Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Najeriyar Lokacin Yaƙin Biafara Ta Fi Ta Yanzu, In Ji Wani Bature Mai Shekaru 92
Wani Baturen Netherlands wanda ya debe shekaru 55 a Najeriya, Cif Joop Berkhout a jiya Alhamis, ya yi Allah-wa-dai da harin jirgin ƙasan da ƴan bindiga suka kai ranar Litinin din da ta gabata a Kaduna.
Baturen ɗan shekara 92, wanda ya!-->!-->!-->…
Babban Hafsan Sojojin Najeriya Ya Ba Da Umarnin Farauto Wadanda Suka Kaiwa Jirgin Kasa Hari
Babban hafsan sojojin kasa na Najeriya, Faruk Yahaya, ya ba da umarnin farauto wadanda suka kai hari kan jirgin kasan nan da ya tashi daga birnin Abuja zuwa jihar Kaduna a ranar Litinin. Yahaya wanda ya bayyana umarnin a jiya Talata a!-->…
Azman Air Ya Dakatar Da Tashi Da Sauƙa A Kaduna
Daga: Abu Hammad
Kamfanin jirgin saman Azman ya dakatar da tashi da sauƙa a jihar Kaduna, kwanaki kadan bayan harin da wasu 'yan bindiga suka kai filin jirgin saman jihar inda suka kashe masu gadi da wasu ma'aikata.
Kamfanin ya!-->!-->!-->!-->!-->…
Kotu Ta Hana Jam’iyyar PDP Rushe Shugabancin Jihar Kano Dake Yiwa Kwankwaso Biyayya
Babbar Kotun Tarayya da ke Abuja ta bayar da umarnin dakatar da shugabancin jam'iyyar PDP na ƙasa daga rushe shugabannin jam'iyyar na Jihar Kano.
Alƙali Taiwo O. Taiwo a hukuncin da ya yi, ya gargaɗi PDP da cewar, ta bar shugabancinta!-->!-->!-->…
Hukumar Kula Da Jiragen Ƙasa Ta Najeriya Ta Dakatar Da Zirga-zirga A Titin Abuja-Kaduna
Hukumar Kula Da Titunan Jiragen Ƙasa ta Najeriya, NRC, ta dakatar da zirga-zirgar jiragen ƙasa na wani lokaci a kan titin jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna.
Hukumar NRC dai ta yanke wannan hukunci ne saboda faruwar abin da ba ai tsammani!-->!-->!-->…
Mutum 9 Sun Mutu, Da Dama Sun Ji Rauni A Jigawa
Mutanen da ba su gaza 9 ba ne suka rasa rayukansu sannan da dama suka ji raunuka a wani rikicin makiyaya da manoma da ya faru a Ƙaramar Hukumar Guri da ke jihar Jigawa.
Jaridar THE NATION ta rawaito cewa, rikicin ya fara ne tun a makon!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: Ƴan Ta’adda Sun Tayar Da Bom A Kan Titin Jirgin Ƙasa Na Abuja-Kaduna
Waɗansu da ake zargin ƴan ta'adda ne sun tashi bom a kan titin jirgin ƙasa na Abuja zuwa Kaduna, kuma sun sami nasarar karya titin.
Wata majiya mai inganci ta tabbatar da faruwar lamarin a daren yau Litinin.
A lokacin da aka kai!-->!-->!-->!-->!-->…
An Dakatar Da Tashin Jirage A Kaduna Bayan Sojoji Sun Yi Musayar Wuta Da Ƴan Bindiga A Kusa Da Filin…
An shiga halin rashin tabbas a Filin Jirgin Sama na Kasa da Kasa da ke Kaduna a lokacin da ƴan bidiga da sojoji suka yi musayar wuta a kusa da filin a yau Asabar da rana.
Al'amarin dai ya faru ne da misalin ƙarfe 12:30 na rana, kamar!-->!-->!-->…
BABBAN TARON APC: Mutane Da Yawa Sun Sami Raunuka Lokacin Da Ƴansanda Suka Sa Tiyagas
Wakilai da kuma magoya bayan jam'iyyar APC mai mulki a Najeriya sun sha hayaki mai sanya hawaye (teargass) yayin da jami'an tsaro ke ƙoƙarin samar da nutsuwa a ƙofar shiga filin taro na Eagle Square da ke Abuja, inda jam'iyyar APC ke!-->…
BABBAN TARON APC: An Kama Ƴan Sane A Eagle Square
Jami'an tsaro sun cafke mutane 3 da ake zargi da yin sane a filin da jam'iyyar APC ke gudanar da babban zaben shugabanninta na kasa a Abuja.
An kama mutanen ne lokacin da suke sace wayoyin mutane a kofar shiga filin taron.
Wani!-->!-->!-->!-->!-->…
EFCC Ta Kama ‘Yan Damfara Ta Intanet Guda 33
Jami’an Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa, EFCC na yankin Lagos da Enugu sun kama wadanda ake zargi da damfara ta yanar gizo guda 33 a samame daban-daban da suka kai. Sanarwar da Mai Magana da yawun EFCC, Wilson Uwujaren ya saki a ranar!-->…
YANZU-YANZU: Jami’an Tsaro Sun Mamaye Majalissar Jihar Cross River Bayan Hukuncin Kotu
Yansanda dauke da makamai a safiyar Talatar nan sun kwace Majalissar Jihar Cross River.
‘Yansandan da suka fito daga rundunar yaki da garkuwa da mutane da kuma sauran ‘yansanda sun kuma bazu zuwa hanyoyin da ke sadar da mutane da!-->!-->!-->…
Awanni Kadan Bayan Mika Mulki Ga Sabon Gwamna, EFCC Ta Kama Tsohon Gwamna
Hukumar da ke yaƙi da cin hanci da rashawa a Najeriya ta kama tsohon gwamnan Jihar Anambra Willie Obiano.
Ta kama shi ne a ranar Alhamis, sa'o'i bayan ya miƙa mulki ga sabon gwamnan jihar Charles Soludo.
Mai magana da yawun hukumar!-->!-->!-->!-->!-->…
YANZU-YANZU: An Yi Garkuwa Da Wasu Mutane 46 A Wani Sabon Hari A Kaduna
Akalla mutane 46 aka yi garkuwa da su a Agunu Dutse, da ke mazabar Agunu ta karamar hukumar Kachia ta jihar Kaduna.
Wani mazaunin wajen da ake kira da Maurice Clement Tanko (Galadiman Agunu Dutse), ya baiyanawa jaridar DAILY TRUST cewa!-->!-->!-->…
Kotu Ta Daure Dalibi Saboda Satar Taliya Da Indomi
Babbar Kotun Yanki da ke Gwagwalada a Abuja ta daure dalibi dan shekara 9, Hillary Yunana, a yau Alhamis saboda ya saci taliya da indomi a wani shago.
Mai laifin, wanda dan asalin kauyen Bassa ne da ke kan titin filin jirgin sama na!-->!-->!-->…
‘Yan ISWAP Sun Yi Garkuwa Da Ma’aikacin Lafiya A Borno
'Yan kungiyar Islamic State of West African Province, ISWAP, sun yi garkuwa da wani da ake kira da Bulama Geidem wanda yake aiki da General Hospital, Gubio da ke Jihar Borno.
Gwamnatin Jihar Borno ta bakin Kwamishinan Iliminta, Juliana!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Kashe Sojoji A Kebbi
Gwamnatin Jihar Kebbi ta baiyana cewa wasu sojoji sun rasa rayukansu dalilin artabu tsakaninsu da 'yan bindiga a Masarautar Zuru ta Jihar Kebbi.
Kisan sojojin ya zo ne kwana daya bayan an kashe wasu 'yan sintiri 63 a Masarautar ta Zuru.!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Kashe Masu Gadi, Sun Kama Malamin Coci A Kaduna
'Yan bindiga sun kashe mutane 2 tare da yin garkuwa da wani malamin Cocin Katolika Rabaran Fada, Joseph Akeke a yankin Kudendan na Jihar Kaduna.
Al'amarin ya faru ne a daren jiya da misalin karfe 1 na dare lokacin da 'yan bindigar suka!-->!-->!-->…
Najeriya Ta Haramtawa ‘Yan Kasarta Zuwa Ukraine Domin Yakar Rasha
Najeriya ta ce ba za ta ƙyale 'yan kasarta su shiga cikin mayakan da ke yaki da Rasha a kasar Ukraine ba.
Wannan ya biyo bayan wasu rahotanni da ke cewa an fara yi wa 'yan kasar 'yan sa kai rijista domin su taimaka wa sojojin Ukraine a!-->!-->!-->…
Wani Likitan Gargajiya Ya Rataye Kansa A Jihar Benue
Al'ummar mazabar kansila ta Mbakuha da ke karamar hukumar Ushongo ta Jihar Benue sun tsinci kansu cikin rudani bayan wani likitan gargajiya dan garin ya kashe kansa ta hanyar rataya.
Likitan da aka baiyna sunansa da Terhemen Iorbee, a!-->!-->!-->…