Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Politics
El-Rufai Ya Haƙura Da Muƙamin Minista, Ya Tura Sunan Madadinsa
Tsohon Gwamnan Jihar Kaduna, Nasir Ahmad El-Rufai ya janye daga buƙatar zama ɗaya daga cikin ministocin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu, kamar yanda jaridar PREMIUM TIMES ta gano.
Wata majiya daga Fadar Shugaban Ƙasa ta ce, El-Rufai ya!-->!-->!-->…
Naɗin Ministoci 5 Kacal Daga Kudu Maso Gabas Rashin Adalci Ne – Ƙungiyar Inyamurai
Ƙungiyar Al’ummar Inyamurai (Igbo) ta Ohanaeze Ndigbo ta koka kan naɗin iya ministoci biyar daga yankin Kudu Maso Gabas da Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ya yi.
Shugaban Ohanaeze, Emmanuel Iwuanyanwu ya ce, bai wa yankin Kudu Maso!-->!-->!-->…
Ɗan Majalissar Wakilai Zai Raba Kayan Abinci Ga Zawara 2,000
Ɗan Majalissar Wakilai mai wakiltar Darazo da Ganjuwa daga Jihar Bauchi, Mansur Manu Soro ya ce, zai samar da kayan abinci kyauta ga zawara 2,000 a mazaɓarsa.
Ɗan majalissar ya bayyana hakan ne ga jaridar DAILY TRUST a jiya Laraba, a!-->!-->!-->…
PDP Ta Ƙirƙiri Kwamiti Na Musamman Kan Zaɓen Jihohin Bayelsa, Imo Da Kogi
A daidai lokacin da zaɓen gwamnoni na ranar 11 ga watan Nuwamba wanda za a yi a jihohin Bayelsa, Imo da Kogi ke ƙara ƙuratowa, Jam’iyyar PDP ta ƙirƙiri kwamiti na musamman kan yaɗa labarai da wayar da kan jama’a kan manufofin jam’iyyar da!-->…
Ganduje Ya Shirya Karɓar Kwankwaso A APC, Ya Ce Kyakkyawan Ɗan Siyasa Ne
Shugaban Jam’iyyar APC na Ƙasa, Abdullahi Umar Ganduje ya bayyana shirinsa na karɓar Ɗan Takarar Shugaban Ƙasa na Jam’iyyar NNPP, Rabiu Musa Kwankwaso matuƙar ya yarda ya shiga jam’iyyar.
Ganduje ya yi wannan magana ne a lokacin da yake!-->!-->!-->…
JUYIN MULKI: Sojoji Zasu Kare Demokaraɗiyyar Najeriya Komai Matsalolinta – Shugaban Sojoji
Hafsan Hafsoshin Najeriya, Lieutenant General Taoreed Lagbaja, a jiya Asabar ya yi alƙawarin cewa, sojojin Najeriya zasu ci gaba da kare demokaraɗiyyar Najeriya komai matsalolin da take fuskanta.
Janar Lagbaja ya bayar da wannan!-->!-->!-->…
PDP Ta Jaddada Goyon Bayanta Ga Shari’ar Atiku, Ta Yi Kira Ga Tinubu Da Ya Rage Yawan Ministoci
Gwamnonin da aka zaɓa ƙarƙashin jam’iyyar PDP tare da jagororin jam’iyyar da suka haɗa da tsohon Mataimakin Shugaban Ƙasa, Atiku Abubakar sun haɗu a Abuja domin tattauna makomar jam’iyyar.
A wajen zaman tattaunawar da jagororin PDPn!-->!-->!-->…
Maryam Shetty Ta Magantu Kan Sagegeduwar Da Akai Mata
Tsohowar wadda aka miƙa sunanta domin kasancewa minista a gwamnatin Tinubu, Maryam Shettima wadda aka fi sani da Maryam Shetty, ta bayyana janye sunanta daga jerin ministoci a matsayin ƙaddarawar Ubangiji.
Shugaban Ƙasa Bola Ahmed!-->!-->!-->…
Yanda Cukumurɗar Siyasa Ta Hana Maryam Shetty Samun Muƙamin Minista
A lokacin da ƴan Najeriya ke ci gaba da neman dalilan da ya sa Maryam Shetty ta samu muƙamin minista a matsayinta na matashiya wadda ba tai ƙaurin suna a siyasa ba daga Jihar Kano, labarin canja sunanta ƴan awanni kaɗan kafin shigarta!-->…
Abin Da Ƴan Najeriya Ke Cewa Kan Cire Maryam Shetty Daga Jerin Ministocin Tinubu
Ana tsaka da fara tantance minitoci rukuni na biyu da Shugaban ƙasa Bola Ahmed Tinubu ya aika majalisa, aka samu labarin cewa ya sauya sunan Maryam Shetty da na Mariya Mahmoud a matsayin minista daga Kano.
Shugaban Majalisar Dattawa!-->!-->!-->…
APC Ta Tabbatar Da Cewar Ita Jam’iyyar Ɓarayi Ce – PDP Kan Shugabancin Ganduje
Jam’iyyar Adawa ta PDP ta kushe jam’iyya mai mulki, APC kan zaɓin tsohon gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Ganduje a matsayin sabon Shugaban Jam’iyyar na Ƙasa, inda ta ce dattijon mai shekaru 73 a duniya yana fama da halin cin hanci da rashawa!-->…
Muhimman Abubuwa Da Ya Kamata A Sani Game Da Ganduje
An haifi Abdullahi Umar a ƙauyen Ganduje da ke cikin ƙaramar hukumar Dawakin Tofa ta jihar Kano a 1949.
Ya fara karatun Ƙur'ani da Islamiyya a ƙauyensu, inda ya samu ilimin addini. Ya shiga firamare ta Dawakin Tofa daga 1956 zuwa 1963.
!-->!-->!-->!-->…
Jawabin Ganduje Na Kama Aiki
Sabon shugaban jam'iyyar APC na ƙasa, Dr. Abdullahi Umar Ganduje ya ce zai fara aiki ba tare da sanyin jiki ba don tabbatar da nasarar jam'iyyar mai mulki a zaɓukan gwamna na ranar 11 ga watan Nuwamba a jihohin Imo da Kogi da kuma Bayelsa.!-->…
Ganduje Ya Zama Sabon Shugaban APC
Kwamitin gudanarwa na jam’iyyar APC mai mulki a Najeriya ya tabbatar da zaɓen Dakta Abdullahi Umar Ganduje, tsohon gwamnan jihar Kano, a matsayin sabon shugaban jam’iyyar na ƙasa.
An zaɓi Ganduje ne a lokacin taron kwamitin gudanarwar!-->!-->!-->…
Yau Tinubu Zai Tura Sunayen Sauran Ministocinsa Ga Majalissar Dattawa
Jaridar PUNCH ta gano cewar a yau Laraba ne, Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu zai tura sunayen sauran mutanen da yake son ya naɗa ministoci zuwa ga Majalissar Dattawa.
Wata ƙwaƙƙwarar majiya daga Majalissar Dattawa ta tabbatar da cewa,!-->!-->!-->…
PDP Ta Yi Allawadai Da Jawabin Tinubu Kan Halin Da Ƙasa Ke Ciki
Jam’iyyar Peoples Democratic, PDP, ta bayyana jawabin Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu kan Halin da Ƙasa ke Ciki na ranar Litinin a matsayin wani baƙin labari da yake tunawa ƴan Najeriya irin a alƙawuran Muhammadu Buhari waɗanda ba su!-->…
TANTANCE MINISTOCI: El-Rufa’i Ya Fuskanci Ƙalubale Daga Sanatan Kogi
Ɗan Majalissar Dattawa da ke wakiltar Mazaɓar Sanata ta Kogi ta Yamma, Sanata Sunday Karimi ya ƙalubalanci tsohon Gwamnan Jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i a lokacin da sanatoci ke tantance a shi a yau Talata.
Bayan El-Rufa’i ya!-->!-->!-->…
TANTANCE MINISTOCI: Dalilin Da Ya Sa Sanatoci Ba Su Takurawa Wike Ba – Akpabio
Shugaban Majalissar Dattawa, Godswill Akpabio ya bayyana dalilin da ya sa sanatocin ba su takurawa tsohon Gwamnan Jihar Rivers, Nyesom Wike ba a lokacin da suka tantance shi domin a naɗa shi minista.
Akpabio ya bayyana ƙwarewar Wike a!-->!-->!-->…
Waɗanda Tinubu Zai Naɗa Ministoci Su 15 Ne Kaɗai Daga 28 Suka Gabatar Da Takardunsu
Aƙalla waɗanda za a naɗa ministoci 15 ne suka gabatar da takardunsu ga ofishin Babban Mai Temakawa Shugaban Ƙasa kan Harkokin Majalissar Dattawa, Abdullahi Gumel zuwa jiya Lahadi.
Waɗansu daga cikin waɗanda sunayensu suka fito a waɗanda!-->!-->!-->…
Yau Sabbin Ministocin Tinubu Zasu Fara Fuskantar Tantancewar Majalissar Dattawa
A yau Litinin ne Majalissar Dattawa zata fara tantance ingancin waɗanda Shugaban Ƙasa, Bola Ahmed Tinubu ke son naɗawa ministoci.
A ranar Alhamis da ta gabata ne, Shugaban Majalissar Dattawa ya karanta sunayen mutane ashirin da takwas!-->!-->!-->…