Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Wasu Ƴan Ƙasashen Waje Ne Ke Shigo Mana Da Matsalar Tsaro – Buhari
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari a ranar Juma'ar da ta gabata, ya bayyana cewa ba za a aminta da yawan hare-haren da ke faruwa a ƙasar ba, inda ya zargi wasu ƴan ƙasashen waje da iza wutar matsalar tsaron da ke addabar ƙasar.
Da yake!-->!-->!-->…
An Harbe Ƴansanda Tare Da Yin Garkuwa Da Indiyawa 14 A Kogi
A harin da ƴanbindiga suka kai Ƙaramar Hukumar Ajaokuta ta Jihar Kogi a ranar Juma'a da daddare, sun kashe ƴansanda aƙalla 2 tare da yin garkuwa da wasu Indiyawa 14.
Da take mayar da martani kan harin, gwamnatin Jihar Kogi ta ce tana!-->!-->!-->…
Ku Tona Asirin Waɗanda Suka Kashe Ƴan Nijar 6 – Buhari Ga Al’ummar Kudu Maso Gabas
Shugaban Ƙasa, Muhammadu Buhari a jiya Asabar ya yi allawadai da harin da aka kaiwa waɗanda ba ƴan ƙasa ba da kuma jami'an tsaro a yankin Kudu maso Gabas, inda yai kira ga ƴan ƙasa da su tona asirin waɗanda suka kai harin domin su fuskanci!-->…
Jerin Sunayen Ƴan Boko Haram 69 Da Suka Tsere Daga Gidan Yarin Kuje
Hukumar Kula da Gidajen Yari ta Najeriya, a yau Juma'a ta saki sunaye da hotunan fursunonin da ake zargi da ta'addanci wadanda suka tsere daga gidan yarin Kuje da ke Abuja.
TASKAR YANCI ta rawaito cewa, fursunonin sun tsere ne a ranar!-->!-->!-->…
Muhimmin Abubuwa 9 Da Ya Kamata A Sani Game Da Harin Gidan Yarin Kuje
A daren Talata ne aka sami wani mummunan hari kan gidan yarin Kuje da ke Abuja.
Harin wanda akai amfani da abubuwan fashewa da bindigu, ya bar mazaunan yankin cikin fargaba da tsoro.
A sanyin safiyar ranar Laraba, ba a sami tabbacin!-->!-->!-->!-->!-->…
Manyan Mutanen Da Ake Tsare Da Su A Gidan Yarin Kuje Yayin Da Aka Kai Hari
A harin da ƙungiyar ISWAP tai iƙirarin kai wa gidan yarin Kuje da ke Abuja ranar Talatar da ta gabata wanda yai sanadiyyar kuɓutar da manyan kwamandojin ƙungiyar Boko Haram 64, rayuwar wasu manyan Najeriya da ke zaman waƙafi a gidan yarin!-->…
Ƴan Boko Haram 64 Ne Suka Tsere Daga Kuje Bayan Kai Hari
Dukkanin waɗanda ake zargin kwamandojin ƙungiyar Boko Haram ne su su 64 sun tsere a yayin harin da aka kai gidan yarin Kuje da ke Abuja a daren ranar Talata.
Rahotanni sun fursunoni huɗu ne tare da wani jami'in tsaro na hukumar NSCDC!-->!-->!-->…
‘Yan Ta’addar Kungiyar Boko Haram Ne Suka Kai Harin Gidan Yarin Kuje – Belgore
Babban Sakataren Ma’aikatar Lura da Harkokin Cikin Gida, Dr. Shuaibu Belgore ya ce ‘yan kungiyar ta’addancin nan ta Boko Haram ne suka kai harin da ya jawo balle gidan yarin Kuje.
Belgore ya bayyana cewa ‘yan kungiyar ta Boko Haram sun!-->!-->!-->…
Mutum Daya Ya Mutu, Uku Sun Ji Rauni A Harin Gidan Yarin Kuje
Akalla mutum daya ne ya mutu, yayin da mutane uku suka ji raunuka a harin da aka kai Gidan Gyaran Hali na Kuje da ke babban birnin tarayya, Abuja.
A jiya Talata ne da yamma, aka ji karar tashin abubuwan fashewa da bindigu a gidan yarin,!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Kai Hari Wa Jerin Gwanon Motocin Shugaba Buhari
Fadar Shugaban Ƙasa ta bayyana harbin da aka akaiwa jerin gwanon motocin Shugaban Ƙasa a kusa Dutsinma ta Jihar Katsina a matsayin abun takaici.
Jerin gwanon motocin dai na dauke da ƴan gaba ne na Shugaba Buhari da suka haɗa da jami'an!-->!-->!-->…
Ana Tunanin Matsalar Mantuwa Ce Ta Sa Alkali Tanko Ajjiye Aiki
A jiya ne dai Alkalin Alkalai Tanko Muhammad ya ajjiye mukaminsa kusan shekara daya da rabi kafin karewar wa’adinsa saboda matsalar rashin lafiya.
Wa’adin Alkali Tanko dai zai kare ne a ranar 31 ga watan Disamba na shekarar 2024,!-->!-->!-->…
Hatsari A Titin Kano Zuwa Kaduna Ya Laƙume Rayuka 600 Da Jiwa Mutane 2,310 Raunuka Cikin Watanni 6
Sama da mutane 600 ne suka mutu sanadiyyar hatsarurruka a kan titin Kano zuwa Kaduna a tsakanin watanin Janairu da Yunin wannan shekara.
Assistant Corps Marshal da ke kula da Yanki na Ɗaya na Hukumar Kiyaye Hatsarurruka ta Ƙasa, Dr.!-->!-->!-->…
An Tsinci ‘Yar Makarantar Chibok Shekaru 8 Bayan Boko Haram Ta Yi Garkuwa Da Ita
An gano daya daga cikin ‘yan makarantar sakandare sama da 200 da mayakan Boko Haram suka sace a makarantarsu a jihar Borno, dake shiyyar arewa maso gabashin Najeriya, shakaru takwas bayan kungiyar masu tsattsauran ra’ayin ta yi garkuwa da!-->…
Wata Mata Ta Siyar Da ‘Yar Kanwarta Kan Kudi Naira 600,000 A Jihar Rivers
‘Yansanda a Jihar Rivers da ke yankin Kudu maso Kudun Najeriya sun dakatar da yunkurin safarar yara tare da kubutar da yarinya ‘yar shekara 5 wadda aka siyarwa wani a Jihar Imo kan kudi naira 600,000.
An dai sace yarinyar ne a kauyen!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Ƴan Bindiga Sun Yi Garkuwa Da Wani Ɗan Jarida A Abia
Wasu ƴan bindiga da ake zargin masu garkuwa da mutane ne, sun yi garkuwa da wani ɗan jarida mazaunin Umuahia mai suna Chuks Onuoha.
Ƴan bindigar sun yi garkuwa da Onuoha ne a gidansa da ke Ohuhu na Ƙaramar Hukumar Umuahia North ta Jihar!-->!-->!-->…
Wasu Makiyaya Sun Kashe Mutane 11, Sun Ƙone Gidaje A Benue
Mutanen da ba su gaza 11 ba ne aka tabbatar sun mutu a ƙauyukan Igama da Edumoga Ehaje da ke Ƙaramar Hukumar Okpokwu ta Jihar Benue.
Ana zargin makiyaya da kai harin wanda ya faru a jiya Lahadi.
An sanar da jaridar THE NATION cewa,!-->!-->!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Kaiwa Motocin Ƴan Biki Hari, Sun Yi Awon Gaba Da Mutane 50
Kusan mutane 50 ne aka rawaito cewa, ƴan bindiga sun yi garkuwa da su bayan sun kaiwa motocinsu hari a kan titin Sokoto zuwa Gusau.
Matafiyan dai na dawowa ne daga garin Tambuwal da ke Jihar Sokoto a ranar Asabar da ta gabata da yamma!-->!-->!-->…
Kotu Ta Ɗaure Wani Likita Shekaru 27 Saboda Yin Damfara
Alkali Abdulazeez Anka na Babbar Kotun Tarayya da ke Ikoyi a Jihar Lagos, ya ɗaure wani likita ɗan Najeriya kuma ɗan Amurka, John Nweke, shekaru 27 a gidan gyaran hali, saboda samunsa da laifin damfara.
Nweke ya fuskanci wannan hukunci!-->!-->!-->…
Mutuwar Mutane Sanadiyyar Ayyukan Ta’addanci Ta Karu A Nahiyar Afrika
Sakatare Janar na Majalissar Dinkin Duniya, Antonio Guterres, ya ce, yayin da adadin wadanda ke mutuwa sanadiyyar ayyukan ta’addanci ke raguwa a sassan duniya, adadin na karuwa ne a nahiyar Afrika.
Antonio Guterres ya bayyana haka ne!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Ƴan Bindiga Sun Kashe Mutane 6 A Ondo, Kwana 3 Bayan Harin Owo
Mutanen da ba su gaza 6 ba ne aka harbe har lahira a yankin Sabo da ke garin Ondo a Jihar Ondo a jiya Laraba da daddare, harin da ake zargin ƴan bindiga da kaiwa.
Wannan ya faru ne awanni 72 bayan wasu ƴan bindigar sun kai hari St.!-->!-->!-->…