Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Za A Rataye Matashiyar Da Ta Kashe Makwabciyarta A Kano
Babbar Kotun Jihar Kano da ke zamanta a Miller Road ta yanke wa wata matsashiya hukuncin kisa ta hanayar rataya bisa laifin kashe makwabciyarta.
Ana zargin matashiyar ne dai da laifin kashe makwabciyarsu mai suna Bahijja da wuka bayan!-->!-->!-->…
EFCC Ta Kwato Naira Biliyan 30 Daga Hannun Akanta Janar
Hukumar Yaki Da Yi Wa Tattalin Arzikin Kasa Zagon Kasa (EFCC) ta ce ta kwato kudi sama da Naira biliyan 30 daga cikin biliyan N109 da ake zargin tsohon Akanta-Janar na Kasa, Ahmed Idris, ya yi sama da fadi da su.
Shugaban hukumar,!-->!-->!-->…
Hare-Haren ‘Yan Bindiga Sun Hallaka Mutane 15 A Kaduna
Kwamishinan harkokin cikin gida da tsaro na jihar Kaduna, Samuel Aruwan, ya bayyana cewa, mutane 15 ne suka gamu da ajalinsu, baya ga wasu 11 da suka jikkata, a wasu hare-haren da ‘yan bindiga suka kai a jihar.
Kwamishinan wanda ya!-->!-->!-->…
Wasu Maza 4 ‘Yan Anambra Sun Hadu Sun Yiwa Wata Yarinya Fyade Saboda Laifin Babanta
Hukumar Hana Safarar Mutane reshen Jihar Anambra, hadi da ‘yan kungiyar sintiri ta vigilante, sun kama wasu mutane uku saboda yiwa wata yarinya ‘yar shekara 13.
Jaridar PUNCH ta gano cewa, akwai wadanda ake zargi guda hudu a lamarin,!-->!-->!-->…
Shugaban Hukumar ‘Yansanda Ya Yi Murabus Saboda Zargin Cin Hanci
Shugaban hukumar ‘yansanda Musiliu Smith ya yi murabus daga mukaminsa.
Musliu Smith, wanda tsohon sufeto janar na ‘yan sanda ne, ya fuskanci zarge-zargen cin hanci da rashawa da rashin jituwa da Sufeto Janar na ‘yan sanda kan daukar!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Saki Wasu ‘Yan IPOB Da Aka Kama A 2020
Gwamnatin Tarayya ta saki wadanda ake zargin ‘yan haramtacciyar kungiyar Masu Neman Kafa Kasar Biafra, IPOB ne, wadanda Sojojin Najeriya suka kama a ranar 27 ga Fabarairu na 2020 a kauyen Kogin Imo da ke Jihar Abia.
Wadanda ake zargin,!-->!-->!-->…
Wani Malamin Makaranta Ya Yiwa Dalibarsa ‘Yar Shekara 7 Fyade A Bauchi
Wani malamin makarantar Royal Science Academy School mai suna Sirajo Ahmed dan shekaru 25 an cafke shi da zargin cin zarafin yarinya ‘yar shekara bakwai.
An zargi Sirajo da aikata laifin ne a ofishinsa da ke makarantar da Alkaleri na!-->!-->!-->…
Wani Mutum Ya Yi Lalata Da Yaro Dan Shekara 12, Mai Maganin Gargajiya Ya Yiwa Wata Mata Fyade
Jami’in Hulda da Jama’a na Rundunar ‘Yansandan Jihar Bauchi, Ahmed Wakil, ya tabbatar da cafke wani mai siyar da ice cream mai suna Sani Musa dan shekara 35, da zargin yin lalata da yaro dan shekara 12.
Wakil ya ce, wanda ake zargin ya!-->!-->!-->…
Babbar Kotun Jigawa Ta Yanke Hukuncin Daurin Rai Da Rai Da Wasu Fyade Su 4
Babbar Kotun Jihar Jigawa mai Lamba 6 da ke zamanta a Birnin Kudu, karkashin Alkali Musa Ubale, a yau Laraba, ta yanke hukuncin daurin rai da rai ga mutane hudu, Umar Danladi, Abdussalam Sale, Auwalu Yunusa da kuma Mu’azu Abdurrahman a kan!-->…
Matsalar Tsaro: Gwamnoni Da Sarakunan Arewa Na Goyon Bayan ‘Yansandan Jihohi
Gwamnoni 19 na Arewacin Najeriya da sarakunan gargajiya na yankin sun bukaci da a yiwa Kundin Tsarin Mulkin Najeriya na 1999 kwaskwarima domin bayar da damar samar da ‘yansandan jihohi.
Manyan na Arewa sun bayyana cewa, wannan ita ce!-->!-->!-->…
Jami’an Kwastom Ne Suka Harbi Motar Gas A Babura – Wani Dan Babura
A kalla mutane 11 ne suka sami raunuka a fashewar gas din da ta faru a Karamar Hukumar Babura da ke Jihar Jigawa.
Al’amarin dai ya faru ne a daren Litinin a garin Gwamnan Jihar, Badaru Abubakar, bayan jami’an Kwastom sun biyo motar da!-->!-->!-->…
Mutum Biyar Sun Ji Raunuka, Gine-Gine 22 Sun Lalace Sanadiyyar Fashewar Gas A Jigawa – NSCDC
Rundunar Jami'an Tsaro ta Civil Defence a Jihar Jigawa, ta yi karin haske kan fashewar gas da ya faru jiya a Karamar Hukumar Babura da ke jihar, inda ta ce mutane biyar ne suka sami raunuka a dalilin fashewar.
Mai Magana da Yawun!-->!-->!-->…
Hatsarin Kwale-Kwale A Jigawa Ya Yi Sanadiyyar Mutuwar Mutum 2 Yayin Da Mutum 6 Suka Bace
Mutane biyu da suka hada da Bara’atu Garba da Mahmud Surajo sun rasa ransu a ranar Lahadin da ta gabata lokacin da kwale-kwale mai dauke da fasinjoji 13 ya juye a Karamar Hukumar Ringim da ke Jihar Jigawa.
A lokacin hatsarin dai,!-->!-->!-->…
Yanbindiga Da Yan IPOB Barazana Ne Ga Zaben 2023 – Dambazau
Tsohon Shugaban Sojojin Najeriya kuma tsohon Ministan Cikin Gida, Janaral Abdulrahman Dambazau ya ce, aiyukan yanta'adda da na haramtacciyar kungiyar masu neman kafa kasar Biafra suna zama barazana ga babban zaben shekarar 2023.
!-->!-->!-->…
Ambaliyar Ruwa Ta Kashe Mutane 3 Ta Kuma Rusa Gidaje 495 A Kano
Akalla mutane uku ne suka rasa rayukansu sannan gidaje 495 suka rushe biyo bayan mamakon ruwan sama a Karamar Hukumar Ajingi ta Jihar Kano.
Shugaban Hukumar Kula da Bukatun Gaggawa na jihar, Saleh Jili ne ya bayyana hakan a lokacin da!-->!-->!-->…
An Harbe Ƴan Shi’a 6, Yayinda Da Dama Suka Sami Raunuka A Zaria
Mambobin ƙungiyar Islamic Movement in Nigeria (IMN) waɗanda aka fi sani da ƴan Shi'a da ba su gaza 6 ba ne aka rawaito an kashe yayinda waɗanda ba a tantance ba suka tsira da munanan raunuka a lokacin da suke yin muzaharar ranar Ashura a!-->…
DA DUMI-DUMI: An Saki Dariye, Nyame Da Wasu Daga Gidan Yari
Tsohon Gwamnan Jihar Plateau, Sanata Joshua Dariye, da tsohon Gwamnan Jihar Taraba, Jolly Nyame da wadansu mutane biyu sun shaki iskar ‘yanci a yau bayan an sakesu daga gidan yari.
A ranar 14 ga watan Afrilu na wannan shekarar ne,!-->!-->!-->…
Jami’an Tsaro Sun Kashe Kwamandan Boko Haram Da Wasu Ƴan Ta’adda 27 A Borno
Jami'an Tsaro na rundunar Sojan Sama masu taken Operation Hadin Kai sun kashe wani babban kwamandan ƙungiyar Boko Haram mai suna Alhaji Modu wanda aka fi sani da Bem Bem.
Haka kuma jami'an sun samu nasarar kashe wasu ƴan ƙungiyar ta!-->!-->!-->…
Ƴan Ta’adda Sun Kai Hari Kan Sansanin Sojoji 16 Cikin Watanni 18
Ƴan ta'adda da ke kusan kowanne yanki a Najeriya sun kai hari kan sansanin sojoji 16 cikin watanni 18 da suka gabata, abun da ke nuni da cewa, sojoji na cikin takura da kuma buƙatar sake shiri domin magance ɓatagarin, kare jami'ai da kuma!-->…
An Kashe Sojoji 750 A Najeriya Cikin Ƙasa Da Shekara 2
Kusan Sojoji 750 ne suka rasa rayukansu a tsakanin watanni ukun ƙarshen shekarar 2020 zuwa watan Yuli na shekarar nan ta 2022.
Jaridar PUNCH ta rawaito a watan Afrilu cewa, sojojin da ba su gaza 714 aka kashe kawo wannan lokacin.
!-->!-->!-->!-->!-->…