Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Top News
DA DUMI-DUMI: INEC Ta Ce A Binciki Tare Da Gurfanar Da Kwamishinan Zabe Na Adamawa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta bukaci Sufetan ‘Yansanda, Alkali Baba da ya binciki dakataccen Kwamishinan INEC na Jihar Adamawa, Barr Hudu Yunusa Ari, bisa rashin bin ka’ida wajen sanar da Aishatu Dahiru Ahmed wadda aka fi!-->…
Za A Fara Duban Watan Karamar Sallah Ranar Alhamis
A daidai lokacin da watan Ramadan na shekarar Musulunci ta 1444 ke karewa, Majalissar Koli ta Al’amuran Addinin Musulunci a Najeriya, NSCIA, karkashin jagorancin Mai Alfarma Sarkin Musulmi, Alhaji Muhammad Sa’ad Abubakar III, ta bukaci!-->…
JAMB Ta Kara Wa’adin Cike DE
Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB, a jiya Litinin ta kara wa’adin cike form na DE na bana da karin sati daya.
A jawabin da hukumar ta saki, Mai Magana da Yawun JAMB, Dr. Fabian Benjamin ya ce, an fara rijistar DE!-->!-->!-->…
INEC Ta Dakatar Da Kwamishinanta Da Ya Sanar Da Zaben Adamawa
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC, ta umarci Kwamishinanta na Jihar Adamawa, Yunusa Ari da ya tsame kansa daga dukkan wasu aiyuka da suka shafi hukumar har zuwa umarni na gaba.
A wata wasika da aka sanyawa hannu ranar Litinin,!-->!-->!-->…
Dalibai Na Son JAMB Ta Fadada Bayar Da Damar Yin Rijista
Shugabancin Kungiyar Dalibai ta Najeriya, NANS, a yau Alhamis ta yi kira ga Hukumar Shirya Jarabawar Share Fagen Shiga Jami’a, JAMB da ta fadada bayar da damar yin rijistar DE a dukkan fadin kasa.
Kiran na JAMB wanda ya fito daga!-->!-->!-->…
Me Yasa Wasu Ke Yawan Jin Bacci?
Daga: CRI HAUSA
Masu karatu, ko kuna jin bacci bai ishe ku ba duk da cewa kun dauki lokaci mai tsawo kuna yin baccin? Kwanan baya masanan kasar Jamus sun bayyana wasu dalilai guda 8 da kan sa wasu jin bacci ba ya isar su.
Da farko,!-->!-->!-->!-->!-->…
Jure Ƙishi Ba Juriya Ba Ce Gangancin Jefa Kai Cikin Matsalar Ƙoda Ne
Daga: Sama’ila Bature Jahun
Masana kiwon lafiyar ƙoda sun bayar da shawarar shan tsabtataccen ruwa aƙalla lita 2 zuwa 3 a kowace rana. Wato lita 2 (pure water 4) zuwa 3 (pure water 6) shi ne mafi ƙarancin ruwan da mutum ya kamata ya sha!-->!-->!-->…
Amfanin Zogale Ga Fatar Dan Adam
Daga: Hafsat Abubakar Sadiq
Wani lokaci abubuwa masu girma sukanzo a karamar suffa, kamar dai zogale, da ya kasance ƙananan ganye mai tarin albarka da kara lafiya. Kazalika ba kadai ganyen bane mai amfani, kowanne ɓangare na wannan!-->!-->!-->…
‘Yan Sa-Kai Sun Kashe Makiyaya 12 A Sokoto
Kungiyar Fulani makiyaya ta Miyetta Allah ta yi shelar cewar ‘Yan sa-kai a jihar Sokoto sun halaka mambobin ta 12 sakamakon wani farmakin da suka kai a matsugunansu da ke yankin Gwadabawa.
RFI Hausa ta rawaito cewa, shugaban kungiyar ta!-->!-->!-->…
Yanda Za A Dakile Tare Da Kandagarkin Zazzabin Cizon Sauro A Duniya (I)
Ranar 25 ga watan Afrilu ta ko wace shekara, rana ce ta dakile da kandagarkin ciwon zazzabin sauro ta duniya.
Ciwon zazzabin cizon sauro, mummunan ciwo ne da ke yaduwa tsakanin mutane sakamakon samun kwarin plasmodium a jikin dan Adam.!-->!-->!-->…
Ko Akwai Bukatar A Riƙa Tantance Malamai Kafin Su Fara Wa’azi A Najeriya?
Sananniyar kafar yada labarai ta BBC ta yi bincike tare da jin ra’ayoyin malamai daban-daban kan ko akwai bukatar a dinga tantance malamai kafin a ba su dama su yi wa’azi ga al’umma.
Wannan ya samo asali ne saboda zargin sakin kalaman!-->!-->!-->…
Za A Yi Muhawara Da Sheikh Idris Dutsen Tanshi Da Malamai Kan Zargin Munana Kalamai Ga Manzon Allah…
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Bauchi ta yi ƙarin haske a kan dalilanta na ɗage zaman tattaunawa da ta shirya da Sheikh Idris Abdul’aziz, wanda ake zargi da munana kalamai a kan Annabi Muhammadu.
Tun farko a yau Asabar ne, hukumar!-->!-->!-->…
Hanyoyin Kulawa Da Waya A Lokacin Zafi Don Gujewa Lalacewarta
Masu wayoyin hannu na iya fuskantar wadan nan abubuwa:
1. Rashin ɗaukar caji da wuri
2. Saurin sauƙar caji, da kuma
2. Ɗaukar zafi.
Da wuya baka haɗu da irin yanayin guda ɗaya, ko biyu ko duka ukun ba.
Hanyoyin Magance!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Isra’ila Ta Yi Luguden Wuta A Syria
Isra'ila ta ce jiragen yaƙinta sun kai hari kan makaman atilari da makamai masu linzamin da sojin Syria suka harbo.
BBC ta rawaito cewa, tun da fari, kafar yaɗa labaran Syria ta ce an ji ƙarar fashewar wani abu a kusa da birnin!-->!-->!-->…
Buhari Ya Ce Wayewar Masu Zabe Ce Ta Hana Gwamnoni 10 Zuwa Majalisar Dattawa
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce zaɓukan 2023 sun nuna yadda mulkin dimokuraɗiyya ke ci gaba da ginuwa da ƙara ƙarfi musamman ganin yadda masu zaɓe suka waye da kuma sanin shugabannin da za su zaɓa.
Shugaba Buhari ya bayyana haka ne!-->!-->!-->…
Hukumar Alhazai Ta Sanar Da Kudin Hajji Da Ranar Rufe Rijistar Alhazai A Bana
Hukumar Kula da Alhazai ta Najeriya, NAHCON, ta sanar da kudin zuwa hajjin bana ga maniyyata zuwa aikin hajjin shekarar 2023.
Da yake sanar da manema labarai a yau Juma’a a Abuja, Shugaban NAHCON, Zikrullah Hassan, ya ce, kudin hajjin!-->!-->!-->…
NDLEA Ta Kara Wa’adin Daukar Sabbin Ma’aikatan Da Take Yi
Shugaban Hukumar Hana Sha da Fatucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA, Buba Marwa, ya amince da kara wa’adin sati guda kafin a rufe shafin daukar sabbin ma’aikata na hukumar.
Buba Marwa ya bayyana hakan ne a sanarwar da Daraktan Yada Labarai da!-->!-->!-->…
Majalisar Wakilai Zata Tilastawa Likitoci Aikin Shekaru 5 A Kasa Kafin Barin Najeriya
Wani kudirin doka da ke kokarin hana ‘yan Najeriya wadanda suka koyi aikin likitanci a kasar damar zama cikakkun likitoci har sai bayan sun yi wa kasar aiki na tsawon shekaru biyar ya tsallake karatu na biyu a jiya Alhamis.
Wannan na a!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Tsohon Mataimakin Gwamna
‘Yan bindiga sun yi garkuwa da tsohon Mataimakin Gwamnan Jihar Nasarawa, Farfesa Onje Gye-Wado a garinsu na Gwagi da ke yankin Karamar Hukumar Wamba da sanyin safiyar yau Juma’a.
Wata majiya daga iyalan wanda tsohon Mataimakin Gwamnan!-->!-->!-->…
Fararen Hula 755 Ne Suka Mutu Wasu 1321 Suka Samu Raunuka Sakamakon Tashin Bamabamai A Najeriya
Sashen dake kula da iyakance barazanar dake tattare da bamabamai da sauran abubuwan fashewa na Majalissar Dinkin Duniya UNMAS ya tabbatar jiya laraba 5 ga wata cewa, adadin mutane 755 ne suka mutu yayin da wasu 1321 kuma suka samu raunuka!-->…