Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Opinions
Gazawar APC Na Magance Rigingimun Ta A 2021 Kan Iya Yi Mata Sartse A Zaben 2023
Daga: Comrade Ahmed Ilallah
Kasa da wata 13 ga zaben kasa na 2023, shin watanni 18 na jagorancin Mai Mala Buni, ya shirya wa APC tinkarar wannan zabe?
Ire-iren rigingimun da suka addabi APC tun bayan samun nasarar ta a 2015, ya janyo!-->!-->!-->!-->!-->…
TALLAFIN MAN FETUR: Buhari, IMF, PIA Da Talakan Nijeriya
Daga: Ahmed Ilallah
Babban kalubale wanda a kullum yake addabar shugabannin Nijeriya, musamman a fannin tattalin arziki, bai wuci ta yadda bunkasar tattalin arziki wanna kasar ba ya tasiri a rayuwar talakan Nijeriya ba, ko nawa girman!-->!-->!-->…
Talauchi Da Matsin Tattalin Arziki: Yadda Gwamnatin Buhari Ta Hakawa Kanta Rami
A yanzu dai, bai gaza wasu wattanni ba gwamnatin Muhammadu Buhari za ta gama wa’adin ta na karshe, lissafi na nunawa cewa sama da shekaru masu yawa, ‘yan Nijeriya basu taba samun kansu cikin rayuwa mai radadi ba, kamar wannan yanayin.
!-->!-->!-->…
Rigima Cikin APC Da PDP: Mulukiyya Ce Cikin Demokaradiyya
Daga: Ahmed Ilallah
Ita fa Dimokaradiyya tazo ne don kawar da mulkin danniya da babakere da wasu mutane kalilan kanyi akn sauran al’umma.
Dimokaradiyya ce kadai da take bawa al’ummah damar yiwa kansu shugabanci da jagoranci ta hanyar!-->!-->!-->!-->!-->…
Chanja Salon Zaben Fidda Gwanin Jama’iyyu Da Ingancin Dimokaradiyyar Nijeriya
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas a bin maraba ne yunkurin da Yan Majalissun Tarayya suka yi na sake gyara dokar zabe ta 2021, musamman ma sanya Jama’iyyu yin zaben Primary Election ta hanyar Yar-Tin-Kai wato Direct Primary.
Wannan zai ba!-->!-->!-->!-->!-->…
Budaddiyar Wasika Zuwa ga Uwar Jam’iyyar PDP ta Kasa
Daga: Haruna Shuaibu Danzomo
A matsayi na matashin dan jam'iyyar PDP tun daga kafuwar ta zuwa yau, ina son in yi amfani da wannan dama in bawa kwamatocin da suke da ruwa da tsaki wajen tsara yadda Babban Taron Jam'iyyar PDP (convention)!-->!-->!-->…
NAJERIYA A 61: Da Zanyi Da Inayi, Duk Nayi Tafi Su!
Daga: Lukman Dahiru
Marigayi Sir Abubakar Tabawa Balewa Firaminista na farko kuma na karshe, a ranar 1 ga watan Octoba 1960 ya bayyana cewa “al’umar Najeriya sunyi naam da nasarorin da kasar ta samu na yawan jamaa da fadin kasa, tare da!-->!-->!-->…
NIGERIA: Shekara 61 Da Kalubalen Hadinkan Ta Daga Gwamnonin Kudu Da Arewa
Daga: Ahmed Ilallah
Duk da kasancewar akwai abubuwa masu tarun yawa da Nijeriya zata yi alfahari da shi na cigaba a wannan lokacin da kasar ta shekara 61 da samun ‘yanci kai, musamma tsakaninn takwarorinta na Africa.
Nijeriya!-->!-->!-->!-->!-->…
Siyasar Matasanmu – Adawa ko Kiyayya?
Daga: ZUNNURA ISAHAQ JIBRIEL
Ina ganin ya kamata matasan mu na yankin Arewacin Najeriya su fahimci Banbancin dake tsakanin SIYASA da kuma ADAWA, Domin a dogon nazarin da nayi na lura yawancin matasa basu iya bambanta tsakanin Adawa!-->!-->!-->…
Shirye-Shiryen Tona Asirin Assha, Barna Da Sunan Aikin Jarida
Daga: Muhammad Bello Dabai
A cewar gogaggen ɗan jaridar nan Babangida Usman Hadejia, "Sakwarkwacewar lamura a cikin al'umma alama ce ta sakwarkwacewar wannan al'ummar", to amma rashin jagoranci tsayayye yakan toshewa wannan!-->!-->!-->…
Kaluballen Kirkira Da Samar Da Kwararru A Jami’o’in Najeriya
Daga: Ahmed Ilallah
Tabbas Nijeriya ta samu kanta a wani yanayi a cikin wannan shekaru, banda abin da ya fito a zahiri na talauchi da karayar tattalin arziki kama da bullowar ta’adanci da sunan addini a arewacin Nijeriya wanda ya!-->!-->!-->…