For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Security

‘Yan Acaba Sun Kashe Dansanda A Lagos

Akwai rashin zaman lafiya a kan titin Apapa-Oshodi biyo bayan zargin kisan dansanda da wasu ‘yan acaba da aka fi sani da okada riders suka yi. An rawaito cewa, akalla bindigu uku mallakin dansandan ake zargin an an kwace. DAILY TRUST

Boko Haram Ta Kashe Masunta 35 A Borno

Akalla masunta 35 ne wadanda suka fita kamun kifi, ‘yan Kungiyar Boko Haram suka kashe a Karamar Hukumar Ngala da ke Jihar Borno. Mazauna garin da dangin wadanda aka kashe sun ce, sun matukar kaduwa da harin, yayin da sukai kira da a