Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Sponsored
Manufata Ga Jihar Jigawa (10) – Mustapha Sule Lamido
Daga: Mustapha Sule Lamido
Zan fara da godiya da jinjina ga ƴan uwana mutanen Jihar Jigawa bisa fitowa da suka yi domin kaɗa ƙuri’unsu a zaɓen shugaban Ƙasa da na ƴan Majalisun Tarayya. Duk da irin ƙalubalen da aka fuskanta, mutane sun!-->!-->!-->…
Santuraki Zai Samarwa Ma’aikatan Jigawa Rancen Noma Da Kiwo Marar Kudin Ruwa
Dan takarar gwamnan Jihar Jigawa karkashin tutar Jam’iyyar PDP, Alhaji Mustapha Sule Lamido, Santurakin Dutse, ya yi alkawarin karawa ma’aikatan gwamnati da ke jihar karfin guiwa wajen shiga harkar sana’ar noma da kiwo domin bunkasa!-->…
Cefanar Da Kafanonin Wutar Lantarki A Watanni Uku, Buhari Zai Tafka Kuskure Kamar Shugabannin Baya
Daga: Ahmed Ilallah
Koda yake a tarihance gwamnatin Buhari ita tafi kowace gwamnati imanin cin bashi don cike gibin kasafin kudi, wanda a yanzu a na bin kasar nan zunzurutun bashin da ya haura N40trl. Koda a kasafin kudin bana ma!-->!-->!-->…
Rashin Baiwa Mata Muhimmanci Da APC Ke Yi Shi Zai Kayarta A Zabe – Mariya Waziri
An bayyana mata a matsayin mafiya rinjaye wajen zabar shugabanni a bangarorin daban-daban na siyasa, to sai dai amma ba a damawa da su yanda ya kamata.
Hajiya Mariya Waziri, Shugabar Kwamitin PRACO da ke karakashin Hajiya Rukayya Atiku!-->!-->!-->…
‘Yan Najeriya Ba Zasu Zabi Shugaban Kasar Bogi Ba, Inji Atiku Ga Tinubu
Tsohon Mataimakin Shugaban Kasa, Atiku Abubakar, kuma dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP a babban zaben shekarar 2023 ya yi zazzafan martani ga Asiwaju Bola Tinubu, dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC a zaben na shekarar!-->…
Manufar Mustapha Sule Lamido Ga Fannin Noma (2)
Wannan bayanai ne game da manufar ɗan takarar gwamnan Jihar Jigawa a jam’iyyar PDP, Mustapha Sule Lamido a ɓangaren bunƙasa harkar noma, kuma ita ce manufa ta 8 cikin jerin manufofin ɗan takarar.
Manufata ga Jihar Jigawa (VIII)
!-->!-->!-->!-->!-->…
Babban Zunubine A Siyasa Haɗa Tinubu Da Abiola – Kadade
Shugaban matasan jam'iyyar PDP na ƙasa, Mohammed Kadade Sulaiman yace duk wani yunkuri na haɗa ƙarbuwar siyasar marigayi Moshood Kashimawo Abiola da ɗan takarar APC Asiwaju Bola Ahmed Tinubu, yace babban zunubine a siyasa.
Yayin!-->!-->!-->…