For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Research

Me Yasa Wasu Ke Yawan Jin Bacci?

Daga: CRI HAUSA Masu karatu, ko kuna jin bacci bai ishe ku ba duk da cewa kun dauki lokaci mai tsawo kuna yin baccin? Kwanan baya masanan kasar Jamus sun bayyana wasu dalilai guda 8 da kan sa wasu jin bacci ba ya isar su. Da farko,

Amfanin Zogale Ga Fatar Dan Adam

Daga: Hafsat Abubakar Sadiq Wani lokaci abubuwa masu girma sukanzo a karamar suffa, kamar dai zogale, da ya kasance ƙananan ganye mai tarin albarka da kara lafiya. Kazalika ba kadai ganyen bane mai amfani, kowanne ɓangare na wannan

Yanda Za A Temakawa Jarirai Su Yi Bacci

Kullum gazawa wajen taimakawa jarirai su yi bacci, yana addabar iyayen da suka haihu ba da dadewa ba. Sabon nazari da aka gudanar a kasar Japan ya bayyana cewa, yayin da jarirai suke kuka, suka kasa yin bacci, rungumar su tare da yin

Me Ce Ce Cutar Ƙyandar Biri?

Tun daga farkon shekarar da muke ciki, kasashe da yankuna 75 sun gabatar wa hukumar kiwon lafiya ta kasa da kasa wato WHO rahotanni kan yadda mutane fiye da dubu 16 suka kamu da cutar Kyandar Biri, ciki had da wasu 5 da suka mutu, wadanda

Soyayyar Yaudara

Rataye wani da igiyar soyayya (ta zato), ba da niyyar aure ba (ma’ana, a zuciyarka/ki na da wanda kuke so da gaske, daban),Kasan ‘geno-type’ ɗinka, ba zai iyu ku auri juna ba, sai an yi nisa (a soyayya), ka nuna ku rabu (ko kuma, kana

Tsoron Mage (Ailurophobia)

Daga: Aliyu M. Ahmad Mutumi da yake da wannan matsalar ‘ailurophobia’, shi ne, wanda da zarar ya ga kyanwa/mage, zai ‘tsorata’, bugun zuciyarsa zai ƙaru, wasu har da ihun tsoro, kuka, ko shiɗewa/rikicewa, wasu har ‘suma’ suke idan ta

BINCIKE: Anfanin Majamfari/Rai Dore

Daga: Baba Alhaji Ashbab Menene Rai Dore/Majanfari? Rai dore wata karamar ciyawa ce koriya, tana da tsayin da ya kai na mita daya da digo takwas (1.8m). Ganyen rai dore na da launin kore mai haske (light green) a sanda take girma, a