For real, reliable, and timely news updates on national and global events.
Browsing Category

Sports

Najeriya Za Ta Gabza Da Afrika Ta Tsakiya

Daga: Muhammad Yobe A Alhamis din nan ne da misalin ƙarfe 5 na yamma qungiyyar ƙwallon ƙafa ta Nigeria Super Eagles zata fafaata a cigaba da wasannin samun gurbin na buga gasar cin kofin duniya na 2022 da za'ayi a qasar Qatar. Amma a

D’Tigress Ta Lashe Gasar Afrobasket

Daga: Muhd Yobe Kungiyyar ƙwallon kwando ta Matan Nijeriya D’Tigress ta lashe kofin nahiyyar Afrika na Afrobasket da aka fafata a Youndea na ƙasar Cameroon. Kungiyyar ta samu wannan nasarar ne a yammacin Lahadi bayan ta doke

Plateau United Tayi Manyan Kamu

Daga: Muhd Yobe Plateau United karkashin jagorancin mai horarwar ta Abdu Maikaba tana ci gaba da yunkuri domin sake lashe gasar NPFL ta Najeriya, hakan ne yasa taci gaba da yin garambawul a Kungiyyar. Kafin hakan dai kungiyar ita ce