Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
‘Yan Bindiga Sun Sace Mahaifiyar Ɗan Majalisa A Kano
Wasu 'yan bindiga sun sace mahaifiyar Shugaban Marasa Rinjaye a Majalisar Jihar Kano, Isiyaku Ali Danja da tsakar daren da ya gabata.
Maharan sun shiga gidan Hajiya Zainab da ke Ƙaramar Hukumar Gezawa da misalin ƙarfe 1:00 na dare ɗauke!-->!-->!-->…
Mutane 3 Sun Mutu, An Kubutar Da 18 A Karshen Binciken Ginin Da Ya Rushe A Delta
An tabbatar da mutuwar mutane uku bayan rushewar ginin coci a Okpanam da ke jihar Delta.
Wata mata da wasu yara mata biyu ne suka ransu a hatsarin da ya faru a ranar Talata a karamar hukumar Oshimili ta Arewa da ke jihar.
Jami’in!-->!-->!-->!-->!-->…
Mai Mala Ya Dawo Da Hawa Babura A Jihar Yobe
Gwamna Mai Mala Buni ya amince da hawan babura (mashin) mai kafa biyu a yankunan Yobe zone B da zone C bayan dawowar zaman lafiya a jahar Yobe.
Gwamnan ya sanar da hakan ne yanzu, a fadar Sarkin Nguru.
KU KARANTA: An Gano Gawarwakin!-->!-->!-->!-->!-->…
An Gano Gawarwakin Mutane Fiye Da 140 Da ‘Yan Ta’adda Suka Kashe A Zamfara
Rahotanni daga jihar Zamfara sun ce an gano gawarwakin mutane fiye da 140, wadanda ‘yan bindiga suka kashe yayin munanan hare-haren da suka kai kan wasu kauyukan kananan hukumomin Bukuyyum da Anka a tsakanin ranakun Laraba da Alhamis da!-->…
Helkwatar Tsaro Ta Ce An Kashe ‘Yan Ta’adda 950 Da ‘Yan Bindiga 537 Cikin Watanni Bakwai
Helkwatar Tsaro a ranar Alhamis din nan, ta bayyana cewa an kashe ‘yan ta’adda 950 wadanda suka hada da manyan kwamandojinsu a tsakanin 20 ga watan Mayu na 2021 da 6 ga watan Janairun nan.
Ta kuma bayyana cewa, a dai wannan lokaci, an!-->!-->!-->…
An Saki Sunayen Wadanda Suka Sami Aikin ‘Yan Sanda
Rundunar ‘Yan Sanda ta saki sunayen wadanda suka sami aikin dan sanda, ranaku, wuri, da kuma abubuwan da ake bukata domin karbar horo.
Wannan yana kunshe ne cikin sanarwar da Jami’in Hulda da Jama’a na Rundunar ‘Yan Sanda reshen jihar!-->!-->!-->…
Jami’an Kwastom Sun Kama Kwayoyi A Cikin Kunguzun Maza
Jami’an Hukumar Hana Fasa Kwauri da aiki a iyakar Seme, sun kama wasu abubuwa da ake zargin kwayoyin tramadol ne a cikin kunshin kunzugun maza da suka kai 200.
Jami’in Hulda da Jama’a na reshen hukumar, Hussaini Abdullahi, ya ce!-->!-->!-->…
Wani Sojan Gona Ya Damfari Mutane Tare Da Yaudarar Mata Yana Lalata Da Su
Jami’an ‘yan sanda na Rundunar ‘Yansanda ta jihar Akwa Ibom hadin guiwa da Sashin Binciken Manyan Laifuffuka a jihar, sun cafke wani da ake zargin dan damfara ne da ake kira da Mr. Imaobong Akpan yana yin sojan gona a matsayin Kwamishinan!-->…
Abu Biyar Da Ba Ku Sani Ba Game Da Ƙasurgumin Ɗan Fashin Zamfara, Bello Turji
Sunan Bello Turji ya karaɗe wasu sassa na Najeriya musamman a arewa maso yamma sakamakon masarautar fashi da makami da ya kafa a dazukan jihohin Zamfara da Sokoto.
Garuruwa da dama da suka haɗa da Isa na Sokoto da kuma yankunan Ƙaramar!-->!-->!-->…
Za A Yanke Hukuncin Kisa Ga Masu Fyade A Jigawa
Gwamnatin Jihar Jigawa ta ce duk wanda aka kama da laifin aikata fyade ga yarinyar da ke kasa da shekaru 10 za a yanke masa hukuncin kisa.
Gwamnatin jihar ta ce ta amince da hukuncin kisan ne a kan wadanda suke cin zarafin kananan yara!-->!-->!-->…
CISLAC Ta Yi Kira Ga DSS Wajen Kare Demokaradiyyar Najeriya
Daga: Kabiru Zubairu
Kungiyar CISLAC ta rubutawa Shugaban Hukumar Tsaro ta Farin Kaya, DSS korafi kan mamayen da wasu jami’ai sukaiwa ofishinsu a ranar Litinin da ta gabata.
A ranar Litinin din da ta gabata ne, wasu jami’an DSS suka!-->!-->!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Sace Ayarin Mutane A Hanyar Kaduna Zuwa Birnin Gwari
‘Yan bindiga sun tare tawagar matafiya a kan hanyar Kaduna zuwa Birnin Gwari inda suka kwashe mutane da dama suka gudu da su cikin daji.
Mazauna yankin sun ce lamarin ya faru ne da safiyar yau lokacin da matafiyan ke kan hanyar su ta!-->!-->!-->…
Sojoji Sun Ragargaji Turji Da Yaransa A Sakkwato
Jaridar Aminiya ta rawaito cewa, sojoji sun kashe ’yan bindiga da dama a musayar wuta da suka yi da yaran hatsabibin dan bindigar nan Bello Turji a Jihar Sakkwato.
Yaran na Bello Turji sun gamu da ajalinsu ne a kauyukan Katanga da!-->!-->!-->…
Lantarki Ya Kashe Wani Barawon Wayar Transfoma A Gombe
Wani mutum da ba a tantance ba wanda yai kokarin satar wayar transfoma yam utu a dalilin jan da wuta tai masa a safiyar Alhamis din nan a Unguwar Labour ta yankin Tumfure a karamar hukumar Akko ta jihar Gombe.
Dr. Adakole Elijah, shine!-->!-->!-->…
‘Yansandan Najeriya Za Su Fara Karbar Sabon Karin Albashi A Janairun 2022
Majalisar Zartarwar Kasa ta amince da karawa jami’an ‘yansanda albashi da kaso 20 cikin 100.
Ministan Ma’aikatar ‘Yansanda, Maigari Dingyadi, ya bayyana hakan ne a yau, bayan kammala zaman majalisar zartarwar wanda shugaban kasa!-->!-->!-->…
‘Yansanda Sun Kama Sojan-Gona Na Cutar Masu A Daidaita Sahu A Kano
Rundunar ‘yansandan jahar Kano ta kama wani sojan-gona wanda ake zargi da kwarewa wajen karbe kudade a hannun masu a daidaita sahu.
Jami’in hulda da jama’a na rundunar, Abdullahi Haruna Kiyawa, ya tabbatar da hakan a cikin wata sanarwa!-->!-->!-->…
Neman Aikin Kwastom Na Shekarar 2021 Ga Masu Diploma Da NCE
A cigaba da bayar da damar neman aikin a Hukumar Hana Fasakwauri ta Kasa, Customs, ta bude damar neman aikin a yau Laraba 15-12-2021 ga masu shaidar karatun Diploma da NCE domin neman matsayin Inspector Cadre AIC, (CONSOL 06).
A wannan!-->!-->!-->…
Rundunar ‘Yan Sanda Ta Fito Da Hanyoyin Magance Rikicin Makiyaya Da Manoma A Jigawa
Rundunar ‘yan sanda reshen jihar Jigawa ta sanya sabbin dokoki domin rage rigingimun manoma da makiyaya a jihar.
Rundunar karkashin jagorancin Kwamishinan ‘Yan Sanda, Aliyu Saleh Tafida PSC, ta sanar da cewa domin rage rigingimun!-->!-->!-->…
Ka’idojin Cike Neman Aikin Kwastom Na Shekarar 2021
Hukumar Hana Fasakwauri ta Kasa, Customs, ta bude damar neman aiki a hukumar a yau Litinin 13-12-2021.
Hukumar ta fara da bayar da dama ga masu karatun digiri na farko ko babbar diploma da su nemi aikin a matsayin Superintendent Cadre!-->!-->!-->…
Wani Dan Bindiga Ne Ke Iko Da Kasarmu Ba Gwamnati Ba – Kungiyar Gobirawa
Daga: BBC Hausa
Kungiyar ci gaban al'umar Gobirawan Najeriya ta rubuta wa Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari wata budaddiyar wasika wadda take neman ya kawo karshen kashe-kashen da ake yi a arewacin kasar.
Wasikar ta zayyano dimbin!-->!-->!-->!-->!-->…