Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Science and Technology
Wutar Lantarki Ta Kashe Mutane 11, Ta Kuma Jiwa Wasu Da Dama Raunuka A Zaria
A kalla mutane 11 ne wutar lantarki ta kashe har lahira, yayin da wasu da dama suka samu raunuka a Karamar Hukumar Zaria da ke Jihar Kaduna.
Hatsarin ya faru ne a ranar Laraba da rana a yankin Gwargwaje na karamar hukumar, inda ya jawo!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Za Ta Samar Da Wutar Lantarki Mai Karfin Megawatt 30 A Jihar Sokoto
A ranar 15 ga wata ne ma’aikatar kimiya da fasaha da kirkire-kirkire ta kaddamar da taron karawa juna ilimi na tsawon kwanaki uku wanda ya mayar da hankali kan yadda za a samar da hasken wutan lartarki mai karfin Megawatt 30 a kananan!-->…
Jamus Ta Kirkiro Injin Kyankyashe Jajirai
Kasar Jamus ta kirkiro wani inji da zai rika raino tare da kuma kyankyasar jarirai irinsa na farko a duniya.
Sunan injin ‘Ecto Life’ kuma zai samar da duk wani abu da jariri yake bukatar a cikin mahaifiyarsa har ma da kari.
An shafe!-->!-->!-->!-->!-->…
Elon Musk Zai Nada Kansa Shugaban Kamfanin Twitter
Elon Musk ya bayyana cewa shi ne zai zama sabon shugaban kamfanin sada zumunta na Twitter wanda ya saya kan zunzurutun kuɗi dala biliyan arba'in da huɗu.
Ɗaya daga cikin matakan farko da ya ɗauka bayan kammala cinikin kamfanin, shi ne!-->!-->!-->…
Cutar Nacin Hawa Social Media
Idan kana da muhimman al'amura a gabanka, sai ka ɗan taƙaita amfani da 'social media", matuƙar ba 'neman kuɗi' ko 'kasuwanci' kake da ita ba.
Idan son samu ne, a kowacce safiya, kar ka buɗe data, har sai ka kammala muhimman al'amuran da!-->!-->!-->…
Wasu Muhimman Abubuwa Game Da Pi π
Daga: Aliyu M. Ahmad
Ba na yi wa 'yan Pi π nasiha ba, kar ta fashe, a ƙi turo min kasona, amma dai akwai buƙatar mu tunasar da kanmu.
Har yanzu, darajar Pi π bai gama karɓuwa a kasuwar duniya ba, ma’ana, ba a iyankance masa daraja!-->!-->!-->!-->!-->…
Telegram
Daga: Aliyu M. Ahmad
Kamar Whatsapp, Telegram manhajar IM (instant messaging) ce ta wasu ‘yan Russia ne Nikolai Durov da Pavel Durov. An fara buɗe shi a 2013, bayan shekaru 4 da fara Whatsapp na Brian Acton (American) da Jan Koum!-->!-->!-->…
Abunda Ya Kamata A Yi Game Da Profile A Social Media
Abu ne mai kyau ga ma'abocin amfani da social media, a kula da bayanansa na social media.Yanzu social media tamkar CV (Curriculum Viate/Resume) take ga mutum. Akwai wuraren aiyuka da yawa, musamman NGOs da suke buƙatar duba profile na!-->…
Adadin Motoci Masu Amfani Da Sabon Makamashi Ya Zarta Miliyan 10 A China
Rahoton Ma’aikatar Tabbatar da Kwanciyar Hankalin Jama’a ta Kasar China ya nuna cewa, ya zuwa karshen watan Yunin bana, jimillar adadin motocin kasar ya kai miliyan 406, inda daga cikinsu, motocin dake amfani da sabon makamashi mai inganci!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Kirkiro Sabuwar Ma’aikata, Ta Nada Shugaba
Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya tabbatar da kirkirar sabuwar ma'aikatar gwamnati mai suna Nigeria Data Protection Bureau, NDPB.
Kirkirar ma'aikatar ta samo asali ne daga bukatar yin hakan da Ministan Ma'aikatar Sadarwa, Dr. Isah Ali!-->!-->!-->…
Rufe Twitter Ya Jawowa Najeriya Asarar Sama Da Naira Triliyan 10
Cibiyar Kasuwanci da Masana’antu ta Lagos (Lagos Chamber of Commerce and Industry (LCCI), ta yi kiyasin cewa, tsawon watanni bakwai na haramta amfani da manhajar Twitter a Najeriya, ya jawowa Najeriya asarar kudi Naira tiriliyan 10.72.
!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Janye Haramcin Twitter
Gwamnatin Najeriya ta sanar da janye matakin haramta ayyukan kamfanin Twitter a kasar, bayan shafe akalla watanni bakwai da dakatar da shi.
Shugaban kwamitin Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Najeriya, wanda kuma ke jagorantar kwamitin!-->!-->!-->…
Wata Kungiya A Hadejia Ta Shirya Taron Wayar Da Kan Masu Amfani Da Kafafen Sada Zumunta
Kungiyar sa kai ta matasa masu kishin kasar Hadejia mai suna Hadejia Youth Volunteers Association, HAYVA ta shirya taron wayar dakan matasa masu amfani da kafafen sada zumunta na zamani a dakin taro na UBJ Mall dake cikin garin Hadejia.
!-->!-->!-->…
SAUYIN YANAYI: Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Kan Tsare -Tsaren Sauyin Yanayi Na Kasashe
Gargadin Majalisar Dinkin Duniya Kan Tsare -Tsaren Sauyin Yanayi Na Kasashe
David Shukman wanda editan labaran kimiyya ne a BBC ya ce, duk da tarun alkawuran daukar mataki, duniya har yanzu tana kan hanyar kara zafafa har zuwa matakan!-->!-->!-->…