Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Politics
‘Yan Siyasa Masu Siyan Katin Zabe Na Bata Lokacinsu Ne Kawai, In Ji INEC
Hukumar Zabe Mai Zaman Kanta ta Kasa, INEC ta ce siyan katin zabe da ake zargin wasu a Arewacin Najeriya da yi aikin kawai ne da ba zai anfanar da su da komai ba.
Mai Magana da Yawun INEC, Festus Okoye ne ya bayyana hakan a tattaunawar!-->!-->!-->…
Kotu Ta Kama Babban Daraktan Yakin Neman Zaben Peter Obi Da Laifin Da EFCC Ke Zarginsa Da Shi
Wata Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta Abuja ta kama Babban Daraktan Yakin Neman Zaben Peter Obi, Doyin Okupe, saboda karya dokar Hukunta Masu Halatta Kudin Haramun.
Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC ce ta kama Okupe a!-->!-->!-->…
Osinbajo Ya Yi Fatan Alheri Yayinda Buhari Ke Cika Shekaru 80 A Duniya
Mataimakin Shugaban Kasa, Yemi Osinbajo, SAN, tare da matarsa, Dolapo Osinbajo, sun taya Shugaban Kasa Muhammadu Buhari murnar zagayowar cikar shekararsa, inda yake cika shekaru 80 a ranar Asabar din nan 17 ga watan Disamba, 2022.
A!-->!-->!-->…
Rikici Ya Barke A Jam’iyyar APC Kan Dakatar Da Tsohon Gwamna
Kwanaki bayan dakatar da tsohon gwamnan Jihar Bauchi, Mohammed Abubakar da shugabancin jam’iyyar APC na mazabarsa ya yi saboda zarginsa da aiyukan yiwa jam’iyya zagon kasa, shugabancin jam’iyyar na jiha ya soke dakatarwar.
A wata wasika!-->!-->!-->…
Amurka Ta Ja Kunnen Shugabannin Da Zasu Gudanar Da Zabe A 2023
Shugaban Amurka, Joe Biden ya bukaci wasu daga cikin shugabannin kasashen Afirka da suke shirin gudanar da zabe a shekara mai zuwa da su tabbatar da cewar an gudanar da zabe mai ingancin da duniya zata amince da shi.
Biden ya bayyana!-->!-->!-->…
Sau 50 Aka Kai Hare-Hare A Ofisoshin INEC Daga Shekarar 2019 Zuwa Yanzu
Shugaban hukumar zabe ta kasa, INEC, Farfesa Mahmud Yakubu ya ce tun daga shekara ta 2019 zuwa yanzu an kai hari kan ofisoshin hukumar sau 50 a jihohi 15 cikin jihohi 36.
Ya bayyana hakan ne a yau Juma'a lokacin da yake bayani ga!-->!-->!-->…
Shugaban NNPP Na Jihar Kaduna Ya Fice Daga Jam’iyyar
Shugaban Jam’iyyar New Nigeria Peoples Party (NNPP), na Jihar Kadun, Ben Kure, ya sanar da ajjiye mukaminsa da kuma ficewarsa daga jam’iyyar a jiya Alhamis.
Da yake jawabi ga manema labarai jiya a Kaduna, Ben Kure ya ce, duk da yana!-->!-->!-->…
Peter Obi Ya Taya ‘Babban Yaya’ Atiku Abubakar Murnar Cika Shekara 76 A Duniya
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Labour Party (LP), Peter Obi, a jiya Juma’a ya taya abokin hamayyarsa a zaben shekarar 2023, Atiku Abubakar murna cika shekara 76 a duniya.
Atiku Abubakar dai shine dan takarar shugaban kasa na!-->!-->!-->…
‘Ina Maka Fatan Kasancewa Lafiya’, Tinubu Ya Taya Atiku Murnar Cika Shekara 76 A Duniya
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressive Congress (APC), Bola Ahmed Tinubu ya taya abokin hamayyarsa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Atiku Abubakar murnar cika shekara 76 a duniya a ranar Juma’a.
Tinubu ya!-->!-->!-->…
Gwamnonin PDP na kudancin Najeriya sun sauya matsayi kan G5
Gwamnonin Jam’iyyar PDP da suka fito daga yankin Kudu maso kudu a Najeriya, sun yanke hukuncin ganawa da kungiyar gwamnoni 5 ta G5 da ke karkashin Nyesom Wike da suka bijire wa matsayin jam’iyyar bayan zaben fidda gwanin dan takaran!-->…
Kotu Ta Soke Zaben Fidda Gwani Na APC A Taraba
Alkali Obiora Egwatu na Babbar Kotun Tarayya ta Abuja ta soke zaben fidda gwani na gwamna a jam’iyyar APC wanda ya baiwa Sanata Emmanuel Bwacha nasara a matsayin dan takarar APC na gwamna a Jihar Taraba a zaben 2023.
Da yake yanke!-->!-->!-->…
Kotu Ta Soke Zaben APC Na Fidda Gwani Na Gwamna A Akwa Ibom
Babbar Kotun Tarayya da ke zamanta a Uyo, ta soke takarar Akan Udofia a matsayin mai yi wa jam’iyyar All Progressives Congress (APC) takarar gwamna a Jihar Akwa Ibom a zaben shekarar 2023.
Kotun ta bayyana cewa, Akan Udofia bai taba!-->!-->!-->…
Kwamitin Samar Da Zaman Lafiya Na Abdussalami Ya Gargadi ‘Yan Takarar Shugaban Kasa
Kwamitin Samar Da Zaman Lafiya na Kasa, NPC, wanda tsohon shugaban mulkin soja, Janar Abdussalami A. Abubakar (mai ritaya), ya bayyana kin amincewarsa da maganganun tunzura al’umma da wasu masu magana da yawun ‘yan takarkarun shugaban kasa!-->…
NBC Ta Ci Tarar Arise TV A Kan Bola Tinubu
Hukumar Kula da Kafafen Yada Labarai ta Kasa, NBC ta hukunta gidan talabijin na Arise TV da tarar naira miliyan 2 saboda yada labaran kanzon kurege da suka shafi dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar Alla Progressives Congress (APC), Bola!-->…
An Yi Kicibis, Tinubu Ya Hadu Da Atiku A Filin Jirgi
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar All Progressives Congress, Bola Ahmed Tinubu da takwaransa na jam’iyyar Peoples Democratic Party, Atiku Abubakar, a yau Litinin sun hadu a filin jirgin sama na Nnamdi Azikwe da ke Abuja.
Wani!-->!-->!-->…
A Matsayin Shugaban Kasa, Zan Yi Kokari Ba Zan Fita Kasar Waje Neman Magani Ba – Kwankwaso
Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar New Nigeria People’s Party (NNPP), Rabi’u Musa Kwankwaso, ya yi alkawarin yin duk mai yiwuwa a mulkinsa wajen kin zuwa waje neman magani idan aka zabe shi shugaban kasa a shekarar 2023.
Ya yi!-->!-->!-->…
Yanda Atiku Zai Magance Matsalar Tsaro – Okowa
Gwamnan Jihar Delta kuma dan takarar mataimakin shugaban kasa na jam’iyyar Peoples Democratic Party (PDP), Ifeanyi Okowa, ya ce dan takarar jam’iyyarsu na shugaban kasa, Atiku Abubakar, ya gano cewa magance matsalar talauci da rashin aikin!-->…
Dattawan Arewa Sun Yi Tir Da Kai Wa Atiku Hari A Borno
Kungiyar tuntuɓa ta dattijan arewa ta yi tir da harin da wasu `yan bangar siyasa suka kai wa kwambar ɗan takarar shugaban ƙasa na jam`iyyar PDP, a Maiduguri lokacin da yake yaƙin neman zaɓe, a jiya Laraba.
Kungiyar ta yi gargadin cewa!-->!-->!-->…
Zaben 2023: ‘Harin’ Da Aka Kai Wa Ayarin Atiku A Borno Ya Yamutsa Hazo
Zargin an kai hari ga ayarin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na Jam’iyyar PDP Atiku Abubakar a ziyarar da ya kai Jihar Borno ya jawo ce-ce-ku-ce.
Atiku da PDP sun hakikance cewa ’yan dabar Jam’iyyar APC sun kai musu hari, a!-->!-->!-->…
Rashin Baiwa Mata Muhimmanci Da APC Ke Yi Shi Zai Kayarta A Zabe – Mariya Waziri
An bayyana mata a matsayin mafiya rinjaye wajen zabar shugabanni a bangarorin daban-daban na siyasa, to sai dai amma ba a damawa da su yanda ya kamata.
Hajiya Mariya Waziri, Shugabar Kwamitin PRACO da ke karakashin Hajiya Rukayya Atiku!-->!-->!-->…