Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Opinions
Yanda Ake Ci Gaba Da Rushe Guraren Tarihi A Hadejia Domin Mallakawa Wasu Tsiraru
Tabbas duk al’ummar da ba zasu iya kare tarihinsu ba, tamkar rashin sanin kai ne da hangen nesa. Duk al’ummar da bata da tarihi tabbas lokaci zai shafe ta.
Irin wadannan hotunan kusan abubuwan da suka rage kenan a gineginen Turawan!-->!-->!-->…
Kalubale Da Samun Ci Gaba A Ƙaramar Hukumar Guri Karkashin Malam Musa Shu’aibu
Daga: Ahmed Ilallah
Guri, wurin zama……., tabbas a wannan lokacin kananan hukumominmu, musamman ma na arewacin Nijeriya ya zame musu dole su kara tunani wajen bunkasa kananan hukumominmu, ba kawai ta hanyoyin karbar haraji ba, harma da!-->!-->!-->…
KWALLON KAFA A JIGAWA: Hussaini Mohammed Rally Da Kokarin Inganta Rayuwar Matasa
Wani abu da ya ja hankali na a kan wannan batu shine, yunkurin da wasu matasa suka yi min da na zo dan zama jagoran shugabannin kungiyar su ta kwallon kafa, sai na nuna musu a’a ganin cewar ni bani da kwarewa dama cikkekken nazari a kan!-->…
JUNE 12: Tsaro Da Rashawa, Ko APC Da PDP Na Da Bakin Magana?
Daga: Ahmed Ilallah
Ranar dimokaradiyya ba kawai rana bace ta yin murnar zagayowar ta, rana ce da ýan kasa za su yi nazari da karatun nutsuwa na nasarori da kalubalen da a ka fuskanta na tsawon lokacin, da kuma maida hankali da yanayin!-->!-->!-->…
DANMODI 2023: Shin Badaru Ya Share Wa Hadejiawa Hawaye?
Daga: Ahmed Ilallah
Bana a tarihin siyasar Jihar Jigawa babbar jama'iyya mai mulki ta bawa Jigawa yankin Arewa maso Gabas, wato yankin Hadejiawa takarar gwamna, wanda a bisa tarihi babu wata jama'iyya wadda tayi hakan a baya.
Kamar!-->!-->!-->!-->!-->…
DUMULMULEWAR NAJERIYA: Shin Ƴan Najeriya Zasu Iya Gyara Kasarsu?
Daga: Ahmed Ilallah
Abin takaici ne halin da nijeriya ta ke ciki na damulewa daga gazawar yaki da cin hanci da rashawa, lalacewar tsaro, rashin tsarin tattalin arziki da ciyar da Nijeriya gaba, uwa uba rushewar ilimin irin na jami’a,!-->!-->!-->…
Tsokaci A Kan ‘Akidar’ Interfaith
Daga: Farfesa Salisu Shehu
Ta hanyar Interfaith Dialogue (Hiwaru Adyan) ne Shari'ah ta tabbata a Constitution din Nigeria. Na ga 'yan uwana almajirai, a dalilin rashin fahimtar turanci da kuma rashin sanin cikakken tarihin Nigeria, har!-->!-->!-->…
YAJIN AIKIN ASUU: Yanda Manyan Najeriya Ke Kau Da Kai Ilimi Yake ta Wargajewa
Wai shin har yanzu bamu yadda masifar da kasar nan ke ciki ba na ta’addanci, mummunan mulki, talauchi duk suna faruwa ne sakamakon rushewa da rashin ingancin ilimi bane? Tabbas kauda kayin da manyan kasar nan sukayi a kan wannan matsalar,!-->…
Matakai 11 Da Ya Kamata A Saka A Rai Kafin Shiga Al’amuran Siyasa
Ba kowane dan siyasane kake a ransaba balle ya damu da rayuwarka ka sanda haka!Yan siyasa suna damuwa da biyan bukatar kashin kansune sama da bukatun mutanen da suke mulka.Mu’amala da yan siyasa tamkar kwana guri gudane da damisa; Dole ka!-->…
Ana Yin Adawa Domin Cigaba Ne Ba Don Gaba Ba
Adawa a siyasance kalma ce da ke nufin sukar bangaren da ba a tare dashi, ta hanyar bankaɗo gazawarsa da kuma nakasun da ya samu.
Shi kuwa 'dan adawa' shine mai bincikowa naƙasun da kuma ta inda aka gaza ya yi amfani da kalmomin da ba!-->!-->!-->…
Rigimar Asuu Da Gwamnatin Tarayya; Talaka Ne Abin Tausayi
Ko yan Nijeriya kuwa suna nazari game da cigaban da tabarbarewar ilimi ke fuskanta? A yau fa a Nijeriya lacewar ilima fa, tafi lalacewar harkar tsaro, kawai rashin tsaro kan dauke rayuwar mutane ne lokaci guda ba tare da sanin kowa ba, ko!-->…
GYARAN DOKAR ZABE: Har Yanzu Dai Akwai Sauran Rina A Kaba
Kai kawo tsakanin masu mulki a wannan lokaci wajen gyaran dokar zabe gabanin kusantowar babban zabe na kasa a shekara mai kamawa, kan iya kawo babban kalubale game da kyakkyawan zaton da ake yiwa Shugaba Muhammadu Buhari na kara inganta!-->…
Kauda Kan Gwamnonin Arewa Daga Rayuwar Kananan Yara, Barazanar Zaman Lafiya Da Cigaban Yankin Ne
Shin kuwa muna nazarin yananayin da arewacin Nijeriya ta samu kanta na tashin hankali da kasha-kashe da ya addabi wannan yankin na Nijeriya? Shin ya ya muke hangen goben Arewacin Nijeriya?
Musamman wajen nazarin shekarun mutanen da ake!-->!-->!-->…
Gwamnan Da Jigawa Take Bukata A 2023 (1)
Jihar Jigawa mai shekaru 30 da watanni, wadda ta yi 'sa'ar' samo asali daga sananniyar jihar Kano ta kuma yi 'sa'ar' samun gwamnonin farar hula a mafi yawancin lokutan ta, sannan kuma ta kasance mai albarkatun kasar noma da yanayi mai kyau!-->…
Zaben Shekarar 2023: Kalubalen Mu Matasa
Mu matasa mune abun babban alfaharin kowacce al'umma a fadin duniya. Matasa mune ke kan gaba wajen yin aiki tukuru domin samawa al'ummar mu kyakkyawar makoma da zata kawo cigaba mai dorewa.
Wannan ne yasa ake mana lakabi da shugabannin!-->!-->!-->…
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamna Badaru Abubakar Kan Yadda Darajar Ilimi Take Narkewa A Jigawa
Daga: Ahmed Ilallah
Maigirma Gwamna, bayan gaisuwa marar adadi, ina tayaka murnar kaddamar da ginin sabuwar makarantar UBEC Smart School wanda kayi a garin Hadejia. Sai dai kamar yadda aka sani ana cikin wannan biki amma, wasu ‘yayanka!-->!-->!-->…
Jigawa Ta Zama Dandalin Yan Ci Ranin Siyasa
Daga: Ahmed Ilallah
Babu wata al’umar da mulkin dimokaradiyya zai mata amfani ta hanyar raya kasa da kuma ci gaban al’umma sai suna sanya masu jagorancin su, walau ta hanyar zabe ko bada mukami daga cikin mutanen da suke cikin su kuma!-->!-->!-->…
Wakilcin Siyasa; Ma’aunin Alƙalanci
Daga: Muhammad Bello Dabai
Ga duk al'ummar da ake mulka ƙarƙashin inuwar dimokraɗiyya, bata cancanci zargin shugaba kan wata gazawa ba, itace abar zargi.
Kamar yadda wani masanin doka, Barrister Garba Abubakar ke cewa, ƴancin!-->!-->!-->!-->!-->…
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamna Badaru Kan Musabakar Al-Kur’ani
Zuwa ga jaridar TASKAR YANCI. Ku temaka ku wallafamin wannan wasika tawa, ta yanda za ta isa ga Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar.
Shimfida
Mai Girma Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, Gwamnan Jihar!-->!-->!-->!-->!-->…
Wanda Ya Kamata Ya Zama Gwamnan Jigawa A 2023 – Ahmed Ilallah
Jigawa wanda take da alúmmah sama da miliyan biyar wanda akasari wannan alúmmah suna zaune ne a karkara, wanda a ka kirkirota sama da shekaru talatin daga tsohuwar jihar Kano, kusan dukkanin kananan hukumomin da suka zamanto a jihar!-->…