Sign in
Sign in
Recover your password.
A password will be e-mailed to you.
Browsing Category
Top News
Akwai Yiwuwar Samun Ƙaruwar Tashin Farashin Fetur A Najeriya
Farashin ɗanyen mai ya tashi a duniya inda aka siyar da shi kan dala 84 a kan kowacce ganga, abin da ya jawo tunanin ƙaruwar farashin man fetur a Najeriya a kwanaki masu zuwa.
Ɗanyen mai, wanda shine ƴar manuniya kan yanda farashin!-->!-->!-->…
Gwamnan Adamawa Ya Amince Da Baiwa Ma’aikata Da Ƴan Fansho Ƙarin Naira 10,000 Duk Wata
Gwamnan Jihar Adamawa, Ahmadu Fintiri, ya amince da baiwa ma’aikatan jihar da ƴan fansho naira 10,000 duk wata a matsayin wani yunƙuri na rage musu raɗaɗin janye tallafin mai.
Kamfanin Dillancin Labarai na Najeriya, NAN ne ya rawaito!-->!-->!-->…
Akwai Wike, El-Rufai, Edun, Oyetola, Adelabu Da Sauransu A Sunayen Ministocin Tinubu
A yau ne sunayen waɗanda Shugaban Ƙasa Bola Ahmed Tinubu ke san naɗawa a matsayin ministoci zai bayyana a Majalissar Dattawa domin tantancewa.
Wasu sanannu da aka gano sunayensu a jerin sunayen ministocin sun haɗa da tsohon Gwamnan!-->!-->!-->…
Rikicin APC Ya Ƙara Ƙamari, Mataimakin Shugaban Jam’iyya Ma Ya Ajjiye Aiki, Ya Zargi Tinubu
Mataimakin Shugaban Jam’iyyar APC na yankin Arewa maso Yamma, Malam Salihu Lukman, ya sanar da ajjiye muƙaminsa a shugabancin jam’iyyar.
Lukman ya miƙa takardar ajjiye aikin ne a jiya Laraba ga Shugaban Riƙo na Jam’iyyar, Sanata!-->!-->!-->…
Comrade Basirka Ya Musanta Samar Da Sabbin Shugabannin Haɗakar Ƙungiyoyin Jigawa
Shugaban Haɗakar Ƙungiyoyin Ci Gaban Al’umma ta Jigawa, Comrade Muhammad Musbahu Basirka ya musanta labarin da ke nuni da cewa, haɗakar ta sake zaɓar sabbin shugabanni, inda ya bayyana lamarin a matsayin wanda bai san da shi ba.
Basirka!-->!-->!-->…
Za A Ci Gaba Da Tsare Waɗanda Ake Zargi Da Ƙaryar KAROTA Su 25 A Kano
Wato Kutun Majistare a Kano jiya Talata, ta bayar da umarnin ci gaba da tsare wani da ake kira Aminu Salisu da wani Kamilu Yusuf da kuma wani Baba Jibril da sauran wasu mutane 22 waɗanda aka kama suna mallakar takardun bogi na Hukumar Kula!-->…
Likitoci Sun Tsunduma Yajin Aikin Sai Baba Ta Gani
Ƙungiyar Likitoci Masu Neman Ƙwarewa a Najeriya, NARD, ta tsunduma yajin aikin sai baba ta gani.
Shugaban NARD na ƙasa, Innocent Orji ne ya bayyana hakan a saƙon da ya aike a jiya Talata da daddare.
Ya bayyana cewa, manyan buƙatun!-->!-->!-->!-->!-->…
An Rantsar Da Sabbin Manyan Sakatarorin Gwamnati 6 A Jigawa
A jiya Talata ne Gwamnan Jihar Jigawa Malam Umar Namadi ya amince da naɗin sabbin Manyan Sakatarorin Gwamnati guda shida domin cike guraben da ake da su a jihar.
Sanarwar naɗin ta fito ne a takardar da Shugaban Ma’aikatan Gwamnatin!-->!-->!-->…
Haɗakar Kungiyoyin Ci Gaban Al’umma Ta Jigawa Ta Zabi Sabbin Shugabanni
Haɗakar Kungiyoyin Ci Gaban Al’umma ta Jigawa, NETJIC, ta ƙaddamar da sabbin shugabanta waɗanda zasu jagorance ta wajen bayar da gudunmawar mutane a gwamnati da kuma yin buɗaɗɗiyar gwamnati a Jigawa.
Haɗakar ta sami gudanar da zaɓen!-->!-->!-->…
CIRE TALLAFI: Ma’aikata Zasu Tsunduma Yajin Aiki Ranar Laraba Mai Zuwa A Najeriya
Ƙungiyar Ƙwadago ta shirya tsaf domin tsunduma yajin aiki a duk faɗin Najeriya wanda zai fara ranar Laraba, 2 ga watan Agusta, 2023 kamar yanda jaridar PUNCH ta gano.
Duk da umarnin kotun da ya dakatar da ƙungiyar daga shiga yajin aiki!-->!-->!-->…
An Ƙara Kama Emefiele Kan Zargin Ta’addanci
An ƙara kama dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya, CBN, Godwin Emefiele a ranar Talata bayan Babbar Kotun Tarayya da ke Lagos ta bayar da belinsa a kan kuɗi naira miliyan ashirin.
Jami’an Tsaro na Farin Kaya, DSS, ne suka kama shi!-->!-->!-->…
Tinubu Zai Miƙa Sunayen Ministocinsa Ga Majalissa A Yau – Bamidele
Shugaban Masu Rinjaye a Majalissar Dattawa, Micheal Opeyemi Bamidele ya sanar da cewa, sunayen ministocin Tinubu da aka daɗe ana jira zasu je Majalissar Dattawa a yau Laraba.
Ya bayyana hakan ne a wajen taron murnar cikarsa shekaru 60 a!-->!-->!-->…
Kotun Ɗaukaka Ƙara Ta Wanke Sule Lamido da Ƴaƴansa
Kotun Ɗaukaka Ƙara da ke Abuja ta sallami tare da wanke tsohon gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido da sauransu kan zargin cin hanci.
Kotun mai alƙalai uku ƙarƙashin jagorancin Alƙali Adamu Waziri a yau Talata ta bayyana cewa, Babbar Kotun!-->!-->!-->…
Illoli Huɗu Na Rashin Naɗa Ministoci Kan Lokaci
Lokaci na ƙure wa shugaban Najeriya Bola Tinubu kan wa'adin da kundin tsarin mulki ya ba shi na gabatar da sunayen ministocinsa.
A ranar 29 ga watan Maris ne aka naɗa Bola Tinubu a matsayin shugaban Najeriya bayan lashe zaɓen da ya yi a!-->!-->!-->…
Gwamnatin Jigawa Na Neman EFCC Ta Ƙwato Mata Kadarorinta A Kano
Gwamnatin Jihar Jigawa ta nemi Hukumar Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa, EFCC da kuma Hukumar Karɓar Ƙorafe-Ƙorafen Al’umma da Yaƙi da Cin Hanci da Rashawa ta Jihar Kano, PCACC da su binciki matsayar wasu kadarorin da jihar ta gada lokacin da!-->…
DA ƊUMI-ƊUMI: Kotu Ta Bayar Da Belin Emefiele A Kan Naira Miliyan 20
Dakataccen Gwamnan Babban Bankin Najeriya, Godwin Emefiele ya samu beli a yau Talata a kan naira miliyan 20 da kuma kadara mai kwatankwanci wannan kuɗi daga Babban Kotun Tarayya da ke Jihar Lagos.
An ba da belin nasa ne bayan ya bayyana!-->!-->!-->…
CIRE TALLAFI: Gidajen Mai Sun Fara Shirin Korar Ma’aikata
Akwai ƙwararren alamu da ke nuni da cewa za a samu rasa aiyukan a ɓangaren ma’aikatan gidajen mai a faɗin ƙasar nan, yayinda masu gidajen mai ke shirin rage ma’aikata saboda raguwar ciniki a gidajen dalilin tsadar man da ake ciki.
!-->!-->!-->…
Kuton Ɗaukaka Ƙara Ta Kori Ƙarar Da Ake Wa Sule Lamido
Mansur Ahmed, Mai Taimakawa Tsohon Gwamnan Jihar Jigawa, Sule Lamido, a Kafafen Sadarwa na Zamani, ya rubuta a shafinsa na Facebook cewa, "Kotun ɗaukaka ƙara dake zamanta a Abuja ta kori ƙarar da EFCC suke yiwa Sule Lamido, Mustapha Sule!-->…
Kotun Ƙararrakin Zaɓe Ta Soke Nasarar Wani Ɗan Majalissa
Kotun Sauraron Ƙararrakin Zaɓen Ƴan Majalissun Tarayya da ke zamanta a Asaba ta Jihar Delta, ta soke nasarar da Ɗan Majalissar Wakilai mai wakiltar mazaɓar Aniocha/Oshimili, Mr. Ngozi Okolie ya samu a zaɓen ranar 25 ga watan Fabarairu.
!-->!-->!-->…
Mafi Yawan Shugabannin Najeriya Suna Da Ƙarancin Sanin Mene Ne Ci Gaba – Obasanjo
A ranar Litinin da ta gabata, tsohon Shugaban Ƙasa, Obasanjo ya kushe shugabannin Najeriya inda ya ce, mafi yawansu ba su da komai a kansu game da al’amuran samar da ci gaban al’umma.
Obasanjo ya yi wannan magana ne a Abuja lokacin da!-->!-->!-->…