Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Security
Ƴan Bindiga Sun Sace Wani Basarake A Jihar Imo
Wasu ƴan bindiga aƙalla goma sun yi garkuwa da wani basaraken gargajiya na Mbutu a Ƙaramar Hukumar Aboh Mbaise ta jihar Imo.
Mai magana da yawun ƴan sanda reshen jihar Imo Michael Abattam ya tabbatar wa BBC da faruwar lamarin.
An!-->!-->!-->!-->!-->…
An Yanke Wa Dalibai 20 Hukuncin Kisa A Bangladesh
Kasar Bangladesh ta yankewa wasu daliban jami’a su 20 hukuncin kisa a yau Laraba bisa samun su da laifin kisan wani matashi da ya caccaki gwamnati a shafukan sa da zumunta a shekarar 2019.
An gano gawar Abrar Fahad mai shekaru 21 da!-->!-->!-->…
An Kulle Lauyan Sarki Sanusi A Kano Bayan Kotu Ta Yanke Hukuncin Da Baiwa Gwamnati Dadi Ba
Bayan awanni 24 da wata babbar kotun tarayya da ke zama a Abuja, ta umarci gwamnatin jihar Kano da ta nemi gafarar tubabben sarkin Kano, Sunusi Lamido Sanusi, sannan ta biya tsohon sarkin kudi naira miliyan 10 bisa laifin take masa!-->…
Kotu Ta Soke Korar Da Aka Yiwa Sarki Sunusi Daga Kano
A yau Talata wata babbar kotun gwamnatin tarayya da ke Abuja, ta soke korar da aka yiwa tsohon Sarkin Kano Sunusi Lamido Sunusi daga Kano bayan tube shi daga sarautar Kano.
Kotun ta yi wannan hukuncin ne a yau Talata, bayan ta bayyana!-->!-->!-->…
Badaru Ya Ce Kananan Yara Na Batan Dabo A Jigawa
Gwamnan Jihar Jigawa, Muhammad Badaru Abubakar, a ranar Alhamis ya yi kira ga iyaye da al’umma da idan sun ga bakuwar fuska a yankunansu, su gaugauta sanar da hukumomi.
Badaru yayi kiran ne bayan samun rahotanni da suke nuni da cewa ana!-->!-->!-->…
‘Yan Sanda Sun Kama Babban Dillalin Miyagun Kwayoyi A Jigawa
Hukumar ‘Yan Sanda reshen jihar Jigawa ta kama wanda ake zargi da kasancewa babban dillalin kwaya, dan shekara 48 a karamar hukumar Hadejia.
Jami’in Hulda da Jama’a na hukumar ‘yan sanda a jihar, ASP Lawan Shiisu ne ya bayyana hakan a!-->!-->!-->…
Kotu Ta Aike Da Ɓarawon Kare Gidan Gyaran Hali A Kano
Kotun Shari’ar Musulunci da ke zamanta a Fagge a Jihar Kano ta aike da wani matashi zuwa gidan gyaran hali bayan ya amsa laifin da ake zarginsa da aikatawa na satar kare.
Matashin, mai suna Alhassan Yusuf, mai kimanin shekara 21 dai ya!-->!-->!-->…
Zulum Ya Bada Kyautar Naira Miliyan 20 Ga Iyalan Sojan Da Aka Kashe A Jihar Borno
Daga: Labari Daga Bauchi
A kokarinsa na nuna jimami da karfafa gwiwa ga sojoji da suke yaki domin kawo karshen yakin Boko Haram a jihar Borno. Gwamnan jihar Babagana Umara Zulum, ya debi tawaga ta musamman zuwa jihar Kaduna domin!-->!-->!-->…
An Samu Korafe-Korafen Fyade Guda 11,200 A Najeriya Cikin Shekarar 2020
Daga: DailyTrust
Hukumar Kare Hakkin Dan Adam ta Amnesty International ta ce, gazawar gwamnatin tarayya wajen magance fyade da sauran cin zarafin mata da ake shi ke kara ta’azzara matsalar da kuma baiwa masu laifin kariya a kasar.
!-->!-->!-->!-->!-->…
Fursunoni Sama Da 3000 Ne Suka Gudu A Najeriya – Ministan Cikin Gida
Daga: VOA Hausa
Fursunoni dubu 3,876 ne suka tsere daga gidajen yari daban-daban a sassan Najeriya a tsakanin shekarar 2020 zuwa wannan shekara, in ji ministan cikin gida Rauf Aregbesola.
Lokaci na baya-bayan nan da fursunoni suka!-->!-->!-->!-->!-->…
An Sace Ma’aikatan Karamar Hukuma 13 A Zariya
Daga: Aminiya
Kimanin mutum 13 ne suka fada tarkon wasu ’yan daban daji da suka yi garkuwa da su a Karamar Hukumar Zariya da ke Jihar Kaduna.
Wakilinmu ya ruwaito cewa, a ranar Litinin ce aka yi garkuwa da mutanen wadanda Ma’aikatan!-->!-->!-->!-->!-->…
Hukumar Customs Ta Tsaurara Tsaro A Boda Don Hana Shigo Da Shinkafa
Hukumar Hana Fasa Kwauri ta Najeria, ta matsa matakan tsaro a iyakokin Najeria ta hanyar tura jami’anta musamman zuwa iyakokin Najeriya da Jamhoriyar Benin da kuma sauran iyakoki.
Hukumar ta ce ana yin yunkurin ne domin magance matsalar!-->!-->!-->…
Jami’an Tsaro Sun Ceto Malaman Jami’ar Abuja
Rundunar ‘yan sandan Babban Birnin Tarayya Abuja hadin guiwa da sauran jami'an tsaro, ta ceto malaman nan hudu da iyalansu da wasu ‘yan bindiga suka yi garkuwa da su da safiyar ranar Talata a gidanjensu na jami’ar Abuja.
Jami'in Kula Da!-->!-->!-->…
Kungiyar IPOB Ta Amince A Fita Zaben Anambra
Kungiyar ‘Yan awaren IPOB a Najeriya ta bukaci mazauna Jihar Anambra da su fito domin kada kuri’ar su a zaben gwamnan da zai gudana gobe Asabar, wanda a baya tace ba zata bari ayi ba har sai an saki shugabanta Nnamdi Kanu dake tsare.
!-->!-->!-->…
Na Yi Da Na Sanin Haihuwar Shekau – Mahaifiya
Daga: DailyTrust
Falmata Abubakar, mahaifiyar marigayi shugaban Boko Haram, Abubakar Shekau, ta ce ta yi da na sanin haihuwarsa da tai saboda kasancewar matsala ga al’umma.
Shekau dai ya mutu a watan Mayu na shekarar 2021 bayan ya yi!-->!-->!-->!-->!-->…
Sojojin Najeriya Sun Kashe ‘Yan Fashin Daji ‘Masu Yawa A Kaduna
Daga: BBC Hausa
Sojojin sama na Najeriya sun kashe ‘yan fashin daji da dama a hare-hare ta sama da suka kai a wasu yankuna na Jihar Kaduna.
Kwamishinan Tsaro da Harkokin Cikin Gida Samuel Aruwan ne ya bayyana haka a wata sanarwa da!-->!-->!-->!-->!-->…
An Sace Mutum 60 Suna Tsaka Da Ibada A Kaduna
Daga: Aminiya
’Yan bindiga sun sace akalla mutum 60 tare da hallaka mutum guda yayin wani hari da suka kai kan wani coci a Jihar Kaduna.
Shugaban Kungiyar Kiristoci ta Najeriya CAN reshen jihar, Rabaran John Hayab ne ya tabbatar wa!-->!-->!-->!-->!-->…
Hukumar Custom Za Ta Bude Daukar Sabbin Ma’aikata
Hukumar Hana Fasakwauri da Kasa ta bayyana cewa za ta bude bayar da dama ga ‘yan kasa domin neman kasancewa cikin jerin ma’aikatan da za ta diba.
Hukumar ta sanar da hakan ne a tare da sunayen sabbin ma’aikatan da ta diba a matakai!-->!-->!-->…
‘Yan Bindiga Sun Kai Hari Jami’ar Abuja Sun Yi Garkuwa Da Mutane
Wadansu da ake zargi da cewa ‘yan ta’adda ne sun kai hari rukunin gidajen ma’aikatan Jami’ar Abuja a safiyar Talatar nan inda suka yi garkuwa da ma’aikata hudu na jami’ar tare da ‘ya’yansu.
Jami’ar ce ta sanar da hakan a shafinta na!-->!-->!-->…
Mutune Sun Mutu A Rushewar Gini A Lagos
Mutanen da ba su gaza 10 ba ne aka tabbatar sun mutu lokacin da gini mai hawa 21 ya zube a kan titin Gerard da ke Ikoyi a jihar Lagos.
A lokacin da ake shirya wannan rahoto, akwai sauran mutane da ke karkashin baraguzan ginin ciki har!-->!-->!-->…