Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Crisis and Accidents
Zamu Gayyaci IPOB Ta Zo Ta Kare Mu A Lagos – Shugabannin Igbo Na Kudu Maso Yamma
Eze Igbo na Ajao Estate da ke Jihar Lagos, Fredrick Nwajagu, ya yi alkawarin gayyatar masu fafutukar kafa kasar Biafra, IPOB, zuwa Jihar Lagos domin su kubutar da dukiyoyin al’ummar Igbo a jihar.
Nwajagu ya bayyana hakan ne a wani!-->!-->!-->…
Ƴan Sanda Sun Kama Ƴan Shi’a 19 Masu Zanga-Zanga A Abuja
Rundunar ƴan sanda a babban birnin tarayya Abuja sun tabbatar da kama mambobin kungiyar ƴan shi'a 19 kan gudanar da zanga-zanga ba tare da izini ba.
A cikin wata sanarwa da ta samu a hannun mai magana da yawun ƴan sandan, SP Josephine!-->!-->!-->…
Majalissar Dinkin Duniya Ta Yi Tir Da Kisan Masunta A Borno
Majalisar Dinkin Duniya ta yi Alla-wadai da kisan fararen hula akalla 37 a wani harin kwantan ɓauna a ƙauyen Mukdolo a karamar hukumar Ngala na jihar Borno.
Rahotanni sun ce gwamman mutane ne waɗanda akasari manoma da masunta aka harbe!-->!-->!-->…
Rikicin Manoma Da Makiyaya Ya Jawo Mutuwar Mutane Da Dama A Kwande, Jihar Benue
Mutane da dama sun rasa rayukansu a kauyukan Karamar Hukumar Kwande da ke Jihar Benue bayan wadanda ake zargin makiyaya ne sun kai hari a yankunan.
Wani shaida ya ce, har kawo yanzu akwai mutane da dama da suka bace, wasu da raunukan!-->!-->!-->…
One Dead, Several Sustain Injuries In Ondo Market Clash
The Hausa and Fulani residents in Ayede-Ogbese, a popular market town in Akure North Local Government Area of Ondo State have engaged one another in a bloody clash.
The clash which was reported to have commenced on Tuesday evening!-->!-->!-->…
‘Yan Sanda Sun Kashe ‘Yan IPOB A Ebonyi, Sun Kwato Makamai Da Dama
Rundunar 'yan sandan jihar Ebonyi ta ce, ta kashe mambobin kungiyar da ke fafutukar kafa kasar Biafra wato IPOB, a musayar wutar da suka yi a jiya Laraba.
Jaridar vanguard ta rawaito cewa an kuma kai samame sansanin 'yan IPOB din, inda!-->!-->!-->…
Mun Cafke Jirgi Marar Matuki Da Bamabamai Na IPOB A Iyakar Imo Da Anambra – Jami’an Tsaro
Jami’an Tsaron Najeriya sun kama jirgi marar matuki drone wanda suka ce Kungiyar ‘Yan Awaren Biafra, IPOB ne ta shigo da shi kasar daga wata kasa a yankin Asia domin aiyukan leken asiri.
Jaridar VANGUARD ta gano cewa, drone din wanda!-->!-->!-->…
An Rufe Taron Kolin EU Bayan Amincewa Da Kakabawa Rasha Takunkumi Zagaye Na Tara
An rufe taron kolin Tarayyar Turai, EU, na lokacin hunturu a Brussel, babban birnin kasar Belgium a daren jiya agogon kasar.Shugaban majalisar zartarwa na EU, Charles Michel, ya bayyana wa manema labarai a gurin taron da aka gudanar, cewa,!-->…
Rasha Ta Yi Wa Ukraine Luguden Hare-Hare
Kasar Ukraine ta ce tara daga cikin cibiyoyin samar da wutar lantarkinta sun lalace a wasu manyan sabbin hare-haren makamai masu linzami na Rasha, kuma yawan makamashin da ake amfani da shi a kasar ya ragu da fiye da rabi.
An rawaito!-->!-->!-->…