Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Gwamnatin Jigawa Ta Gargadi Mutane Kan Shafin Daukar Ma’aikata Na Ƙarya
Gwamnatin Jihar Jigawa ta gargadi ƴan jihar kan shafin daukar ma'aikata ta yanar gizo wanda yake ta zagayawa a matsayin na bogi.
Jami'in Hulɗa da Jama'a na Ofishin Shugaban Ma'aikata na Jiha, Ismaila Ibrahim ne ya sanar da haka a Dutse!-->!-->!-->…
Ƴansanda Sun Kama Shahararren Ɓarawon Motoci A Kano
Ƴansanda a Kano, sun kama shahararren ɓarawon motoci mai suna Ibrahim Usman ɗan shekara 34 a duniya.
Mai magana da yawun rundunar ƴansandan, SP Abdullahi Haruna Kiyawa ya tabbatar da hakan a sanarwar da DAILY POST ta samu.
Ya ce,!-->!-->!-->!-->!-->…
Aikata Fyaɗe Ya Ragu A Kano, Yayin Da Cin Zarafin Mata Ya Ƙaru
Rahoton watan Mayu kan cin zarafin mata na Cibiyar CITAD ya nuna cewa, ba a samu aikata fyaɗe ko guda ɗaya ba a watan, sai dai kuma an samu ƙaruwar cin zarafin mata da kaso 150% a jihar.
Jami'in kula da sashin Cin Zarafin Mata na CITAD,!-->!-->!-->…
An Kashe Mutane Da Dama A Harin Da Aka Kai Coci A Ondo
Sama da mutane 40 ne aka kashe a harin da aka kai kan Cocin St Francis Catholic, da ke Titin Owa-luwa, a garin Owo na Ƙaramar Hukumar Owo ta Jihar Ondo.
An gano cewar, al'amarin ya faru a cocin ne, wadda ke ƙasa da mita 200 zuwa Fadar!-->!-->!-->…
EFFC Ta Ce Ta Yi Manyan Kamu A Lagos, Abuja Da Sauran Gurare
Hukumar Hana Cin Hanci da Rashawa da Yiwa Tattalin Arziki Ta’annati, EFCC, ta ce ta yi manyan kamuta ne kan kudade a shekarar 2021 daga Ofishin Shiyyarta na Lagos, sai kuma na Abuja inda babban ofishinta ya ke; daga nan kuma sai Ofishin!-->…
Waɗansu Mutane Sun Yi Wa Matar Aure Yankan Rago Bayan Sun Yi Mata Fyaɗe A Jigawa
Daga: Bala Ibrahim
Waɗansu mutane da ba a san su ba sun yi wa wata matar aure mai suna Ummi Garba ƴar shekara 26 fyaɗe sannan sukai mata yankan rago a Hadejia da ke Jihar Jigawa.
Wani mazaunin unguwar da abun ya faru, ya faɗawa!-->!-->!-->!-->!-->…
BADAƘALAR BILIYOYI: Har Yanzu Abdulaziz Yari Na Hanun EFCC, Yayin Da Aka Saki Ahmed Idris
Dakataccen Babban Akawunta na Ƙasa, Ahmed Idris ya isa wajen iyalinsa bayan Hukumar Hana Cin Hanci da Rashawa da Yiwa Tattalin Arziki Ta'annati, EFCC, ta sake shi.
Ahmed Idris, wanda EFCCn ta kama a ranar 16 ga watan Mayun da ya gabata!-->!-->!-->…
Masana Tsaro A Tafkin Chadi Na Taro Kan Sabbin Dabarun Yakar Ta’addanci
Kwararrun masana a sha’anin tsaro daga tafkin Chadi sun fara taron tattaunawa a jamhuriyar Kamaru a ranar Laraba, domin tsara sabbin dabarun da za a yi amfani da su wajen yakar ayyukan ta’addanci da kawo karshen barazanar da shiyyar ke!-->…
Ƴansanda Sun Kashe Ƴan Ƙungiyar IPOB 5 A Ibonyi
Jami'an Rundunar Ƴansandan Jihar Ebonyi, a ranar Litinin ɗin da ta gabata, sun mamayi sansanin Eastern Security Network (ESN), wanda yake kasancewa maɓoyar ƴan haramtacciyar ƙungiyar IPOB, inda suka kashe ƴan ƙungiyar mutum 5.
Jami'in!-->!-->!-->…
Cikin Watanni 11, Najeriya Ta Tura Sojoji 640 Su Temakawa Ƙasashen Waje Alhali Ƙasar Na Cikin…
Najeriya ta tura sojojin da ba su gaza 640 ba zuwa samar da zaman lafiya daban-daban a ƙasashen wajen ana tsaka da matsalar tsaro a faɗin ƙasar.
An samo adadin sojojin ne daga rahotannin kafafen yaɗa labarai waɗanda aka duba tsakanin!-->!-->!-->…
SERAP Na Bukatar Kotu Ta Soke Yafiyar Da Buhari Yai Wa Joshua Dariye Da Jolly Nyame
Kungiyar Tabbatar da Hakkokin Rayuwa da Aiwatar da Gaskiya ta SERAP ta shigar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari kara kan yafiyar da yai wa tsohon Gwamnan Jihar Plateau, Sanata Joshua Dariye da tsohon Gwamnan Jihar Taraba, Rabaran Jolly!-->…
Kotu Ta Aike Da Yaran Da Suka Kashe Tsoho Mai Shekara 70 Kurkuku
Wata kotun majistare da ke Makurdi, babban birnin Jihar Binuwai, ta ba da umarnin tasa keyar wasu yara biyu gidan kaso bisa zargin kashe wani tsoho mai shekaru 70 ta hanyar duka.
’Yan sandan dai na zargin yaran masu suna Kwaghfan da!-->!-->!-->…
‘Yansanda Sun Kama Wani Da Sassan Jikin Mutum A Zamfara
Jami’an ‘yansanda a Jihar Zamfara sun kama wani da ake zargi da kashe mutane da kuma mallakar sassan jikinsu.
Sanarawar da Rundunar ‘Yansanda Zamfara ta fitar a jiya Litinin ta baiyana sunan wanda ake zargin da Jabiru Ibrahim da Dauran!-->!-->!-->…
EFCC Ta Kama Tsohon Gwamnan Zamfara Kan Badaƙalar Ofishin Babban Akawunta Na Ƙasa
Hukumar Hana Cin Hanci da Rashawa da Yiwa Tattalin Arziki Ta'annati, EFCC, ta damƙe tsohon Gwamnan Jihar Zamfara, Abdulaziz Yari bisa zarginsa da hannu cikin badaƙalar kuɗaɗen da ake zargin dakataccen Babban Akawunta na Ƙasa, Ahmed Idris!-->…
EFCC Ta Gano Ƙarin Naira Biliyan 90 Da Babban Akawunta Na Ƙasa Ya Wawura
Fadin binciken da Hukumar Hana Cin Hanci da Rashawa da Yiwa Tattalin Arziki Ta'annati, EFCC ke gudanarwa kan dakataccen Babban Akawunta na Ƙasa, Ahmed Idris na ƙara girmama, inda yanzu kuɗaɗen da ake zargin ya wawure suka kai Naira Biliyan!-->…
Mutane 31 Ne Suka Mutu Saboda Turmutsitsin Taro A Jihar Rivers
A kalla mutane 31 ne suka mutu a turmutsitsi a yayin taron gangamin da wata coci ta shirya a birnin Fatakwal na jihar Ribas, da safiyar ranar Asabar, kamar yadda hukumar ‘yan sandan Najeriya ta bayyana.
Grace Iringe-Koko, kakakin!-->!-->!-->…
Ƴan Bindiga Sun Kashe Tsohon Kwamishinan Hukumar Ƙidaya Ta Ƙasa Tare Da Kame Ƴaƴansa
Ƴan bindiga sun kashe tsohon Kwamishinan Hukumar Ƙidaya ta Ƙasa (National Population Commission, NPC), Mr. Zakari Umaru-Kigbu a Jihar Nasarawa tare da kame ƴaƴansa mata guda biyu.
Wakilin jaridar THE NATION ya gano cewa, lamarin ya faru!-->!-->!-->…
Ƴanbindiga Sun Kashe Direban Likita Da Wasu Mutane Biyu A Onitsha
Wani Likitan mai suna Dr. Dave Okorafor, a shafinsa na Facebook, jiya Lahadi da yamma, ya rubuta alhinin kisan direbansa wanda wasu ƴanbindiga suka kashe a Onitsha ta Jihar Anambra.
Ya rubuta cewa, a jiya duk da kasancewar ta Lahadi!-->!-->!-->…
Za Mu Kashe Fasinjojin Jirgin Kasa Idan Gwamnati Ta Ki Biya Mana Bukatu – Ƴan Bindiga
’Yan bindigar da suka yi garkuwa da fasinjoji bayan harin da suka kai kan jirgin kasan Abuja zuwa Kaduna, sun yi barazanar kashe su muddin Gwamnatin Tarayya ta gaza biya musu bukatunsu.
A cikin wani faifan bidiyo da suka fitar ranar!-->!-->!-->…
An Kashe Sojoji 10 Yayin Da Ƴan Bindiga Suka Kai Hari Sassanin Sojoji A Kaduna
A kalla sojoji 10 ne aka rawaito sun mutu yayinda waɗansu kuma suka ji raunuka daga harin ƴan ta'adda wanda suka kai a sassanin sojoji da ke karamar hukumar Birnin Gwari ta Jihar Kaduna.
Al'amarin ya faru ne jiya Litinin da yamma da!-->!-->!-->…