For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Security

Rasha Ta Yi Wa Ukraine Luguden Hare-Hare

Kasar Ukraine ta ce tara daga cikin cibiyoyin samar da wutar lantarkinta sun lalace a wasu manyan sabbin hare-haren makamai masu linzami na Rasha, kuma yawan makamashin da ake amfani da shi a kasar ya ragu da fiye da rabi. An rawaito

Jirgin Kasan Kaduna-Abuja Ya Murkushe Mota

Jirgin Kasan Abuja-Kaduna ya kade wata mota a safiyar Alhamis a yayin da yake kan hanyarsa ta zuwa Abuja daga Kaduna. Wani fasinja a jirgin ya ce jirgin ya ja motar ya wuce da ita ne bayan direban motar ya yi kokarin tsallaka layin dogo