Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Religion
Za A Yi Muhawara Da Sheikh Idris Dutsen Tanshi Da Malamai Kan Zargin Munana Kalamai Ga Manzon Allah…
Hukumar Shari’ar Musulunci ta Jihar Bauchi ta yi ƙarin haske a kan dalilanta na ɗage zaman tattaunawa da ta shirya da Sheikh Idris Abdul’aziz, wanda ake zargi da munana kalamai a kan Annabi Muhammadu.
Tun farko a yau Asabar ne, hukumar!-->!-->!-->…
Jihohin Sokoto Da Yobe Sun Lashe Musabakar Karatun Al-Qur’ani Ta Bana
An kammala gudanar da Gasar Karatun Al'Qur'ani ta Bana Karo na 37, wadda aka gabatar a Gusau babban birnin Jihar Zamfara.
Nura Abdullahi Bello daga Jihar Sokoto shine wanda ya samu nasarar zama Gwarzon Shekara na bana, bayan ya samu!-->!-->!-->…
Wani Gwamna Ya Sanar Da Karin Albashi Na Kashi 10%, Zai Kuma Bayar Da Tukuicin Kirsimeti
Gwamnan Jihar Anambra, Chukwuma Soludo ya sanar da karin albashi ga ma’aikatan jihar na kaso 10 cikin 100, wanda zai fara a watan Janairu na 2023.
Gwamnan ya sanar da matakin ne a bikin Ranar Aikin Gwamnati ta Shekarar 2022 wadda aka!-->!-->!-->…
Hisbah Za Ta Fara Kama ‘Yan Mata Da Ke Talla A Titunan Jihar Kano
Hukumar Hisbah a Kano ta fara shirin kama matan da ke talla akan titunan jihar.
Kafar yada labaran Radio Najeriya ta rawaito, mataimakiyar mukaddashin kwamanda mai kula da harkokin mata, Malama Ummulkulsum Kasim na wannan bayanin, bayan!-->!-->!-->…
Hisbah Na Neman ‘Yan Homo Masu Daura Aure A Kano, Ta Kama ‘Yan Biki 19
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta kama matasa 19 a wajen biki a tsakiyar birni bisa zargin halartar bikin auren jinsi.
TASKAR YANCI ta gano cewa, wadanda ake zargin, wadanda ke zama ‘yan shekaru 20 zuwa sama kadan, sun halarci wajen bikin!-->!-->!-->…
Soyayyar Yaudara
Rataye wani da igiyar soyayya (ta zato), ba da niyyar aure ba (ma’ana, a zuciyarka/ki na da wanda kuke so da gaske, daban),Kasan ‘geno-type’ ɗinka, ba zai iyu ku auri juna ba, sai an yi nisa (a soyayya), ka nuna ku rabu (ko kuma, kana!-->…
Ba Don Addini Ake Yin Takarar Musulmi Da Musulmi Ba, Don Kuri’a Ne – Gumi
Malamin Addinin Musulunci mazaunin Kaduna, Sheikh Ahmad Gumi ya ce, Takarar Musulmi da Musulmi da Jam’iyyar All Progressives Congress (APC) ba dole ba ne, saboda hakan ba shi da wata alaka da addini.
Ya yi kira ga ‘yan Najeriya da su yi!-->!-->!-->…
Salatin Manzon Allah ﷺ A Social Media
Daga: Aliyu M. Ahmad
Ina kyautata wa masu yin salati ga Annabi ﷺ a 'media' zato, na nuna soyayya ce gare Shi ﷺ. Nuna Soyayya ga Annabi ﷺ ko tunasarwa kan yi masa salati, ibada ce.
Duk wanda ya yi wa Manzon Allah ﷺ salati sanadiyyar!-->!-->!-->!-->!-->…
An Harbe Ƴan Shi’a 6, Yayinda Da Dama Suka Sami Raunuka A Zaria
Mambobin ƙungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) waɗanda aka fi sani da ƴan Shi'a da ba su gaza 6 ba ne aka rawaito an kashe yayinda waɗanda ba a tantance ba suka tsira da munanan raunuka a lokacin da suke yin muzaharar ranar Ashura a!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Bayar Da Hutun Bikin Babbar Sallah Na Kwanaki 2
Domin aiwatar da bukukuwan Babbar Sallar bana, Gwamnatin Tarayya ta ayyana ranar Litinin 11 da Talata 12 ga watan Yuli, 2022 a matsayin ranakun hutu.
Ministan Harkokin Cikin Gida, Rauf Aregbesola ne ya sanar da hakan a wata sanarwa da!-->!-->!-->…
Kotun Ƙoli Ta Bayar Da Damar Sanya Hijabi A Makarantun Jihar Lagos
Kotun Ƙoli ta tabbatar da ƴancin ɗalibai Musulmai mata a jihar Lagos na sanya hijabi a makarantu ba tare da tsangwama ko cin mutumci ba.
A hukuncin da mafiya rinjaye na alƙalan kotun ƙolin suka yi a yau Juma'a a Abuja, sun amince da!-->!-->!-->…
Tsokaci A Kan ‘Akidar’ Interfaith
Daga: Farfesa Salisu Shehu
Ta hanyar Interfaith Dialogue (Hiwaru Adyan) ne Shari'ah ta tabbata a Constitution din Nigeria. Na ga 'yan uwana almajirai, a dalilin rashin fahimtar turanci da kuma rashin sanin cikakken tarihin Nigeria, har!-->!-->!-->…
Dan Fim Mohamed Al-Siyari A Tunisia Na Neman A Sauya Lokacin Azumi Zuwa Lokacin Sanyi
Wani fitaccen dan fim a Tunisia Mohamed Al-Siyari ya haifar da ce-ce-ku-ce musamman a Gabas Ta Tsakiya bayan ya yi kiran a dawo da yin azumi lokacin hunturu duk shekara.
Ya yi wannan tsokacin ne a wata tashar rediyo ta Shams FM a!-->!-->!-->…
Buhari Ya Jaddada Bukatar Yafewa Juna, Tausayi Da Kyautatawa Mabukata
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari a jiya Litinin ya shiga cikin Musulmi a Masallacin Fadar Shugaban Ƙasa da ke Abuja wajen halartar buɗe tafsirin Alkur'ani na watan Ramadhan na bana.
A bayanin da Mai Taimakawa Shugaban Ƙasa kan Harkokin!-->!-->!-->…
AZUMI: Sarkin Musulmi Ya Ce A Fara Duban Wata Yau Juma’a
Majalisar Koli ta Addinin Musulunci a Najeriya ta umarci al’ummar Musulmi da su soma duban watan Ramadan daga ranar Juma’a 29 ga watan Sha’aban shekara ta 1443 Bayan Hijira wanda ya yi daidai da 1 ga Afrilun 2021.
Majalisar da ke!-->!-->!-->…
Bayan Shekaru 40, Huzaifi Ya Ajjiye Aikin Jan Sallar Tarawihi A Masallacin Annabi
Sheikh Aliy Ibn Abdurrahman Al-Huzaifi ba zai ci gaba da jan sallar Tarawihi ba a Masallaci Mai Alfarma na Annabi da ke Madina.
Wannan na nuni da cewa Shehin ba zai ja sallar Tarawihi ta azumin bana (1443) ba wanda ake sa ran farawa ƴan!-->!-->!-->…
Ƴan Jihohin Borno Da Zamfara Sun Lashe Gasar Karatun Al-Qur’ani Ta Bana
Baba Sayinna Goni Mukhtar daga Jihar Borno da Haulatu Aminu Ishak daga Jihar Zamfara ne suka zama gwarazan gasar karatun Alkur'ani ta Kasa ta 36 wadda aka gudanar a Bauchi.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN ya rawaito cewa,!-->!-->!-->…
Shahararren Ɗan Ƙwallon Ƙafar Holland, Seedorf Ya Musulunta
Tsohon shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa, ɗan ƙasar Netherlands, wacce a ka fi sani da Holland, Clarence Seedorf, ya musulunta, kamar yadda Arabnews.com ya rawaito.
Seedorf, mai shekara 45, da kansa ya sanar da cewa ya rungumi a ddinin!-->!-->!-->…
Za A Iya Fara Azumin Ramadhan Na Bana Ranar Asabar 2 Ga April, 2022
Mai Alfarma Sarkin Musulmi kuma Shugaban Majalissar Koli ta Addinin Musulunci, Sa'ad Abubakar, ya umarci Musulmi da su fara duban jaririn watan Sha'aban, wata na 8 a jerin watannin Musulunci a yau Alhamis 3 ga watan Maris, 2022.
Sarkin!-->!-->!-->…
Badaru Ya Kaddamar Da Fara Bitar Littafin Koyon Bakin Arabiya Da Hausa
Gwamna Muhammad Badaru Abubakar ya kaddamar da fara bitar littafin Koyon Bakin Arabiya da Hausa ga malaman makarantun Islamiyyu na jihar Jigawa.
Badaru wanda ya samu wakilcin mataimakin sa, Malam Umar Namadi ya baiyana shirin bitar da!-->!-->!-->…