For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Security

Ƴansanda Sun Kama Ɓarayin Babura A Bauchi

Jami’an ƴansanda a Jihar Bauchi sun sami nasarar kama wasu mutane guda biyu waɗanda ake zargi da sun ƙware wajen ƙwatar babura daga masu su a yankin Gudum Hausawa da ke jihar. Jami’in Hulɗa da Jama’a na Rundunar Ƴansandan Jihar Bauchi,