Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Dansanda Ya Bindige ‘Yansanda 6 Har Lahira Bayan Samun Sabani Da Matarsa A Maiduguri
Wani jami'in dansanda mai suna Saja Bello ya bindige tare da kashe a kalla yan sandan sintiri na mobile guda shida a Maiduguri, babban birnin Jihar Borno.
Daily Trust ta rawaito cewa lamarin ya faru ne a rukunin gidaje da ke!-->!-->!-->…
Matar Abdulmalik Da Ake Zargi Da Kisan Hanifa Ta Yiwa Kotu Bayanin Abun Da Ta Sani
Matar Abdulmalik Tanko mutumin da ake zargi da kisan Hanifa a Kano, ta bayyana a gaban kotu a ranar Alhamis da safe.
Jamila Muhammad Sani ta tsaya a gaban ƙuliya ne a matsayin mai bayar da shaida kan tuhumar da ake yi wa mijinta da sace!-->!-->!-->…
An Kashe ‘Yan Fashi ‘200’ Cikin Kwana 4 A Jihar Neja
Gwamnatin Jihar Neja ta ce jami'an tsaro sun kashe 'yan bindiga 200 cikin kwana huɗu da suka gabata.
Kwamaishinan Ƙananan Hukumomi na jihar, Emmanuel Umar ya bayyana cewa dakarun tsaron sun fafata ne da yaran riƙaƙƙun 'yan fashin daji!-->!-->!-->…
Mutune 12 Sun Kone Har Lahira A Kan Titin Kano Zuwa Kaduna
Wani hatsarin taho mu gama a jihar Kano ya jawo mutuwar mutane 12 a dai-dai kauyen Tsamawa da ke yankin Karamar Hukumar Garun Malam.
Mai Magana da Yawun Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano, Saminu Yusif Abdullahi ya baiyana cewa!-->!-->!-->…
Wani Mutum Ya Yi Karar Pastor Saboda Ya Kwace Masa Mata
Wani mutum mai suna Mr. Joel Udoh ya yi karar Ifeanyi na Cocin Loves Chapel a gaban kotun Majistare ta 39 a Kano saboda zarginsa da kwace masa mata.
Lauyan mai karar, Yusuf Ali Faragai ya ce, mai karar ya yi karar malaminsa na cocin!-->!-->!-->…
Wasu Mutane Sun Yanka Wata Mai Zaman Kanta A Jigawa
Rundunar 'Yansanda a Jigawa sun tabbatar da kisan wata mata 'yar shekara 35 da haihuwa mai suna Ladi Anndu bayan wasu mutane da ba a san suwaye ba sun farmaketa.
Lamarin dai ya faru ne a ranar Asabar da ta gabata da misalin karfe 8:45!-->!-->!-->…
Matar Aure Mai Ciki Ta Yi Garkuwa Da Kanta Ta Karbi Kudin Fansa Daga Saurayinta Na Facebook
An kama wata matar aure mai ciki da ake kira da Jamila Ardo saboda zargin yin garkuwa da kanta da karbar kudin fansa a wajen masoyinta.
Jamila, wadda ta fito daga garin Wauru Jabbe a karamar hukumar Yola ta Kudu da Jihar Adamawa, ta yi!-->!-->!-->…
Daliban Najeriya A Ukraine Sun Roki Buhari Ya Dawo Dasu Gida Bayan An Kai Musu Hari
Kungiyar Dalibai ta Kasa (NANS) reshen Kasar Ukraine sun rubutowa Shugaban Kasa Muhammadu Buhari wasika inda suke rokon a gaggauta debe daliban Najeriya da ke kasar ta Ukraine.
Wannan na zuwa a tsakanin yanayin yaki da ake gwabzawa!-->!-->!-->…
An Yankewa Kurma Hukunci Kashi 3 Sakamakon Kama Shi Yana Siyar Da Wiwi A Kano
Kotun Majistare mai lamba 47, ƙarƙashin Mai Shari'a Hadiza Muhammad Hassan, a jiya Litinin ta yanke wa wani kurma hukunci har kashi uku.
Tun da fari dai, an gurfanar da kurman ne bisa tuhumar haɗa kai da uzzurawa al'umma wajen haɗin!-->!-->!-->…
Dattawa 4 Sun Kashe Matashi Bayan Sun Yi Kuskuren Zarginsa Da Satar Waya
An gurfanar da mutane 4 a gaban Kotun Majistare da ke Yola saboda kisan Adamu Ahmadu dan shekara 28 wanda sukai kuskuren zarga da satar wayar salula.
Marigayi Adamu, wanda dan gidan wani mai gadin Ma'aikatar Yada Labarai ne ta Adamawa,!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Gidan Sarkin Hausawa A Kaduna, Sun Tafi Da Matansa Da ‘Ya’ya Mata 4
‘Yan bindiga sun kai hari gidan Sarkin Hausawa na Anguwar Azara a Jere, kan titin Kaduna zuwa Abuja, inda sukai awon gaba da matansa tare da ‘ya’yansa mata guda hudu.
Da yake tabbatar da lamarin ga wakilin Daily Trust a tattaunawarsu ta!-->!-->!-->…
Matashi Ya Yi Yunkurin Kashe Kansa Bayan Budurwarsa Ta Ki Shi
Wani matashi a Kano ya yi yunkurin kashe kansa ta hanyar shan guba saboda mai kudi ya kasa shi a wurin budurwarsa.
Matashin mai shekara 26 wanda dan unguwar Gama da ke Karamar Hukumar Nasarawa ne, ya kwankwadi fiya-fiya ne bayan!-->!-->!-->…
Wani Mutum Ya Fadi Ya Mutu A Otel Bayan Shan Maganin Karfin Maza
An rawaito cewa wani mutum ya fadi kuma ya mutu a dakin otel a Ada George da ke karamar hukumar Obio-Akpor ta jihar Rivers bayan sakin labule da yarinyarsa a dakin.
Jaridar PUNCH ta gano cewa, al'amarin ya faru ne awanni kadan bayan!-->!-->!-->…
Hisbah A Kano Ta Ce An Samu Karuwar Bokaye A Jihar
Hukumar Hisbah ta Jihar Kano ta baiyana cewa, an samu karuwar bokaye a jihar ta Kano.
Hukumar ta baiyana haka ne a shafinta inda ta ce, ta kama akalla bokaye talatin a shekarar da ta gabata ta 2021.
Hukumar ta ce an gano karuwar!-->!-->!-->!-->!-->…
Mutane 8 Sun Mutu Yayin Da ‘Yan Bindiga Suka Kai Hari Kasuwar Shanu A Abia
Mutane takwas ne aka tabbatar sun mutu a daren jiya Talata, yayin da ‘yan bindiga suka kai hari sabuwar kasuwar shanu a kauyen Omumauzor da ke karamar hukumar Ukwa West a Jihar Abia.
Duk da har yanzu ba a tabbatar da 'yan bindigar da!-->!-->!-->…
Zargin Badakalar Kwayoyin Abba Kyari Ta Jawo Rushe Rundunar IRT Da STS
Sufeto Janar na ‘yan Sandan Najeriya Usman Alkali ya bada umurnin rusa rassan runduna ta musamman da ke kai dauki wajen binciken asiri ta IRT da kuma runduna ta musamman da ke kai dauki wajen dakile aikata laifuffuka da ake kira STS.
!-->!-->!-->…
An Yankewa Malamin Da Ya Yi Wa Dalibansa 13 Fyade Daurin Rai Da Rai
Wata kotu a Indonesia ta yanke wa wani mai makarantar kwana hukuncin daurin rai-da-rai bayan da ta same shi da laifin yi wa ɗaliban makarantar su 13 fyade.
Ta'asar da mai makarantar ya aikata ta bayyana ne bayan da iyalin wata daliba!-->!-->!-->…
Wanda Ake Zargi Da Kisan Hanifa Ya Ce Bai Yi Garkuwa Da Ita Ba Kuma Bai Kasheta Ba
Shari’ar da ake yi kan zargin kisan Hanifa, daliba mai shekara biyar a Kano ta dauki sabon salo, bayan da wanda ake zargi da kisan nata, Abdulmalik Tanko ya ce sam ba shi ya kashe ta ba.
A yayin zaman Babbar Kotun Jihar Kano da ke!-->!-->!-->…
Jihar Delta Ta Rufe Makaranta Bayan Malami Ya Zane Dalibi Dan Wata 19 Ya Mutu
Gwamnatin Jihar Delta da ke Kudu maso Kudancin Najeriya ta rufe makarantar Arise and Shine Nursery and Primary School, Asaba bayan zargin malamin makarantar da zane dalibi dan wata 19 da haihuwa, dukan da yai sanadiyyar mutuwar dalibin.
!-->!-->!-->…
NDLEA Ta Kama Miyagun Kwayoyi Na Kimanin Naira Biliyan 2 A Lagos Daga India
Jami'an Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi, NDLEA sun kama codeine mai nauyin kilogram 40,250 wanda kudinsa ya haura naira biliyan 2, an shigo da shi a kontenoni guda biyu manya daga kasar India.
Wannan kame ya zo bayan 'yan!-->!-->!-->…