For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Opinions

Matsalar Rashin Jin Muhimmancin Kai

Daga: Aliyu M. Ahmad Duk abin da yake 10 mallakinka ne, ya fi 1000 mallakin wani.  Hausawa na cewa, "zakaranka, rakuminka"; "kwai a baka, a fi kaza a akurki", “kowacce kwarya, da abokin burminta”… Ga wanda ya fahimci manufar rayuwar,

Mece Ce Wayewa?

Daga: Aliyu M Ahmad Cikin gajerun kalmomi, WAYEWA na nufin “sanin daidai” ko "fahimtar (manufar) rayuwa"; WAYAYYEN MUTUM (civilized) shi ne “mai sanin ya kamata”, da “aikata daidai a lokacin da ya dace” akasin wayewa, shi ne GIDADANCI,

Cutar Nacin Hawa Social Media

Idan kana da muhimman al'amura a gabanka, sai ka ɗan taƙaita amfani da 'social media", matuƙar ba 'neman kuɗi' ko 'kasuwanci' kake da ita ba. Idan son samu ne, a kowacce safiya, kar ka buɗe data, har sai ka kammala muhimman al'amuran da

Wasu Muhimman Abubuwa Game Da Pi π

Daga: Aliyu M. Ahmad Ba na yi wa 'yan Pi π nasiha ba, kar ta fashe, a ƙi turo min kasona, amma dai akwai buƙatar mu tunasar da kanmu. Har yanzu, darajar Pi π bai gama karɓuwa a kasuwar duniya ba, ma’ana, ba a iyankance masa daraja

Matsalolinmu

Matsalolin da muke ciki a ƙasarnar fa, sun girma a tattauna su a teburin mai shayi, majalissar da ba a warware matsala, sai dai (a yi ta) musu da jayayya. Ina son yin magana, amma kar ku min kallo ta fuskar siyasa. Bayan matsalar tsaro,

Salatin Manzon Allah ﷺ A Social Media

Daga: Aliyu M. Ahmad Ina kyautata wa masu yin salati ga Annabi ﷺ a 'media' zato, na nuna soyayya ce gare Shi ﷺ. Nuna Soyayya ga Annabi ﷺ ko tunasarwa kan yi masa salati, ibada ce. Duk wanda ya yi wa Manzon Allah ﷺ salati sanadiyyar

Digiri

Daga: Aliyu M. Ahmad Ilimi kalmar Larabci ce (العلم) dake nufin ‘sani’ ko ‘episteme’, sanin haƙiƙanin abu, ɗabi’arsa da kuma alaƙarsa da rayuwa daga "al-‘aql al-hayulani" zuwa "al-‘aql al-fa‘il" (Ibn Sinah cikin دانشنامه علایی). Ilimi