa wakilin jaridar PUNCH cewa, jami’ar ta tsara wata kafa ta musamman!-->!-->!-->…
Ƙungiyoyin Ƙwadago Zasu Yaƙi Halin Matsin Da Ake Ciki A Najeriya
Kuka kan tsananin da aka shiga a dalilin janye tallafin man fetur a Najeriya ya ƙara ƙamari a jiya Litinin, a dai-dai lokacin da Kungiyar Ƙwadago, NLC, ke cewa ta shirya tsaf domin yaƙar matsin tattalin arziƙin da hukuncin da Gwamnatin!-->…
An Kama Ƴan Boko Haram Da Ke Kitsa Kai Hari Gidan Atiku
An kama wasu ƴan ƙungiyar Boko Haram da ake zargi da kitsa kai hari garin Yola, Jihar Adamawa gidan tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar.
Wani wanda ake zargin mai shekaru 29 a duniya, Jubrila Mohammed, wanda ya amsa cewar!-->!-->!-->…
Gwamna Namadi Ya Yi Alƙawarin Inganta Noma A Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Malam Umar Namadi ya yi alƙawarin kawo sabbin tsare-tsaren noma a jihar don inganta harkokin noman da zai kai ga cimma tsarin samar da abinci na ƙasa a jihar.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a jawabin da ya gabatar a!-->!-->!-->…
Gidan Man Ahmed Musa Na Kano Sun Rage Kuɗin Mai Zuwa 580 A Lita
Ɗanwasan Super Eagles, Ahmed Musa, ya sanar da rage farashin man fetur a gidan mansa na MYCA -7 na Kano daga naira ɗari shida da shirin zuwa naira ɗari biyar da tamanin a kowacce lita.
Ƙwararren ɗan ƙwallon ya bayyana hakan ne a!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Sace Wani Boka A Anambra
Wasu da ake kyautata zaton ‘yan bindiga ne sun yi garkuwa da wani shahararren boka ɗan asalin Jihar Anambra, mai suna Chinedu Nwangwu a ɗaya daga cikin otel ɗinsa da ke Ƙaramar Hukumar Idemili ta Arewa.
Bokan da aka fi sani da Akwa!-->!-->!-->…
Gwamnan Jigawa Ya Naɗa Sabon Shugaban JTV Da Na Radio Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya amince da naɗin Abba Muhammad Tukur a matsayin sabon Shugaban Gidan Talabijin na Jigawa, JTV.
Gwamnan ya kuma amince da naɗin Yusuf Adamu Babura a matsayin Shugaban Gidajen Radiyo na Gwamnatin!-->!-->!-->…
CIRE TALLAFI: Wata Gwamnatin Jiha Zata Bayar Da Tallafin Naira Dubu 10 Ga Ma’aikatanta
Gwamnan Jihar Kwara, AbdulRahman AbdulRazaq, ya amince da bayar da naira dubu goma ga ma’aikatan jihar a matsayin tallafi duk wata.
Tallafin naira dubu goman na wata-wata an samar da shine domin domin a ragewa ma’aikata a jihar raɗaɗin!-->!-->!-->…
Makaho Bai San Ana Ganin Sa Ba…!
Daga: Mukhtar Abdullahi Birnin Kudu
Daga lokacin da aka rantsar da majalisa ta goma a kasarnan, abubuwa da yawa sun faru waɗanda ya kamata ƴan majalisar su gabatar da ƙudurori na taka birki ga waɗanda ke buƙatar hakan da neman aiwatar!-->!-->!-->…
Majalissar Wakilai Ta 10 Ta Saki Ƙudireƙudirenta 6
Majalissar Wakilai ta 10 ta saki ƙudireƙudirenta shida da take son ta cimma a cikin shekaru huɗun da take da su domin samun nasara da kuma shigar da kowa a faɗin ƙasa.
Ɗan Majalissa, Julius Ihonvbere wanda shine Shugaban Masu Rinjaye a!-->!-->!-->…
Wasiƙa Ga Gwamnan Jigawa, Umar Namadi Kan Gyaran Ilimi
Daga: Haruna Shu’aibu Ɗanzomo
Maigirma Gwamna, da fatan kana cikin ƙoshin lafiya, Allah ya sa haka, amin.
Tabbas hankali yana kan abubuwa guda uku a Jihar Jigawa wanda tsawon mulkinku na shekaru 8 wato daga 2015 zuwa 2023 sam ba ku!-->!-->!-->!-->!-->…
Nigerian Air Force Ba Sa Ɗaukar Sabbin Ma’aikata A Yanzu
Rundunar Sojojin Sama ta Najeriya, NAF sun musanta tallallukan da ke zagayawa a kafafen sa da zumunta cewa suna ɗaukar sabbin ma’aikata.
Rundunar ta bayyana cewa masu yaɗa tallallukan na ƙoƙarin yaɗa ƙarerayi ne da kuma yunƙunrin!-->!-->!-->…
Jihar Jigawa Ce Jiha Mafi Ƙarancin Cin Bashi Daga Gida A Najeriya
Bashin da bankunan kasuwanci ke bin jihohin Najeriya ya ƙaru matuƙa inda ya kai naira tiriliyan biyu da biliyan ɗari biyu kamar yanda jaridar PUNCH ta binciko.
Wannan ya nuna cewa aron kuɗaɗen da jihohin suka yi shine kaso 40.33% na!-->!-->!-->…
Ƴanbindiga Sun Kashe Ƴansanda Biyu, Sun Cinnawa Motar Sintiri Wuta
Wasu ƴanbindiga sun cinnawa motar sintiri ta ƴansanda wuta bayan sun harbe ƴansanda biyu har lahira, abin da ya sa mutane tserewa zuwa cikin dazuka domin tsira da ransu a jiya Lahadi.
Jaridar DAILY POST ta rawaito cewa lamarin ya faru!-->!-->!-->…
NLC Za Ta Sake Ganawa Da Gwamnatin Tarayya Kan Cire Tallafi, Ta Jaddada Bukatar Karin Albashi
Manyan ƙungiyoyin ƙwadago biyu a Najeriya za su gana da jami'an gwamnati don kokarin ganin sun amince da sabon mafi karancin albashi da kuma wasu bukatu na ma’aikata bayan da Shugaba Bola Tinubu ya cire tallafin man fetur.
Janye!-->!-->!-->…
El-Rufa’i Hatsabibin Dan Siyasa Ne, Ka Guje Shi, MBF Ga Tinubu
Kungiyar ‘Yan Middle Belt, MBF, a jiya Lahadi ta yi martani ga tsohon gwamnan Jihar Kaduna, Malam Nasiru El-Rufa’I kan bidiyon da ake ta yadawa kwanan nan wanda aka ganshi yana bayanin dalilan da suka sa ya zabi dan takara Musulmi maimakon!-->…
Yiyuwar Ambaliyar Ruwa A Hadejia: Shin Mene Ne Shirin Karamar Hukuma?
Daga: Ahmed Ilallah
A bana ma Jihar Jigawa na daga cikin jihojin da za su fuskanci ambaliyar ruwa. Gashi kuma har yanzu mutanen da suka fuskanci ibtila'in ambaliyar bara, basu fita daga yanayin da suka samu kan su ba.
Karamar Hukumar!-->!-->!-->!-->!-->…
Ranar Talata 27 Ga Watan Yuni Ne Za A Yi Tsayuwar Arfa
Hukumomin Saudiyya sun bayar da sanarwar ganin jinjirin watan Zulhijja a yau Lahadi.
A cikin wata sanarwa da aka wallafa shafin Haramain Sharafain na Facebook, hukumomin Sauydiyyan sun ce Ranar Talata 27 ga watan Yuni ita ce ranar!-->!-->!-->…
‘Yan Boko Haram Sun Yanka Sama Da Mutane 15 A Borno
Wasu da ake zargin ‘yan Boko Haram ne an rawaito cewa sun yanka a kalla mutane 15 a wani shiryayyen hari da suka kai kan kauyuka biyu a Karamar Hukumar Jere da ke Jihar Borno.
A wani rahoto da jaridar DAILY TRUST ta wallafa, ‘yan!-->!-->!-->…
Gwamnatin Kano Zata Bayar Da Tallafin Karatu Ga Masu 1ST Class A Jihar
Gwamnatin Jihar Kano ta dawo karbar takardun ‘yan asalin jihar wadanda suka cancanci samun tallafin zuwa karin karatu.
Gwamnatin jihar ta bayyana hakan ne a wata sanarwa da Babban Sakataren Yada Labarai na Gwamnan Jihar, Malam Sunusi!-->!-->!-->…