Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Politics
EFCC Ta Kwace Gidaje 40 Na Wani Sanata Don Gudanar Da Bincike
Hukumar EFCC ta samu sahhalewar kotu don ƙwace gidaje da gine-gine 40 na tsohon mataimakin shugaban Majalissar Dattawa, Sanata Ike Ekweremedu na tsawon wani lokaci domin ta gudanar da bincike.
Mai shari'a Inyang Ekwo na Babbar Kotun!-->!-->!-->…
‘Yan Najeriya Ba Zasu Zabi Shugaban Kasar Bogi Ba, Inji Atiku Ga Tinubu
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a babban zaben shekarar 2023 ya yi zazzafan martani ga Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben na shekarar!-->…
An Kama ‘Yan Kasashen Waje 18 Da Katin Zabe A Jihar Oyo
Hukumar kula da shige da fice, reshen jihar Oyo ta ce ta kama ta kuma fitar da 'yan kasashen waje 18 saboda mallakar katin zabe.
Shugaban hukumar a jihar, Isah Dansuleiman, ne ya bayyana haka a lokacin taron wayarwa da masu ruwa da!-->!-->!-->…
Zan Tattauna Da ‘Yan IPOB Idan Na Ci Zabe – Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa na jam'iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, ya ce idan ya ci zaben shugaban kasa a 2023, zai tattauna da 'yan haramtacciyar kungiyar nan ta masu fafutukar neman 'yancin Biafra (IPOB) da sauran masu fafutuka domin!-->…
Duk Da Dinbin Bashin Da Najeriya Ta Ciyo, ‘Yan Kwangila Na Bin Gwamnatin Buhari Bashin Naira…
‘Yan kwangilar gina tituna na bin gwamnatin Shugaban Kasa Muhammadu Buhari bashin kudin aiyukansu kimanin naira tiriliyan 11.16.
Ministan Aiyuka da Gidaje, Babatunde Fashola ne ya bayyana hakan a lokacin da kare kudirin kasafin kudin!-->!-->!-->…
Manufar Mustapha Sule Lamido Ga Fannin Noma (2)
Wannan bayanai ne game da manufar ɗan takarar gwamnan Jihar Jigawa a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido a ɓangaren bunƙasa harkar noma, kuma ita ce manufa ta 8 cikin jerin manufofin ɗan takarar.
Manufata ga Jihar Jigawa (VIII)
!-->!-->!-->!-->!-->…
Shugaban Jam’iyyar PDP Na Zamfara Ya Rasu
Jam'iyyar Peoples Democratic Party ( PDP) a jihar Zamfara ta tabbatar da rasuwar shugabanta na jihar, Dr. Ahmed Sani Ƙaura.
Sakataren jam'iyyar a jihar, Faruk Ahmed Gusau ya shaida wa BBC cewar, Dr. Sani ya rasu ne bayan ganawa da!-->!-->!-->…
EFCC Na Binciken Aikin Wuta Na Mambila – Ministan Lantarki
Kwamitin lura da harkokin wuta na Majalisar Dattawan Najeriya ya bayyana aikin gina madatsar ruwa ta samar da wutar lantarki na Mambila a matsayin fata kawai duk da biliyoyin naira da aka kashewa aikin.
Ministan wutar lantarki Injiniya!-->!-->!-->…
Tinubu Zai Dena Biyan Tallafin Mai Zai Kuma Magance Matsalar ‘Yan Ta’adda A Cikin Watanni 6
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Ahmed Tinubu ya ce, za a cire tallafin mai a lokacin da yake bayyana kudirin gwamnatinsa na habbaka tattalin arziki idan har ya lashe zaben shugaban kasa a shekarar 2023.
Tinubu!-->!-->!-->…
Gwamna Wike Ya Bayar Da Gudunmawar Motocin Bus 25 Don Tallen ‘Yan Takarar PDP A Benue
Gwaman Jihar Rivers, Nyesom Wike ya bayar da gudunmawar motocin bus domin tallafawa tallen ‘yan takarkarun jam’iyyar PDP a Jihar Benue a tallen ‘yan takarkarun domin babban zaben 2023.
Takwaran Wike, Gwamnan Jihar Benue, Samuel Ortom ne!-->!-->!-->…
Orji Kalu Ya Zama Sanata Mafi Yin Aiyukan Raya Kasa Ga ‘Yan Mazabarsa A 2022
Bulaliyar Majalissar Dattawa, Sanata Orji Uzor Kalu ya zo na daya a Gasar Sanata Mafi Aiyukan Raya Kasa da Iya Jagoranci ta shekarar 2022.
A wani zabe da aka gudanar a duk fadin Najeriya ta yanar gizo wanda Kamfanin Dillancin Labarai na!-->!-->!-->…
Babban Zunubine A Siyasa Haɗa Tinubu Da Abiola – Kadade
Shugaban matasan jam'iyyar PDP na ƙasa, Mohammed Kadade Sulaiman yace duk wani yunkuri na haɗa ƙarbuwar siyasar marigayi Moshood Kashimawo Abiola da ɗan takarar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace babban zunubine a siyasa.
Yayin!-->!-->!-->…
ZABEN 2023: Jihohin Kano, Kaduna, Rivers Sun Zo Na Gaba-Gaba A Rijistar Katin Zabe
Shugaban Hukumar Zabe mai Zaman Kanta, INEC, Farfesa Mahmood Yakubu a jiya Laraba ya sanar da cewa kundin rijistar masu zabe ya bunkasa zuwa masu rijista miliyan 93.5.
Bayanan farko na rijistar ya nuna cewa, Jihohin Lagos, Kano, Kaduna,!-->!-->!-->…
Yanda Zan Magance Matsalar Ambaliyar Ruwa A Najeriya – Peter Obi
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi ya bayyana tsarinsa na yanda zai magance matsalar ambaliyar ruwa da ke addabar Najeriya idan har lashe zaben 2023.
Obi ya ce, ambaliyar ruwan da ta’addabi Najeriya zata!-->!-->!-->…
Najeriya Zata Ruguje Idan Har APC Ta Samu Nasara A 2023 – Gwamna Obaseki
Gwamnan Jihar Edo, Godwin Obaseki ya bayyana cewa, Najeriya zata ruguje idan har dan takarar shugaban kasa na jam’iyyyar APC, Bola Tinubu ya lashe babban zaben sheakarar 2023.
Obaseki ya ce, babu wani mai cikakken tunani da zai zabi APC!-->!-->!-->…
Manufar Mustapha Sule Lamido Ga Fannin Noma (1)
Wannan bayanai ne game da manufar ɗan takarar gwamnan Jihar Jigawa a jam'iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido a ɓangaren bunƙasa harkar noma, kuma ita ce manufa ta 7 cikin jerin manufofin ɗan takarar.
Manufata Ga Jihar Jigawa (Vll)
Zan!-->!-->!-->!-->!-->…
2023 : Wike Na Faɗa Da Yankin Arewa Ne – In Ji Wata Kungiyar Matasa
Shugaban ƙungiyar wayan dakan yan arewacin Najeriya (NAM) , Muhammad Inuwa, ya bayyana wannan kalaman cin mutuncin da gwamnan jihar Rivers, Nyesome Wike yake akan Atiku Abubakar da wani salone na cin mutuncin arewacin ƙasar nan.
Inuwa!-->!-->!-->…
Rashawa Na Kara Yawa A Aikin Gwamnati Saboda Son Kai Da Siyasa – Buhari
Shugaba Muhammadu Buhari ya ce rashawa na bunkasa a aikin gwamnati saboda son kai da siyasa da kuma rashin gaskiya.
Buhari ya bayyana hakan ne yau Juma'a lokacin bikin mika lambobin yabo kan kwarewar aiki a fadarsa da ke Abuja.
!-->!-->!-->!-->!-->…
DA DUMI-DUMI: Firaministar Birtaniya Ta Sauka Daga Muƙaminta
Firaministar Birtaniya Liz Truss ta sauka daga muƙaminta bayan kwana 45 da hawa kan mulki.
Ƴan majalissa na jam'iyyar Conservatives sun buƙace ta da ta ajiye mulki bayan da gwamnatinta ta ci karo da matsaloli.
Ajiye muƙamin nata ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Zan Bai Wa Fannin Tattalin Arziki Muhimmanci – Dan Takarar Gwamnan Jigawa Na APC
Dan takarar gwamnan Jihar Jigawa na jam'iyyar APC, Umar Namadi, ya ce babban burinsa idan ya ci zaben shi ne ya bunkasa tattalin arzikin jihar.
Ya bayyana haka ne a hira ta musamman da BBC Hausa.
"Abin da ya ba ni kwarin gwiwa na!-->!-->!-->!-->!-->…