Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Sports
Kano Pillars Ta Sanyan Hannu Kan Ɗaukar Sababbin Ƴan Wasa 12, Ta Kuma Riƙe Ƴan Wasa 20 Gabanin Kakar…
Tawagar Kano Pillars FC, wacce ta lashe gasar Nigeria Premier Football League, NPFL, sau hudu, ta sanar da sababbin ‘yan wasan da ta dauka a hukumance gabanin kakar wasanni ta 2024/25.
An gudanar da taron bikin bayyana ‘yan wasan a!-->!-->!-->…
Hukumar Kwallon Yashin Nijeriya Ta Yi Haɗingwiwa da Kamfanin Kera Motoci Na Innoson Motors
Daga: Captain Yobe
Hukumar dake shirya kwallon yashi ta Najeriya (NBSL) ta kulla yarjejeniyar hadingwiwa da kamfanin ƙera motoci na Nijeriya, Innoson Motors, kamfani na farko a Najeriya dake ƙera motoci a fadin ƙasar.
Sanarwar kulla!-->!-->!-->!-->!-->…
GASAR ƘWALLON ƘAFA TA MATA: Zamu Nunawa Duniya Iyawarmu – Wata Ƴar Wasan Najeriya
Ƴan Ƙungiyar Ƙwallon Ƙafa ta Mata ta Najeriya, Super Falcons, Osinachi Ohale ta karɓi lambar girmamawa a matsayin ƴar wasa mafi ƙwazo a wasan da Najeriya ta buga da Australia ranar Alhamis, wanda Najeriya tai nasara da ci 3 da 2.
Ƴar!-->!-->!-->…
Dalilina Na Siyar Da Litar Mai Naira 580 A Gidan Maina – Ahmed Musa
Shugaban Ƴan Wasan Najeriya, Ahmed Musa ya bayyana cewa, ya rage farashin fetur ne a gidan mansa MYCA-7 da ke Kano domin ya temaka wajen rage raɗaɗin da ƴan Najeriya ke sha saboda janye tallafin man fetur.
Ahmed Musa dai ya sanar da!-->!-->!-->…
In Ba Don Nasarorin Da Na Samu A Baya Ba, Da Tuni Liverpool Ta Kore Ni – Klopp
Mai horar da kungiyar kwallon kafa ta Liverpool Jurgen Klopp ya bayyana cewa ya na rike da aikinsa ne kawai saboda nasarorin da ya kai Club din ga samu a baya amma ba saboda halin da kungiyar ke ciki a wannan kaka ba.
Jurgen Klopp dan!-->!-->!-->…
Qatar Na Neman Karbar Baƙuncin Gasar Olympic Ta 2036
Kwamitin kula da harkokin gasar motsa jiki ta Olympics na Qatar ya sanar da aniyar gwamantin ƙasar na karɓar baƙuncin gasar wasannin motsa jiki na 2036.
BBH Hausa ya rawaito cewa, kwamitin ya tabbar da cewar Qatar ta miƙa bukatar karɓar!-->!-->!-->…
Argentina Ta Bayar Da Hutun Yini Daya Don Murnar Lashe Kofin Duniya
Gwamnatin Argentina ta sanar da hutun kwana daya a kasar a jiya, don murnar lashe kofin gasar cin kofin kwallon kafa na FIFA da aka kammala ranar Lahadi a Qatar.
Rahotanni na cewa, a yau da safe ne, ake sa ran tawagar ’yan wasan!-->!-->!-->…
Kyaututtukan Kudade Da Kasashe Zasu Samu A Gasar World Cup Ta 2022
Kyaututtukan kudaden da kasashen da suka samu shiga gasar Kwallon Kafa ta Duniya ta 2022 wadda ake kammalawa yau a kasar Qatar sun kai dalar Amurka miliyan 440.Gasar ta 2022 ta kasance tsakanin kasashe 32 daga sassan duniya gaba!-->…
Magoya Bayan Morocco Na Sa Ran Matsayi Na Uku A World Cup
Magoya bayan Moroko sun shirya tsaf domin nuna farin ciki da wasan neman na uku da kasarsu za ta yi da Croatia a wasa na biyun karshe a gasar cin kofin duniya.
Moroko ce kasar Afrika ta farko kuma ta Larabawa da ta fara zuwa wasan kusa!-->!-->!-->…
Ba Mu Damu Ba Don Mutane Na Son Messi Ya Ci Kofin Duniya – Kocin Faransa
Kocin Faransa Didier Deschamps ya ce babu abin da ya dame su ganin cewa mutane sun damu Lionel Messi da kasarsa Argentina su dauki a wasan ranar Lahadi.
Didier Deschamps na kokarin zama kocin wata kungiya da zai ci kofin karo na biyu a!-->!-->!-->…
Ko Messi Ya Yi Nasara Ko Bai Yi Ba Kwallo Za Ta Rage Dadi In Ya Yi Ritaya – Lineker
Labarin Lionel Messi a gasar cin kofin duniya ya kusa zuwa karshe, ko in ce ya ma zo karshe, amma dai nasan abubuwa za su rage dadi idan babu Messi.
Kalaman tsohon dan wasan Ingila kenan Gary Lineker, wanda kuma yake sharhin wasanni a!-->!-->!-->…
Kwallon Mata: Najeriya Ta Kai Ga Wasan Kusa Da Na Karshe
Ƙungiyar kwallon kafar mata ta Najeriya ta doke takwararta ta Amurka a bugun fenariti da ci 4-3 domin zuwa zagayen kusa da na ƙarshe bayan tashi 1-1 a gasar cin kofin ɗuniya ta mata 'yan kasa da shekara 17 da ake gudnarwa a Indiya.
!-->!-->!-->…
KWALLON KAFA A JIGAWA: Hussaini Mohammed Rally Da Kokarin Inganta Rayuwar Matasa
Wani abu da ya ja hankali na a kan wannan batu shine, yunkurin da wasu matasa suka yi min da na zo dan zama jagoran shugabannin kungiyar su ta kwallon kafa, sai na nuna musu a’a ganin cewar ni bani da kwarewa dama cikkekken nazari a kan!-->…
Gwamnatin Tarayya Ta Rage Lokacin Aiki Saboda Wasan Ƙwallon Ƙafa
Gwamnatin Tarayya ta sanar da rage lokacin aiki ga ma'aikatanta a faɗin Najeriya saboda su samu damar goyawa Ƙungiyar Wasan Ƙwallon Ƙafa ta Najeriya, Super Eagles.
Gwamnatin ta rage lokacin aikin ne na yau Talata 29 ga watan Maris,!-->!-->!-->…
Shahararren Ɗan Ƙwallon Ƙafar Holland, Seedorf Ya Musulunta
Tsohon shahararren ɗan wasan ƙwallon ƙafa, ɗan ƙasar Netherlands, wacce a ka fi sani da Holland, Clarence Seedorf, ya musulunta, kamar yadda Arabnews.com ya rawaito.
Seedorf, mai shekara 45, da kansa ya sanar da cewa ya rungumi a ddinin!-->!-->!-->…
China Ta Doke Najeriya A Wasan Share Fagen Shiga Gasar Kwallon Kwando Ta Mata Ta Duniya
Kasar China ta doke Najeriya da ci 90 da 76 a wasan da suka buga na share fagen shiga gasar kwallon kwando ta mata ta duniya FIBA, a wasansu na rukunin B da suka buga a birnin Belgrade na kasar Serbia a ranar Alhamis.
Kociyan wasan!-->!-->!-->…
Majalisar Dokokin Ghana Zata Binciki Musababbin Fitar Da Black Stars Daga AFCON
Majalisar dokokin kasar Ghana, ta kafa wani kwamiti a jiya Juma’a, domin bincike game da saurin fitar da kungiyar kwallon kafa ta Black Stars ta kasar, daga wasannin cin kofin Afrika dake gudana a Kamaru.
Mataimaki na farko na shugaban!-->!-->!-->…
Tunisia Ta Fitar Da Najeriya Daga Gasar Cin Kofin Afirka
Tunisia ta fitar da Najeriya daga gasar cin kofin Afirka a Kamaru, inda ta samu sa'ar Super Eagles da ci 1 - 0.
Tunisia yanzu za ta hadu da Burkina Faso a kwata fainal.
Najeriya ta buga kusan rabin wasan ne da mutum 10 bayan Alex!-->!-->!-->!-->!-->…
An Cire Ghana Daga Gasar Cin Kofin Nahiyar Africa
Bayan gaza samun nasara a ko wasa daya cikin wasanni ukun da Ghana tai a zagayen farko na cin kofin Africa, a jiya Talata an yi waje road da kasar.
Wannan shine karo na farko a tarihin Ghana da bata samu nasara a wasa koda guda daya ba!-->!-->!-->…
Wasan Farko Na Cin Kofin Afirka Na Cike Da Rudani
A ranar Lahadi 9 ga watan Janairu ne Za'afara gasar cin kofin nahiyyar Afrika na 2021, wanda kasashe 24 zasu fafata.
Mai masaukin baki kasar Cameroon ce zata fara fafata wasan da misalin karfe 5 na yamma da abokiyar hamayyar ta Burkina!-->!-->!-->…