Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Matsalar Kashe-Kashe Don Yin Tsafi Ta Fusata Majalisar Wakilai
Majalisar Wakilai ta nemi gwamnatin Shugaba Buhari ta ayyana dokar ta-baci kan aikata kashe-kashe don yin tsafi a fadin kasar.
Kiran na cikin kudirorin da wakilan suka cimma a zamansu na ranar Laraba bayan gabatar da wani kudirin!-->!-->!-->…
Kotu Ta Dage Sauraren Karar Kalubalantar Nasarar Buhari A Zaben 2019 Tare Da Baiyana Atiku A…
Kotun Daukaka Kara ta Abuja, ta dage sauraron karar da aka shigar ana bukatar a soke nasarar da Shugaban Kasa Muhammadu Buhari ya samu a zaben 2019 a yau Laraba har sai 18 ga watan Mayu, 2022.
A baya ne dai, Amintattun Kungiyar Kula da!-->!-->!-->…
Fashewar Tukunyar Gas Ta Yi Sanadiyyar Rai A Kano
Hukumar Kashe Gobara ta Jihar Kano ta tabbatar da mutuwar wani mutum daya sakamakon fashewar tunkuyar gas wadda ta faru a kauyen Ijarawa a Karamar Hukumar Bichi da ke jihar.
A jawabin da Jami'in Hulda da Jama'a na Hukumar, Alhaji Saminu!-->!-->!-->…
Jihar Lagos Ta Hana Amfani Da Amsakuwwa A Guraren Taruwar Jama’a
A jiya Talata, Gwamnatin Jihar Lagos ta haramta yin amfani da amsakuwwa ko wani sauti mai kara a tashoshin mota domin a rage yawan hayaniyar saututtuka da ke damun al'umma.
Da yake jawabi ga manema labarai, Babban Sakataren Ma'aikatar!-->!-->!-->…
Kotu Ta Daure ‘Yar Wasan Hausa, Sadiya Haruna Watanni 6 A Kurkuku
Kotun Majistare mai zama a Filin Jirgi na Malam Aminu Kano International Airport, a yau Litinin ta zartar da hukuncin dauri na watanni 6 ga jarumar wasan Hausa, Sadiya Haruna ba tare da zabin tara ba, saboda samunta da laifin cin zarafin!-->…
An Daure Wani Mai Ikirarin Shi Karuwa Ce ‘Yar Amurka, Watanni 12 Saboda Damfara Ta Naira Miliyan…
Alkali Mahmud Abdulgafar na Babban Kotun Jihar Kwara da zamanta a Ilorin, ya yanke hukuncin daurin watanni 12 a ranar Juma’a ga dan shekara 20, Fawas Oyelowo kan laifuffukan da suka shafi yanar gizo.
Wanda aka yankewa hukuncin wanda ya!-->!-->!-->…
Rundunar Hisbah Ta Kama Motoci 4 Makare Da Giya A Kano
Rundunar Hisbah ta jihar Kano ta kama motoci hudu makare da giya mai yawan sama da kwalabe 4,200.
Babban Kwamandan Rundunar, Dr. Harun Ibb Sina ne ya baiyana hakan a Kano, yayin da yake zantawa da 'yan jarida a ranar Asabar.
Ya!-->!-->!-->!-->!-->…
An Samu Gawarwakin Wasu ‘Yan Gida Daya Su 4 A Abuja
An samu gawarwakin wasu mutane 'yan gida daya su 4 a wani gonar kiwon kaji da ke Anguwar Street a yankin karamar hukumar Abaji ta Abuja.
CityNews ta baiyana cewa, wani mai gadin gonar kiwon kajin da ake kira da Dominic Peter Adegeze,!-->!-->!-->…
Ku Dena Yaudarar ‘Yan Najeriya – Falana Ga Gwamnatin Tarayya
Sananne Babban Lauyan Najeriya, Femi Falana ya yi kira ga Gwamnatin Tarayya da ta dena yaudarar 'yan Najeriya game da batun masu daukar nauyin ta'addanci a kasar.
Babban Lauyan ya baiyana hakan ne a tattaunawar sa da jaridar PUNCH bayan!-->!-->!-->…
‘Yan Ta’adda Sun Kashe Mai Gari Da Wasu Mutum Hudu A Katsina
‘Yan ta'adda sun kashe Mai Gari, Alhaji Jafaru Rabi’u tare da yin garkuwa da wata wadda har yanzu ba a gano ta ba, a kauyen Daddara Liman dake karamar hukumar Jibia ta jihar Katsina a daren Larabar jiya.
‘Yan ta'addar sun kuma kashe!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Gano Mutane 96 Masu Daukar Nauyin Boko Haram
Sashin Bincike kan Kudade ta Najeriya ya gano mutane 96 da suke daukar nauyin aiyukan ta’addanci, tare da masu temaka musu su 424.
Ministan Yada Labarai da Al’adu, Lai Muhammed ne ya baiyana haka a yau Alhamis lokacin da yake jawabi kan!-->!-->!-->…
Jami’an Tsaro Sun Kashe Masu Garkuwa Da Mutane, Sun Kwato Makamai
Runduna ta 4 ta Sojojin Najeriya da ke aiki na musamman kan bayanan sirri ta samu nasara a kan masu garkuwa da mutane guda uku, wadanda ake zargi da hana zaman lafiya a kan sanannen titin nan na Auchi zuwa Benin da ke jihar Edo.
Masu!-->!-->!-->…
Kar Ku Bar ISWAP Ta Girma – Zulum Ga Gwamnatin Tarayya
Gwamnan Jihar Borno, Babagana Umara Zulum ya gargadi Gwamnatin Tarayya kan sakwasakwanta wajen yaki da ta’addanci, inda ya ce kungiyar Islamic State of West Africa, ISWAP tana cigaba da girma.
Gwamnan ya bayyana hakan ne a yayin karbar!-->!-->!-->…
Hukumar Immigration Reshen Kano Ta Samu Sabon Kwantirola
CIS Mu'azu Abdulrazak ya karbi ragamar kula da aiyukan Hukumar Kula da Shige da Fice ta Najeriya (Nigeria Immigration Service) reshen jihar Kano a matsayin sabon kwantirola, yayinda akai kira domin samun goyon bayan al'umma wajen samun!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Dakatar Da Sanannen Shirin Idon Mikiya Na Vision FM
Gwamnatin Tarayya ta dakatar da sanannen shirin nan na tattaunawa, Idon Mikiya na gidan radiyon Vision FM.
Rahotanni sun ce, Gwamnatin Tarayya ta dakatar da shirin ne saboda kalubalantar gwamnatin Najeriya da shirin yake yi.
Hukumar!-->!-->!-->!-->!-->…
Uwargidar Atiku Ta Tsere Daga Najeriya Bisa Barazana Ga Rayuwarta
Uwargidan Tsohon mataimakin shugaban Najeriya Atiku Abubakar wato Jennifer Abubakar tayi zargin cewar tana fuskantar barazanar hallaka ta daga wasu daga cikin na kusa da shi saboda rikicin sakin dake tsakanin su yanzu haka.
Sanarwar da!-->!-->!-->…
Yadda Ƴan Sanda Suka Kama Babban Mai Kai Wa Bello Turji Makamai Da Wasu Mutum 36
Rundunar yan sandan Najeriya a Jihar Sokoto da ke arewa maso yammacin Najeriya ta ce ta kama wasu ƴan bindiga masu alaƙa da Bello Turji a wasu yankunan jihar.
Da yake yi wa manema labarai jawabi, muƙaddashin babban sufeton ƴan sanda na!-->!-->!-->…
Yanda Satar Bustar Ruwa Ta Jawowa Matashi Daurin Shekaru 2 A Jigawa
Babbar Kotun Shari’ar Musulunci dake zamanta a Hadejia, jihar Jigawa, ta zartar da hukuncin daurin shekaru biyu a gidan ajiya da gyaran hali kan wani matashi bayan samunsa da laifin satar bustar ruwa ba tare da zabin biyan tara ba.
!-->!-->!-->…
Yawancin Igbo Ba Sa Son Ballewa Daga Najeriya – Ohanaeze
Kungiyar kare muradun kabilar Igbo da ke kudu maso gabashin Najeriya, Ohanaeze Ndigbo, ta ce yawancin ‘yan kabilar ba su yarda da akidar aware daga kasar ba.
Shugaban kungiyar Ambassada George Obiozor, wanda ya bayyana haka a wata!-->!-->!-->…
Kotu Ta Sa A Tsare Jaruma A Gidan Yari Kan Zargin Batancin Da Ta Yi wa Wani Attajiri
Wata babbar kotun yanki a Abuja, babban birnin Najeriya, ta tura shahararriyar mai sayar da “kayan-mata” Hauwa Muhammed wacce a ka fi sani da jaruma gidan yari bayan gurfanar da ita a gaban kotun.
Ana tuhumar Jaruma ne da laifin batawa!-->!-->!-->…