Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Religion
Rundunar Hisbah Ta Kama Motoci 4 Makare Da Giya A Kano
Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta kama motoci hudu makare da giya mai yawan sama da kwalabe 4,200.
Babban Kwamandan Rundunar, Dr. Harun Ibb Sina ne ya baiyana hakan a Kano, yayin da yake zantawa da 'yan jarida a ranar Asabar.
Ya!-->!-->!-->!-->!-->…
‘Yar Asalin Kasar Faransa ‘Yar 14 Ta Haddace Al-Kur’ani A Wata 4
Wata yarinya mai shekaru 14 da haihuwa 'yar kasar Faransa mai suna Fatima Musa ta bar tarihi a makarantar Nurul Tilawah International School, Zaria, Jihar Kaduna, inda ta haddace Al-Kur'ani Mai Girma cikin watanni hudu kacal.
Abu ne da!-->!-->!-->…
Shugaban America Ya Nada Musulma Ta Farko A Matsayin Alkaliyar Kotun Tarayya
Shugaban Kasar America, Joe Biden, a karon farko ya nada mace Musulma 'yar America a matsayin alkaliyar kotun gwamnatin tarayya a America, kamar yanda Fadar White House ta bayyana a ranar Larabar da ta gabata.
Idan har Majalissar!-->!-->!-->…
Budaddiyar Wasika Zuwa Ga Gwamna Badaru Kan Musabakar Al-Kur’ani
Zuwa ga jaridar TASKAR YANCI. Ku temaka ku wallafamin wannan wasika tawa, ta yanda za ta isa ga Mai Girma Gwamnan Jihar Jigawa, Alhaji Muhammad Badaru Abubakar.
Shimfida
Mai Girma Gwamna Muhammad Badaru Abubakar, Gwamnan Jihar!-->!-->!-->!-->!-->…
Waken Ta’aziyyar Dr. Ahmad BUK Daga Saifullahi Dahiru Usman
Rabbi Allah Ar-Rahimu
Rabbi Kai ne Rãhiminmu
Rabbi Kai ne Khãliƙinmu
Mai yawan jin ƙai gare mu
Yau fa ga Bãba gare mu
Har ila yau mãlaminmu
!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->!-->…
Dr. Ahmad Ibrahim BUK, Kala Haddasana Ya Rasu
Allah Ya yi wa babban malamin Addinin Musulunci nan na Kano Dr. Ahmad Ibrahim BUK, Kala Haddasana rasuwa a yau Juma'a.
Wata jikarsa ce ta tabbatar wa da BBC Hausa labarin rasuwar.
Fitaccen malamin ya yi fice ne a wajen karatuttukan!-->!-->!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Sanar Da Hutun Kirsimeti Da Sabuwar Shekara
Gwamnatin Tarayya ta sanar da ranar Litinin 27 da Talata 28 ga watan Disamba a matsayin ranakun hutun bukukuwan Kirsimeti, yayin da ranar 3 ga watan Junairun 2020 a matsayin hutun sabuwar shekara.
BBC Hausa ta rawaito cewa, Ministan!-->!-->!-->…
Amurka Ta Cire Najeriya Daga Jerin Masu Tauye Damar Yin Addini
Daga: PUNCH
Kasar Amurka ta cire Najeriya daga cikin jerin kasashe masu tauye damar yin addini, yayin da ta sanya Rasha, China da wasu kasashe takwas a matsayin kasashe na musamman da aka sawa ido saboda aiyukan da ke gudana na!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Ayyana Talata A Matsayin Ranar Hutun Maulidi
Gwamnatin Tarayyar Najeriya ta ayyana Talata 19 ga watan October, 2021 a matsayin ranar hutu domin bikin mauludi na bana.
Wannan ya zo ne domin taya murnar zagayowar ranar haihuwar Fiyayyen Halitta, Annabi Muhammadu SallalLahu Alaihi wa!-->!-->!-->…
Masu Laifi Na Jiran Hukuncin Rajamu A Bauchi
Daga: Abdullahi Yawale
A jihar Bauchin, sama da shekaru 20 kenan da kaddamar da tsarin shari’ar Musulunci, amma har yanzu ana fuskantar jinkiri wajen aiwatar da hukunce-hukuncen da kotuna suka yanke karkashin wannan!-->!-->!-->…
Masu Sukar Buhari Game da Bashi, Marassa Gaskiya Ne – Lai Mohammed
Ministan Yada Labarai da Al’adu, Alhaji Lai Mohammed ya ce wadanda ke sukar gwamnatin Shugaba Muhammadu Buhari game da karbar bashi marassa gaskiya ne.
Ministan ya fadi hakan ne a ranar Alhamis a Maiduguri a wajen wani taro domin!-->!-->!-->…
Za A Fara Amfani da Network Mai Karfin 5G A Janairun 2022 – Dr. Pantami
Ministan Sadarwa daBunkasa Tattalin Arzikin Sadarwa, Dr. Isa Ali Pantami, ya ce za a fara anfani da Network mai karfin 5G a Najeriya a watan Janairun 2022.
Ministan ya ce hakan zai taimaka matuka wajen sa ido kan barnatar da dukiyoyin!-->!-->!-->…
An Kashe Yara Sama Da 300,000 A Arewa Maso Gabashin Najeriya
Asusun Kula da Kananan Yara na Majalisar Dinkin Duniya (UNICEF) ya bayyana cewa sama da yara 300,000 ne suka rasa rayukansu a cikin shekaru 12 da suka gabata saboda rikicin da ya addabi yankin Arewa maso Gabas.
A sabuwar kididdigar da!-->!-->!-->…
Shugabanci Ba Na Dolo Ba Ne – Dr. Birnin Kudu
Sanannen malamin addinini Musulunci, Dr. Abubakar Sani Birnin Kudu ya bayyana cewa dole ne a kowanne hali al’umma su zama suna da shugabannin da za su shugabance su.
Ya bayyana hakan ne a taron taya murna da tunasar da shugaban karamar!-->!-->!-->…
AFGHANISTAN: An Cire ‘Yan Mata Daga Jerin Masu Komawa Makarantun Sakandare
An Cire 'Yan Mata Daga Jerin Masu Komawa Makarantun Sakandare A Afghanistan
'Yan Taliban sun cire' yan mata daga makarantun sakandare na Afganistan, bayan da suka ba da umarnin cewa samari da malamai maza ne kawai za su koma aji.
!-->!-->!-->!-->!-->…