For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Security

An Dage Sauraren Shari’ar Nnamdi Kanu

Wata Babbar Kotu a Abuja ta dage sauraren shari’ar da take yiwa jagoran ‘yan kungiyar IPOB masu neman kafa kasar Biafra, Nnamdi Kanu. A yau ne dai aka tsara ci gaba da saurararen karar wadda aka dage a baya musamman saboda gazawar

Hukumar NDLEA Ta Kama Mutane 134 A Jigawa

Hukumar Hana Sha da Fataucin Miyagun Kwayoyi ta Najeriya ta ce ta samu nasarar kama wadanda ake zargi da ta’ammali da miyagun kwayoyi har mutum 134 a jihar Jigawa. Hukumar ta kuma sanar da cewa, ta samu nasarar kwato miyagun kwayoyin da

Hukumar EFCC Ta Sako Matar Ganduje

Hukumar Yaki da Cin Hanci da Rashawa ta EFCC ta sako matar Gwamnan jihar Kano, Hafsat Abdullahi Ganduje bayan bincikenta da tai kan zargin cin hanci da rashawa da danta Abdulaziz Abdullahi Umar Ganduje ya shigar gaban hukumar. Jaridar

EFCC Ta Kama Matar Ganduje

Hukumar EFCC ta damke Hafsat Ganduje, matar gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje kan zargin cin hanci da rashawa da danta ya yi, kamar yanda jaridar PREMIUM TIMES ta rawaito. Kamun ya zo ‘yan makonni bayan gazawar ta na amsa

An Kama Masu Temakawa Yan Ta’adda 2000 A Zamfara

Masu temakawa 'yan ta'adda sama da 2000 ne aka kama a jihar Zamfara sakamakon katse layin sadarwar da aka yi a jihar, a cewar Kwamishinan Ma'aikatar Yada Labarai, Al'adu da Yawon shakatawa na jihar, Alhaji Ibrahim Dosara. Kwamishinan ya