Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Labarai 10 Na Yaran Da Aka Taɓa Yi Wa Kisan Gilla A Najeriya
A shekarun baya-bayan nan za a iya cewa an samu ƙaruwar cin zarafin yara ta hanyar muzguna musu da wulaƙanta rayuwarsu da ma kashe su a Najeriya.
Duk da cewa babu wasu alƙaluma a hukumance da ke nuna yadda ƙaruwar ke hauhawa, amma!-->!-->!-->…
Wani Matashi Ya Kashe Kansa Ta Hanyar Rataya A Jigawa
Wani mutum mai shekara 25 ya kashe kansa ta hanyar rataya a wani gari da ke karamar hukumar Taura ta jihar Jigawa da ke arewa maso yammacin Najeriya.
Kakakin ‘yan-sanda a jihar ta Jigawa, ASP Lawan Shiisu Adam, wanda ya tabbatar da!-->!-->!-->…
An Kashe Sarki Da Dogarai An Kone Gawarsu A Jihar Ogun
Wasu ‘yan bindiga da ba a sansu ba sun kashe basaraken gargajiya na kauyen Agodo da ke karamar hukumar Ewekoro a jihar Ogun da ke kudu maso yammacin Najeriya, inda kuma suka kona shi tare da dogarawansa kurmus.
Rahotanni sun ce maharan!-->!-->!-->…
Ganduje Ya Yi Alwashin Amincewa Da Hukuncin Kisa Ga Wadanda Sukaiwa Hanifa Ta’addanci
Gwamnan Jihar Kano, Abdullahi Umar Ganduje ya yi alkawarin cewa zai amfani da damarsa ta kundin tsarin mulki wajen sanya hannu a hukuncin kisa idan har kotu ta zartar da hakan, a kan wadanda sukaiwa yarinyar ‘yar shekara biyar ta’addanci!-->…
‘Yan-Bindiga Sun Kashe ‘Yan-sanda 2, Sunyi Garkuwa Da Mutum 1 A Jigawa
Rundunar ‘yan-sandan jihar Jigawa ta ce, wasu ‘yan-bindiga da ba a san ko su wanene ba sun kashe ‘yan-sanda biyu tare da yin garkuwa da mutum daya a karamar hukumar Taura.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar ‘yan-sandar jihar, ASP Lawan!-->!-->!-->…
Wani Ya Kashe ‘Yar Makwabcinsa ‘Yar Shekara 8 Bayan Ya Karbi Kudin Fansa Milyan Uku
Daga: Haruna A Bultuwa
Kwanaki kadan bayan kashe wata yarinya Hanifa Abubakar mai shekaru biyar 'yar jihar Kano da malamninta ya yi, an kuma kashe wata yarinya Asma'u bayan an yi garkuwa da ita da kuma karbar kudin fansa naira miliyan!-->!-->!-->…
Satar Kaza Ta Janyowa Birkila Daurin Shekara Daya A Filato
Wata kotu da ke unguwar Kasuwan Nama a Jos, babban birnin jihar Filato a tsakiya Najeriya ta yi wa wani birkila hukuncin daurin shekara daya a gidan maza saboda samunsa da laifin satar kaza.
Alkalin kotun, Majistare Daniel Damulak ya!-->!-->!-->…
Ruwa Ya Ci Wasu Yara Uku A Jigawa
Wasu yara su uku sun mutu sandaiyyar nutsewa a kogin a kauyen Kazamaki, a yankin karamar hukumar Guri a jihar Jigawa.
Al’amarin ya faru ne lokacin da yaran suke yawon kiwon rakuma, inda suka nutse a lokacin da suke kokarin tsallake!-->!-->!-->…
Rundunar Hisbah Ta Jigawa Ta Sasanta Rigingimu 4,231 A 2021
A kokarinta na samar da zaman lafiya a cikin al’umma, Rundunar Hisbah ta Jigawa ta shiga tsakani tare da sasanta rigingimun iyalai da na a’umma guda 4,231 a shekarar 2021.
Kwamandan Hisabah na jihar, Malam Ibrahim Dahiru ne ya bayyana!-->!-->!-->…
Jami’an Hukumar Kula Da Shige Da Fice Sun Kubutar Da Mutane 20 A Jigawa
Rundunar Hukumar Kula da Shige da Fice ta Nigeria reshen jihar Jigawa ta bayyana cewa ta kubutar mutane 20 wadanda akai yunkurin safararsu a samamenta da dama a shekarar 2021.
Jami’in Hulda da Jama’a na Hukumar, ASI Nura Usman ne ya!-->!-->!-->…
Wanda Yai Garkuwa Da ‘Yar Shekara 5, Ya Kasheta Ya Daddatsa Gawarta
Duk da karbar wani bangare na kudin fansa naira miliyan 6, wadanda sukai garkuwa da yarinya 'yar shekara 5, 'yar jihar Kano, Hanifa Abubakar, sun kashe ta.
Kawun Hanifa Abubakar, Suraj Suleiman, ya tabbatar da kisan da kuma gano sassan!-->!-->!-->…
Sojoji Sun Kubutar Da Mutum 8 Da Akai Garkuwa Da Su Tare Da Kashe ‘Yan Ta’adda 3
Rahotanni sun nuna cewa, sojoji sun kubutar da mutane 8 da aka yi garkuwa da su a Karamar Hukumar Chikun ta Jihar Kaduna kamar yanda Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida na Jihar, Samuel Aruwan ya sanar.
Kwamishinan ya kuma bayyana!-->!-->!-->…
Sojoji Sun Yi Nasara Kan Boko Haram Da ISWAP Tare Da Kwace Bindigar Kakkabo Jirgi
Rukuni na Biyu na Sojojin Hadin Guiwa da ke Aiki a Arewa Maso Gabas, wato Operation Hadin Kai, sun yi nasara kan ‘yan ta’addar Boko Haram da ISWAP wadanda sukai yunkurin kai hari garin Biu na jihar Borno.
Daraktan Hulda da Jama’a na!-->!-->!-->…
Hukumar NDLEA Ta Kama Kwayoyi Miliyan 1.5 Na Tramadol A Hanyar Zuwa Kebbi
Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Kasa, NDLEA ta ce, ta samu nasarar kama kwayoyi miliyan daya da rabi na abin maye da suka hada da Tramadol, Exol-5 da Diazepam an doro su a mota daga garin Onitsha na jihar Anambra da nufin!-->…
‘Yansanda A Zamfara Sun Kama Masu Ci Da Siyar Da Naman Mutane
‘Yansanda a jihar Zamfara sun kama mutane 8 da ake zargi da aikata babban laifi da yake jawo kisa, ta’ammali da sassan jikin mutane, tsafi, sata da kuma lalata wayar wutar lantarki.
Bayanan yanda aka kama wadanda ake zargin ya zo ne a!-->!-->!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Janye Haramcin Twitter
Gwamnatin Najeriya ta sanar da janye matakin haramta ayyukan kamfanin Twitter a kasar, bayan shafe akalla watanni bakwai da dakatar da shi.
Shugaban kwamitin Hukumar Bunkasa Fasahar Sadarwa ta Najeriya, wanda kuma ke jagorantar kwamitin!-->!-->!-->…
Wani Mutum Ya Kashe ‘Ya’yansa 3 Ya Boye Gawarsu Firji
‘Yansanda a Enugu na bincikar wani dan shekara 52 mai suna Ifeanyi Amadikwa kan zargin kashe ‘ya’yansa uku masu suna Chidalum Amadikwa ‘yar shekara 11, Amarachi Amadikwa ‘yar shekara 8 da kuma Ebubechukwu Amadikwa dan shekara 4.
!-->!-->!-->…
An Kara Wa’adin Daukar ‘Yan Sanda A Dai-Dai Lokacin Da Masu Nema 81,000 Suka Cike Neman
‘Yansandan Najeriya sun sanar da kara wa’adin karbar bayanan masu neman aikin dansanda wanda ake diba na shekarar 2021.
Masu sha’awar neman aikin dansanda a matakin constables yanzu suna da damar nemar aikin har zuwa nan da ranar Asabar!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga A Plateau Da Niger Sun Kashe Mutane 52 Tare Da Kone Kauyuka
Mutane 52 aka kashe a hare-hare daban-daban da aka kai kan wasu al’ummomi a jihohin Plateau da Niger.
Yayin da aka tabbatar da kisan mutane 18 bayan ‘yan bindiga sun kai hari kan kauyen Ncha da ke karamar hukumar Bassa a jihar Plateau.
!-->!-->!-->!-->…
Ku Bar ‘Ya’yanku Mata Su Shiga Aikin Soja – Gwamnatin Yobe Ta Fadawa Iyaye
Gwamnatin jihar Yobe ta bukaci iyaye da su bar ‘ya’yansu mata su shiga aikin sojan Najeriya domin su taimaka wajen kare martabar yankunan kasar.
Mai bawa Gwamna Mai Mala Buni shawara na musamman kan harkokin tsaro da shugaban kwamitin!-->!-->!-->…